podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Aminiya
Shows
Najeriya a Yau
Irin Asarar Da Aka Yi A Gobarar Kasuwar Badume
Send us a textA yayin da ake bin diddigin gobara mafi muni da ta tashi a Kasuwar Kayan Gwari ta Badume da ke Karamar Hukumar Bichi a Jihar Kano, Aminiya ta gano abubbuwa da dama kan wannan lamari da kuma kasuwar.
2022-11-14
15 min
Najeriya a Yau
"Yadda Malamin Mu Ya Dagargazamin Kashin Wuya" Dalibar Makaranta
Send us a textRanar Laraba 21 ga watan Yulin 2022, Aminiya ta ruwaito labarin wata yarinya yar makarantar sakandire a zariya da wani malami ya buga da gora a wuya.Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko wannan yarinya, ya tattauna da ita, kuma ji halin da ake ciki a yanzu.Domin sauraron matakin da iyayen wannan yarinya su ka dauka, da irin matakin da hukumomi suka dauka, ku saurari cikakken shirin.
2022-08-05
15 min
Najeriya a Yau
Podcast Din Aminiya A Idon Abokan Hulda
Send us a textA ci gaba da murnar cika shekara daya da fara podcast din Aminiya, mun tuntubi abokan huldanrmu na ciki da wajen Najeriya domin jin yadda ta kasance a tsakaninmu da su kawo yanzu.Sun bayyana ra’ayinsu dangane da shirye-shiryenmu da kuma abin da suke fata mu inganta.
2022-05-20
13 min
Najeriya a Yau
Shekara 1 Da Fara Rediyon Aminiya Ta Intanet
Send us a textYau rediyon Aminiya ta intanet ke cika shekara guda da fara yada shirye-shiyensa.Daga ranar 19 ga watan Mayun 2021 da muka faro zuwa yau, mun wallafa shirin Najeriya A Yau sau 171 da kuma shirin Daga Laraba guda 53.Shirin namu na yau ya yi waiwaye ne kan yadda muka faro da kuma ra’ayoyin wadansu masu sauraro kan shirye-shiryen mu.
2022-05-19
15 min
HausaRadio.net
"Daga Laraba" 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao
Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa. Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U
2021-05-24
16 min
Daga Laraba
Sharar Fage
A wannan shiri, wanda shi ne na farko a jerin shirye-shiryen "Daga Laraba", muna gabatar muku da muryoyin da za ku rika ji, ciki har da Halima Djimrao, tsohuwar ma'aikaciyar Sashen Hausa na VOA. Za ku kuma ji bayani a kan mene ne podcast, bambancinsa da rediyo, da abin da ya sa Aminiya ta yanke shawarar fara podcast.
2021-05-19
09 min