A cikin shirin yau na #TsokaciLive, #Alkaitawi ya yi tsokaci kan:
🔴 Iran da makamin nukiliya – bayanan AIEA sun nuna Iran na dab da kai ga kera makami nukiliya.
🔴 Rotimi Amaechi ya ce ba zai taba goyon bayan Tinubu ba – kuma bai taɓa yi masa aiki ba.
🔴 Ambaliya a Neja – mutane da dama sun rasa rayukansu, gwamnati na nuna halin ko in kula.
🔴 Rikicin Gaza – Isra’ila na ci gaba da kisan kiyashi, buƙatar matsin lamba don tsagaita wuta.
#TsokaciLive #KowaPodcast #AlkaitawiReads #Gaza #Iran #Amaechi