Iran Za Ta Zama Sabuwar Vietnam? TsokaciLive a Kowa Podcast
(Bayani):
A cikin wannan shirin
TsokaciLive na Kowa Podcast, ya duba rikici tsakanin Iran da Isra’ila, da tambayar da ke girgiza tunani:
Shin Iran na kan hanyar zama Vietnam?
Mun kwatanta:
Martanin Iran da ƙarfin wakilanta a yankin
Yaƙin Vietnam da yadda ta jure da jini, tsari, da kishin ƙasa
Salon yaƙe-yaƙe:
asymmetric war vs jungle warfare
Iran a matsayin wata ƙasa mai juriya da ginin makarkashiyar tsaro.
ra’ayi da tarihi
Barazana daga makwabta da manyan dauloli (Amurka, Isra’ila, da Gulf)
Tarihin yaki da danniya daga ƙasashen duniya ta uku – tun daga Vietnam, Cuba, zuwa Afirka ta Kudu
Wannan tsokaci na ɗaukar darussa daga tarihi domin fahimtar makomar duniya a karni na 21. Shin Iran za ta jure har ta zama sabuwar alamar tsayawa tsayin daka kamar Vietnam? Ko kuma tsarin duniya ne gaba ɗaya ke kan hanyar faɗuwa?
🎙️#TsokaciLive | #KowaPodcast | #IranVsIsrael | | #AsymmetricWarfare | #Gwagwarmaya | #TsokaciKadan