Look for any podcast host, guest or anyone
Showing episodes and shows of

90.5 WASU-FM Podcast

Shows

Kowa podcastKowa podcastMe_ye_martanin_Iran_bayan_harin_Amurka._Shin_Duniya_Na_Fuskantar_Yakin_Nukes #TsokaciLive #KowaPodcastMe ye martanin Iran bayan harin Amurka. Shin Duniya Na Fuskantar Yakin Nukiliya? Donald Trump ya bayyana a shafinsa na True Social cewa jiragen Amurka sun kai hari kan muhimman sansanonin nukiliyar Iran. Wannan mataki ya tayar da kura a duniya, yayin da Iran ke nazarin martani — daga harin yanar gizo zuwa toshe mashigar ruwa. Yayin da duniya ke ta kai ruwa rana, Dmitry Medvedev na Rasha ya ce wasu ƙasashe a shirye suke su bai wa Iran makaman nukiliya. Shin duniya na daf da fada cikin wani sabon yakin ruwan sanyi, ko kuwa wannan far...2025-06-2321 minKowa podcastKowa podcastZaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcastZaɓen 2023, Hukuncin Kotun Ƙoli, da Siyasar tsana da Ƙiyayya da (Muslim ban) a Amurka #TsokaciLive #KowaPodcast Shirin #TsokaciLive na yau na #KowaPodcast, ya yi nazari kan yadda tsarin zaɓen 2023 da hukuncin Kotun Ƙoli ke ƙara haifar da shakku a sahihancin dimokuradiyya a Najeriya. Haka kuma, da dokar haramtawa Yan wasu ƙasashe shiga Amurka da Donald Trump ya kakaba , saboda dokar zamu maimaita wata kan yadda siyasar ƙiyayya Ta jam'iyu masu ra'ayin rikau ke rarraba duniya, da rura wutar kin jinin baki da musulmai Da neman adalci a siyasance. #TsokaciKaɗan #Alkaitawi #Zabe2023...2025-06-0615 minLes ÉveillésLes Éveillés#143 Active Consciousness Meditation: A Journey Towards Awakening with Punnu WasuDans cet épisode en direct de Ubud, Bali, j’ai l’honneur de recevoir Punnu Wasu, expert en méditation et enseignant spirituel. Ensemble, nous explorons la Méditation Active, une pratique millénaire qui combine respiration, travail sur les chakras et transformation intérieure. Punnu partage son parcours, ses enseignements, et ses réflexions profondes sur l’éveil, la compassion, et l’importance de se reconnecter à l’essentiel pour vivre pleinement. Une conversation inspirante qui invite à dépasser ses peurs et à embrasser la joie de l’instant présent. --------------------------------------------------------------------- INFORMATIONS SUR LES INVITÉS Découvrir Punnu...2024-12-2551 minThe PIO PodcastThe PIO PodcastSonu Wasu, Public Information Officer, Chandler Police Department, Chandler AZSend us a textSonu Wasu is currently working as a Public Information Officer for the City of Chandler Police Department. She previously worked as the Public Safety, PIO for the Town of Queen Creek, where she helped put together a campaign to launch the Queen Creek Police Department and served as the Town’s first PIO for Police & Fire. Sonu has also worked in the private sector, handling internal and external communications for executives at a Fortune 200 company. She served as a Brand Ambassador for Avnet and helped launch the Asian-American & Pacific Islander employee re...2024-09-1129 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast33 | DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS BAYAN NA DAWO DAGA MADINA | DR. MUH'D TUKUR ADAM AL-MANAR | RUMFAR AFRIKA PODCASTSHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - ALAKARSA DA KUNGIYAR IZALA TA JOS, ME YASA YA BAR GUNGIYAR DUK DA ITA TA RENE SHI? - MATSALAR AL-UMMA DA MASU JAGORANCI NA SIYASA. - MANHAJINSA NA KOYARWA DA KUMA...2024-09-081h 47ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastSHIRI NA MUSAMMAN MATSALAR MAL. MAGAWATA A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSASHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA YOUTUBE.#podcast #hausa #africa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA 07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN 08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN12:24 YADDA AKE SAMUN BAKI 14:32 ME YASA KAKE TAMBAYOYIN KEKE-DA-KEKE?16:24 BANBANCIN TATTAUNAWA DA BAKI MALAMAI 17:23 NAU’UKAN TATTAUNAWA DA BAKI 18:48 MALAM MAGAWATA KA RAGE WASA, AMMA SHIRIN YANA KYAU ...2024-09-0258 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast19 | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY) | RUMFAR AFRICA PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN SHIRYA FINA-FINAN HAUSA, MATSALAR JAGORANCI, INGANTA AIKI, JARUMAI MASU TAKA RAWA A FINA-FINAI, JARUMAI DA SHIGA SIYASA, INGANCI DA KARFIN TASIRIN LABARI, KARFIN FADA AJI NA HUKAMAR TACE FINA-FINAI HAUSA, SHAWARWARIN JARUMIN GA ABOKAN AIKIN SA, DAMA WASU BATUTUWA DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN, TARE BAKON SHIRIN: ALI RABI’U ALI (DADDY) JARUMI, MAI DAUKAR NAUYI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA-FINAI TA KANNYWOOD, TARE DA NI MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.#hausa #podcast #kannywood 2024-02-062h 33ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast28 | TASKAR MNI | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI) | RUMFAR AFRICA PODCAST"TASKAR MNI"Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa.Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:-- Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina.- Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Juma'a ga Al'umma.- Mahimmacin majalisin karantarwa.- Gadadda Ililmi ga matsa masu tasowa.- Alakar Malamai da 'Yan Siyasa da shiga Siyasa. - Mahimmacin rubuce-rubuce ga Malamai.- Jan hankali ga masu Mulki da waɗan...2024-01-213h 04ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast25 | ABIN DA BAKU SANI BA GAME DA FALASDINU | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA | RUMFAR AFRICA PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUTUWA DA DAMA AKAN ƘASAR FALASƊINU, TAKAITACCEN TARIHINTA, ASALIN SAMUWAR YAHUDAWA A FALASƊINU, DAULAR USMANIYYA DA FALASƊINU, ME AKE NUFIN DA ALKAWARIN BALFOUR GA YAHUDAWA?, YAUSHE AKA KAFA ISRA'ILA?, YAKE-YAKEN ISRA'ILA AKAN ZIRIN GAZA, MATSAYIN KASASHEN LARABAWA DA MUSLMI, MATSAYIN KASASHEN AFRIKA AKAN RIKICIN, ME YASA KASASHEN YAMMA SUKE MARAWA ISRA'ILA BAYA?, ME YASA MAJALISAR ƊINKIN DUNIYA TA KASA HUKUNTA ISRA'ILA AKAN LAIFUKAN YAƘI?, KUNGIYAR YAHUDAWA TA DUNIYA (ZIONISTS), HARIN (7 GA WATAN OKTOBA) AKAN YAKIN ISRA'ILA, SHIN SHINE MAFARIN RIKINCIN ISRA'ILA DA FALASƊINAWA? DA WASU BUTUWA MASU MAHIMMACI AKAN RIKICIN. BAKON SHIRIN...2024-01-022h 06Conta essa história pra mim?Conta essa história pra mim?O Sonho da Buya-WasúAPOIE O PODCAST: https://apoia.se/contaessahistoriapramim Aventure-se com Leni e Fernando em busca da Cobra Granda, a Buya-Wasú. Uma história que tem como pano de fundo a ideia de lembrarmos da importância de abrir bem os ouvidos para ouvir o que os mais velhos tem para nos contar. Assim, preservamos a nossa própria história e a nossa floresta. Esse é o último episódio da série com os livros da Editora Miolo Mole e você sabia que esse é mais um dos livros acessíveis da editora? Além de poder imaginar as cenas ouvindo...2023-12-1015 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast24 | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO | RUMFAR AFRICA PODCASTDON SANIN YA YANAYIN KASUWA YAKE, TA INA ZAKA FARA? ME YAKE KAWO HAUHAWAR FARASHIN KAYAN MASARUFI?, TASHIN DALA DA TSADAR KAYA, ALAKAR KASUWA DA MAHALLI, ALAKAR ƳAN KASUWA DA MASU SAYE DON AMFANIN YAU DA KULLUM, SHAWARWARI GA MATASA DA MATA MASU SON FARA KASUWANCI, MEKE RUSA KASUWANCI?, FATAUCI DA FATAKE TSAKANIN ƘASA DA ƘASA, ALAKAR MANYAN ƳAN KASUWA DA KANANAN ƳAN KASUWA, TASRIN SANIN ADDININ A KASUWANCI, GUDUMUWAR GWAMNATI GA ƳAN KASUWA, DA WASU BATUTUTUWA MASU MAHIMMACI. BABBAN BAKON SHIRIN: ALHAJI IBRAHIM DANYARO, BABBAN DAN KASUWA A JIHAR, NAJERIYA, TARE DA NI MAI GABATARWA NAKU, SANI M...2023-12-032h 35ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast23 | WANNAN SHINE DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA | RUMFAR AFRICA PODCASTA WANNAN SHIRIN ZAKU KASANCE TARE BABBAN BAKO MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA, BABBAN MALAMIN ADDINI, KUMA SHUGABAN HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KANO, NAJERIYA. MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMMACI DA SUKA SHAFI RAYUWARSA, KARATUNSA, TSARIN AIKIN DA'AWARSA DA KOYARWARSA, AIKINSA NA HUKUMAR HISBAH, DA KUMA WASU BABUTUWA DA SUKA SHAFI AL'UMMA NA YAU DA KULLUM. #nigeria #hausa #podcast #niger #ghana #hisba #daurawa 2023-11-292h 37Aren\'t You Worried?Aren't You Worried?43. Robert William FisherThis week on the podcast, Amanda and Lauren discuss Robert William Fisher, the supposed family man who murdered his entire family, then disappeared without a trace.If you have any information regarding the whereabouts of Robert William Fisher, please contact your local FBI field office, tips.fbi.gov, or call the Scottsdale Police Department at 1-480-312-5000.Sources:Arizona Republic: “Still missing: Inside the Robert Fisher fugitive case 20 years later” by Anne RymanArizona Republic: “What happened to Blue, Robert Fisher’s dog?” by Anne RymanArizona Republic: “Why Arizona fugitive Robert Fisher was removed from FBI Ten...2023-11-1658 minMost WantedMost Wanted43. Robert William FisherThis week on the podcast, Amanda and Lauren discuss Robert William Fisher, the supposed family man who murdered his entire family, then disappeared without a trace.If you have any information regarding the whereabouts of Robert William Fisher, please contact your local FBI field office, tips.fbi.gov, or call the Scottsdale Police Department at 1-480-312-5000.Sources:Arizona Republic: “Still missing: Inside the Robert Fisher fugitive case 20 years later” by Anne RymanArizona Republic: “What happened to Blue, Robert Fisher’s dog?” by Anne RymanArizona Republic: “Why Arizona fugitive Robert Fisher was removed from FBI Ten Most Wan...2023-11-1658 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast21 | HANYAR DOGARO DA KAI GA MATASA | ENG. MUSTAPHA HABU RINGIM | RUMFAR AFRICA PODACASTSHIRIN YATATTAUNA BATUN GWAGWARMAYAR BAKON SHIRIN A RAYUWA DA IRIN KALUBALEN DA HADU DA SHI, WANDA SHINE DALILIN DA YASA YA GANO HANYOYI NA ZAMANI DA ZAI IYA GINA RAYUWARSA YA KUMA DOGARA DA KAN SA, HAKAN YASA YAYIWA MATASA TASIRI SOSAI INDA YA JAWO SU SABODA YA DORA SU A KAN TURBAR SANIN YA KAMATA, MUN TATTAUNA LABARAI MASU TASIRI DA CANZA RAYUWAR MATASA, DA WASU BATUTUWA MASU MAHAMMANCI GA MATSA DA KUMA AL-UMARMU, BABBAN BAKONMU ENG. MUSTAPHA HABU RINGIM, SHUBAGABA KUMA WANDA YA KAFA CIBIYAR ENGAUSA GLOBAL TECH HUB, MAI AIKIN KOYARDA FASAHAR KIRKIRE-KIRKIRE NA ZAMANI GA...2023-11-143h 22ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast20 | WANI BANGARE NA RAYUWAR MALAM IBRAHIM KHALIL | MAL. IBRAHIM KHALIL | RUMFAR AFRICA PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA WANI BANGARE NA RAYUWAR MALAM IBARAHIM KAHALIL, A ADDINANCE, SIYASA DA KUMA ZAMANTAKEWA, DA WASU BATUTUWA DA AKE CECEKUCE AKAN SU GAME DA BAKON SHIRIN, BABBABAN BAKON SHIRIN SHINE: MAL. IBRAHIM KHALIL, BABBAN MALAMIN ADDININ MUSULUNCIN, KUMA DAN SIYASA DA YAKE DA GOGEWA A HARAKOKIN YAU DA KULLUM NA RAYUWA, YAYI TAKARAR GWAMNA A 2023 A JIHAR KANO, NAJERIYA. 2023-10-083h 29WASU Afternoon News UpdatesWASU Afternoon News Updates03/29/2023 PM News BreakFirst, on campus, the lineup for the 2023 Appalachian Summer Festival has been announced at the Schaefer Center! According to its website, the arts festival, featuring shows across the music, dance, theatre, film, and visual arts disciplines, will run from June 24th to July 29th, beginning with a big name: An Evening with Leslie Odom Jr., of Hamilton and last year’s Glass Onion: A Knives Out Mystery. Other features include the musician John Oates, on July 14th, and country music artist Darius Rucker will close out the festival on July 29th. Tickets go on sale April 12th at 10am, an...2023-04-2803 min日本語 Japanese with Duolingo日本語 Japanese with DuolingoJapanese practice duolingo Unit 23.3 or Class 3 part 1Lesson 1 ニュース (nyuu-su) = news 授業 (jugyō) = class 大切 (tai-se-tsu) = important ノート (noo-to) = notebook, note/notes 教科書 (kyō-ka-sho) = textbook 宿題 (shu-ku-dai) = homework 携帯電話 (kei-tai-den-wa) = cell phone/mobile phone (けいたいでんわ) 取る (to-ru) = (1) to take; to pick up; to grab; to catch (v5r, vt) (とる) 取って (tot-te) = take it (とって) 年を取って (to-shi-o-tot-te) = old (for people) (としをとって) 年を取っています (to-shi-o-tot-te-i-ma-su) = he/she is old (used for people) / "taken some years" (としをとっています) 取るのは (to-ru-no-wa) = taking / to take (とるのは) 取らないで (to-ra-nai-de) = don't take it (とらないで) 取らないでください (to-ra-nai-de-ku-da-sai) = please don't take it (とらないでください) 見る (mi-ru) = to see; to look; to watch; to view (みる) 見ないでください (mi-nai-de-ku-da-sai) = please don't look at (みないでください) 行く (i-ku) = to go; to move (in a direction or towards a specific location) (いく 行かないでください (i-ka-nai-de-ku-da-sai) = please don't go (いかないでください) 練習しないでください (ren-shuu-shi-nai-de-ku-da-sai) = please don't practice (れんしゅうしないでください) Lesson 2 カレンダー (ka-re-n-daa) = calendar コピー (ko-pii) = copy コピーしてください (ko-pii-shi-te-ku-da-sai) = please copy コピーしないでください (ko-pii-shi-nai-de-ku-da-sai) = please don't copy 文章 (bun-shō) = passage/text/sentence (ぶんしょう) 作文 (sa-ku-bun) = essay/essays (さくぶん) 書く (ka-ku) = to write; to compose; to pen (かく) 書くの (ka-ku-no) = the act of writing (かく...2023-04-1512 min