podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Hana Kuma
Shows
イシュミナのPodcast
Ep.89 - 推し不在の世界で、あなたは誰を信じる?
【Ep.89 / Topics】この夏、あなたは何を信じますか?〜聞き返したら全く記憶にないこと喋ってた〜⚫︎⚫︎⚫︎コメントやおたよりは、「さらに表示」をタップしてインデックスの下もっと下、その下のほうにあります⚫︎⚫︎⚫︎〇Index〇◇Ep.88振り返りトーク◇・息切れ〜・11月13,14,15日に展示します!(ほしば&kuma)・アドバイスに感謝・ドデカナガロングhimoを垂れ下げたい・タイトルはまだ聞かないで・ギャラリーやりたい野島・真っ白な壁と作品・余白・Chieko Kogure・輪郭が曖昧・三陰交に👀・Tattoo入れたあの日◇本編◇・タイプロのこと・一生本物見ることない・三宅香帆さんのPodcast | 視点倉庫・オーディションによって会社のことを理解する良い機会になった・審査する側の素性が見えるよさ・デビュー後のこと、オーディションあるある・HANA(ノノガ)・オーディション番組が好き・THE LAST PIECE・涙、涙、涙・デビュー後も裏側をずっと追いかける・平家みちよ・推してることが当たり前の今・共感したい・ミスマッチが嫌、無駄・この人が好きなんやあ〜・自分推ししたら?・夢のアウトソーシング・情報があればあるほど夢は見れないのか?・夢はなくなる、なくて当たり前になる・例えば、大谷翔平・推す対象がいなくても仲良くなれる状況ってないのかな・自分という宗教・起こること全て、何かのお告げ・神(=俺)は見てるぞ・自分推しの弊害・3ヶ月後の報告メール・終了証書・子宮頸がんの検査・健康診断ちゃんと行ってください・2杯目はなるべくいかない・自分探しの旅って、なんなの・自分とはなんなのか・=自分以外の全てのものではないもの・違う環境で生きることで、自分以外との違いがハッキリする・=自分探し・京都|清水寺 胎内巡り・五感を失った状態から見えてくる光・生まれ変わった気持ち× 3回・ダイアログ・イン・ザ・ダーク | https://did.dialogue.or.jp/・0から始める生活がしたい・30歳で自分を見つめ直す・3ヶ月じゃ、自分がやりたいことはわからないことがわかった・海外行けるなら絶対行くべき・日常を全部英語でやってみたい・インドで人生変わるやつ・アジアに行ってみたい・海外で1年くらい生活したい◇エンディング◇・情報がありすぎる良さを話したい・知ったら理解が深まる・理解できたら優しくなれる、好きに繋がる・まったりとした優しい世界になる・考え方と想像力・Netflix | Black Mirror・チ | https://anime-chi.jp/・天動説と地動説・やっぱり見続けられない病・国宝3時間・ルックバック1時間・教皇選挙 | https://cclv-movie.jp/・怖いな〜怖いな〜・あーあーあーあー・ネタバレして観に行くの?!・ロケハンするアル・映画デート行きたい〜・ポップコーンとタルトタタン・元気かな・シネクイントの2階席が好き・映画館でずっとchuしてた・元気かな・Ep.89の絵文字「神」コメントに入れてね・★★★★★祭り・幸あれ~⚫︎⚫︎⚫︎#イシュミナのPodcast ではイシュミナティの皆様からのご感想、軽めの明るい相談、40代平成話や応援メッセージなどをお待ちしています。→こちらのフォームよりお願いします。Xのフォローよろしくお願いします!#イシュミナ でポストしてね~◉オンラインストアができました!イシュミナのオンラインストアこれからちょっとずつ商品をアップしていくよ~応援よろしくお願いします!𖦹Instagram-HOSHIBA ASAMI-野島商店-issue (Kuma)✹イシュミナのPodcastは毎週水曜日 朝6:00 に配信しています※祝日はお休みです〜
2025-07-29
1h 00
Good Trouble With Nick Kyrgios
Nick Kyrgios Starts A Podcast With His BEST FRIEND | GOOD TROUBLE with Nick & Horse Episode 1
In your weekly dose of GOOD TROUBLE with Nick & Horse, we'll dive into current topics in tennis and BEYOND. In fact, more often, beyond. We're starting this project as a way for Nick to speak his mind on what's going on in with the world with none other than his best friend, Daniel Horsfall aka Horse. Let us know about episode 1! Learn more about your ad choices. Visit megaphone.fm/adchoices
2025-07-03
38 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
Nick Kyrgios Starts a Podcast with His Best Friend | Good Trouble with Nick & Horse Episode 1
Episode 1 is here! In your weekly dose of GOOD TROUBLE with Nick & Horse, we'll dive into current topics in tennis and BEYOND. In fact, more often, beyond. We're starting this project as a way for Nick to speak his mind on what's going on in with the world with none other than his best friend, Daniel Horsfall aka Horse. Learn more about your ad choices. Visit megaphone.fm/adchoices
2025-07-03
01 min
Kowa podcast
Gidan Rikici: PDP, da rufe Bakin Kneecap a Dimokuraɗiyyar Bogi” TsokaciLive – Kowa Podcast
Gidan Rikici: PDP, da rufe Bakin Kneecap a Dimokuraɗiyyar Bogi” Yau TsokaciLive – Kowa Podcast ya zakulo batutuwa guda biyu masu daukar hankali: 👉 Segment 1: Rikicin cikin gida da ke ci gaba da tarwatsa jam’iyar PDP. Daga rikicin Atiku da Wike da rikicin sakataren jam'iyyar na kasa zuwa kwace ikon jam’iyya da rashin jagoranci nagari. Wace makoma ke jiran jam’iyyar da da ita ce jam'iyya “mafi girma a Afirka” wscce yanzu ta zama “shegiyar uwa mai kashe ’ya’yanta”? Ko kuma feeder team wato karamar kungiyar kwallon kafar jam'iyyar APC Wannan wani babb...
2025-07-02
14 min
Kowa podcast
Rikicin_Iran_da_Isra_ila_“Tsagaita_Wuta_Ko_Hutu_kafin_Yaƙi_na_Gaba______Kisan_Mangu__Rashin_Hankali_Ko_Makarkashiya_”__A_cikin_wannan_sabon_
Rikicin Iran da Isra'ila “Tsagaita Wuta Ko Hutu kafin Yaƙi na Gaba? + Kisan Mangu: Rashin Hankali Ko Makarkashiya?” A cikin wannan sabon shirin na TsokaciLive | KowaPodcast, mun zakulo abubuwa guda biyu masu girma da tasiri a yankinmu da kuma duniya baki ɗaya: Segment 1: Mun duba yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Iran da Isra’ila da Donald Trump ya sanar. Shin wannan tsagaita wutar na nufin an kawo ƙarshen rikicin ne? Ko kuwa wata dabara ce ta ɗauke hankali daga hatsarin da ke tafe ko kiyashin gaza? Segment 2: Mun karkata hankalinmu zuwa gida Najeriya, musamman h...
2025-06-25
18 min
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Nijar na hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare
Makonni kaɗan gabanin bukukuwan Sallar Layyah, mahukuntan jamhuriyar Nijar sun bayar da umurnin hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare. Ga alama dai an ɗauki matakin ne don hana tashin farashin dabbobi a wannan lokaci, yayin da wasu ke cewa matakin zai iya cutar da tattalin arzikin ƙasar.Abin tambayar shine, menene amfani ko kuma illar wannan mataki ga ƙasar?Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
2025-05-15
10 min
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Nijar na hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare
Makonni kaɗan gabanin bukukuwan Sallar Layyah, mahukuntan jamhuriyar Nijar sun bayar da umurnin hana fitar da dabbobi zuwa ƙetare. Ga alama dai an ɗauki matakin ne don hana tashin farashin dabbobi a wannan lokaci, yayin da wasu ke cewa matakin zai iya cutar da tattalin arzikin ƙasar.Abin tambayar shine, menene amfani ko kuma illar wannan mataki ga ƙasar?Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
2025-05-15
10 min
Tambaya da Amsa
Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe
A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin.
2025-05-10
20 min
Tambaya da Amsa
Tasirin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa wasu ƙasashe
A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin.
2025-05-10
20 min
Mu Zagaya Duniya
Rasha ta karɓi baƙuncin taron bikin cika shekaru 80 da kawo ƙarshen yaƙin duniya na biyu
Shirin Mu Zagaya Duniya na wanan makon tareda Nura Ado Suleimane, ya yi duba ne kan nasarar kashe ‘yan ta’adda fiye da dubu 13 da jami’an tsaron Najeriya suka yi. Shirin kuma ya sake waiwayar wani rahoton ƙwararru da ya ce dubun dubatar mutane ne ke rasa rayukansu a dalilin cutuka masu alaka da abincin da suke ci.Haka zalika ya taɓo batun yadda a Sudan ta Kudu kazamin rikicin da ke faruwa a yankunan da ke kusa da kogin Nilu, ya hana jami’an agaji tallafa wa yara ƙanana kimanin dubu 60 da ke fama da cut...
2025-05-10
20 min
Najeriya a Yau
Sabbin Dabarun Hana Matasa Aikata Laifuffuka
Send us a textMasu iya magana kan ce banza ba ta kai zomo kasuwa. Mai yiwuwa hakan ne ya sa matasan da ake zargi da aikata manyan laifuffuka shiga ofishin ’yan sanda, su kuma fita ba tare da wani ya harare su ba, balle ya kama su.’Yan sandan dai sun ce wannan wata dabara ce ta yakar aikata manyan laifuka irin su sata da fashi da makami da kwacen waya da fyade kai har ma da satar mutane don kudin fansa a tsakanin matasa.Ko yaya wannan dabara take...
2025-04-18
25 min
Taba Ka Lashe
Taba Ka Lashe 01.04.2025
Miliyoyin jama'ar da suka yi imani da Allah da manzanninsa, na rayuwa a Jamus da yawan su ya haura miliyan shida. Kuma kasancewar su marasa rinjaye, bai hana da dama daga cikin su tafiyar da addininsu a cikin tsanaki ba ciki kuwa har da ibadunsu a cikin watan Azumin ramadana.
2025-04-01
10 min
Otro podcast del montón
OPDM - 134 - Temporada Anime Invierno 2015 (Ansatsu Kyoushitsu, Saekano, Durarara, Stardust Crusaders...)
Nueva entrega del podcast en el que seguramente batimos nuestro record de programa más corto con la flojita temporada de anime de Invierno de hace 10 años... Las series de las que hablamos son las siguientes: Ansatsu Kyoushitsu Death Parade Binan Koukou Chikyuu Bouei-bu LOVE! Kamisama Hajimemashita◎ Yuri Kuma Arashi JoJo no Kimyou na Bouken Part 3: Stardust Crusaders - Egypt-hen Saenai Heroine no Sodatekata Minna Atsumare! Falcom Gakuen SC Yoru no Yatterman Hana to Alice: Satsujin Jiken Durarara!!x2 Shou Soukyuu no Fafner: Dead Aggressor - Exodus Junketsu no Maria The iDOLM@STER Cinderella Girls Rolling☆Girls Kanojo wa Dare t...
2025-03-15
1h 21
Tambaya da Amsa
Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles
Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a cikin ƙanƙanin lokaci
2025-02-15
19 min
Tambaya da Amsa
Ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taɓa fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles
Shirin na Tambaya da amsa na baiwa masana damar kawo ƙarin haske a wasu daga ciƙin tambayoyinku daga nan Rfi,shin ko wata kasa a doron duniyar nan, ta taba fusƙantar irin gobarar da ta tashi a birnin Los Angeles na Amurka kuma duk da kasancewarta babbar ƙasa mai isassun kayan aiki,ko mai ya hana ya hana Amurka samun nasarar shawo kan gobarar a cikin ƙanƙanin lokaci
2025-02-15
19 min
イシュミナのPodcast
Ep.64 - 40代、理想と現実のはざまで
【Ep.64 / Topics】「40代、理想と現実のはざまで」 中年の危機真っ盛りのわたしたち...自分自身の現在地って?最近感じているリアルな感情を吐き出す回です。 〇Index〇 ◇Ep.63振り返りトーク◇ ・No No Girls盛り上がってるね ・HANA ◇本編◇ ・40代、理想と現実 ・深みのある大人って ・「喜怒哀楽」って必要なのか ・人間的な(人間らしい)活動 ・これが中年の危機? ・人生の折り返し地点で思うこと ・結婚と出産、そして... ・俯瞰してみたときの、自分の現在地 ・THE挫折 ・なんにもしない時間がうみだすもの ・結局のところ、人間的な魅力って? ◇エンディング◇ ・意味なしソング ・コメントのご紹介~いつもありがとうございます! ・地の時代から風の時代へ ・気になる三十年商店 ・幸あれ~ 𓂅𓂅𓂅 #イシュミナのPodcast ではイシュミナティの皆様からのご感想、軽めの明るい相談、40代平成話や応援メッセージなどをお待ちしています。 →こちらのおたよりフォームよりお願いします。 Xのフォローもよろしくお願いします。 #イシュミナ でポストしてね~! 𖦹Instagram HOSHIBA ASAMI - 野島商店 - issue (Kuma) ✹イシュミナのPodcastは毎週水曜日 朝6:00 に配信しています ※祝日はお休みです〜
2025-02-04
37 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
PIERS MORGAN | How the Most Controversial Pundit Came To Be
In this episode of GOOD TROUBLE, Nick Kyrgios sits down with the most divisive UK political pundit, Piers Morgan. They dive into Piers' earliest inspiration, reading the newspaper, which is still a constant in his life. Piers shares why he enjoys being at the center of controversy while describing what motivates him at this point in his career. Despite Piers' criticism of Nick over the years, the two come to an understanding through the course of this conversation. About "Good Trouble With Nick Kyrgios":Hosted by tennis’ beloved troublemaker, Nick Kyrgios, “Good Trouble...
2024-12-11
27 min
Najeriya a Yau
Dalilan Yawaitar Gobara A Lokacin Hunturu
Send us a textLokacin hunturu lokaci ne da sau da yawa akan fuskanci barazanar tashin gobara a sassa da dama na Najeriya.A wasu lokutan kuma, abubuwan da mutane suke yi kan taka muhimmiyar rawa wajen tayar da gobara a gidaje, da kasuwanni da ma sauran wuraren zamantakewar jama’a.Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan da suka sa aka fi samun gobara a irin wannan lokaci da kuma hanyoyin da za a bi wajen hana aukuwarta.
2024-12-02
25 min
Daga Laraba
Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro
Matsalar tsaro na daga cikin batutuwan da suka hana kasar nan cikas a ‘yan shekarun nan.Kuma kamar yadda alumma ke bayyanawa akwai karancin jami’an tsaro da ya kamata ace suna lura, tare da kiyaye rayuka da dukiyoyin alumma a koda yaushe.Karancin jami’an tsaron ne ya sa wasu daga cikin jihohin da rashin tsaron yafi kamari suka samar da wasu jami’an tsaro dake taimaka wa jami’an tsaron gwamnati wajen dakile haren haren da yan ta’adda ke kaiwa a wasu yankunan kasar nan.Shirin Daga Laraba na wannan ma...
2024-11-27
30 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
MATTHEW MCCONAUGHEY | Epic Tennis Match & Life Lessons at Arthur Ashe Stadium
In this episode of GOOD TROUBLE, Nick Kyrgios welcomes the legendary Matthew McConaughey, an Academy Award-winning actor, bestselling author, and all-around cultural icon. They dive into McConaughey’s journey from Hollywood heartthrob to a figure of grounded wisdom and cool, discussing his principles on living authentically and embracing self-discovery. Matthew shares his unique experience writing Greenlights, available now in paperback, where he spent 52 days alone in the desert, finding clarity through years of personal journals. To close, Matthew and Nick step onto Arthur Ashe Stadium’s court for a not-so-friendly game.Matthew McConaughey: https://www...
2024-11-20
24 min
Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)
Yakub #3: Ibada Mai Hankali Daya
Wannan darasi ya ƙare nazarin Yakubu yayin da ɗan'uwan Yesu kuma shugaban Ikklisiya na Urushalima ya ƙara tsananta wa masu tunani biyu a cikinsu. Ana tantance bangaskiya ta ayyukan mutum kuma da yawa daga cikin masu bi na farko suna kokawa da son abin duniya, kwaɗayi, da zaluntar wasu. Wannan rashin sadaukar da kai ga Allah da Kristi da kuma Kalmar Allah yana hana addu’o’insu, yana iyakance albarkarsu, kuma ya bar su cikin yanayi na dindindin na takaici wanda ke ƙara zurfafa zurfafa zunubai na zunubi.
2024-08-12
48 min
Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)
Yakub #3: Ibada Mai Hankali Daya
Wannan darasi ya ƙare nazarin Yakubu yayin da ɗan'uwan Yesu kuma shugaban Ikklisiya na Urushalima ya ƙara tsananta wa masu tunani biyu a cikinsu. Ana tantance bangaskiya ta ayyukan mutum kuma da yawa daga cikin masu bi na farko suna kokawa da son abin duniya, kwaɗayi, da zaluntar wasu. Wannan rashin sadaukar da kai ga Allah da Kristi da kuma Kalmar Allah yana hana addu’o’insu, yana iyakance albarkarsu, kuma ya bar su cikin yanayi na dindindin na takaici wanda ke ƙara zurfafa zurfafa zunubai na zunubi.
2024-08-12
48 min
Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)
1 Korinthiyawa # 4: Yin Kada aure da Aure
Wannan darasi ya tattauna dalla-dalla yadda Bulus ya mayar da martani ga da’awar ƙarya ta Korintiyawa cewa “yana da kyau mutum kada ya taɓa mace.” Bulus ya keɓe babi na 7 don ya tattauna batutuwan jima’i, aure, da rashin aure. Yana inganta jin daɗin jima'i a cikin yanayin aure, yana mai dagewa cewa ma'aurata su cika aikin aure kuma kada su hana juna. Ya tattauna fa’idodin zaman aure wanda ke ba da damar bin hidima marar hankali idan mutum yana da kamun kai. Ko marar aure ko mai aure, mutum ya yi alkawarin bauta wa Ubangiji.
2024-08-12
56 min
Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)
Matiyu #15: Rikicin Ƙarshe na Kristi
Wannan darasi ya ƙare littafin Matta ta yin la’akari da ƙiyayyar shugabannin addini ga Yesu. Farisawa da Sadukiyawa suka ci gaba da neman su kama Yesu, amma ya hana su, ya tsauta musu don munafunci da koyarwar ƙarya. Yesu ya ba da jawabin Zaitun idan ya annabta halaka Urushalima, da zuwansa na biyu, sa'an nan ya ba da misalai uku game da komowarsa: Budurwa Goma, Talents, da Tumaki & Awaki. Darasi ya ƙare da mutuwa da tashin Yesu daga matattu, da kuma Babban Kwamishina.
2024-08-12
42 min
Tushen Littafi Mai Tsarki (Hausa)
1 Sama’ila #2: Sama’ila, Saul, da Dauda
Wannan darasi yana ba da bayyani na 1 Sama'ila da manyan mutane uku, Sama'ila, Saul da Dauda. Kowane hali yana ɗaukar matakin tsakiya a ɗaya daga cikin matakai uku na littafin. A cikin Mataki na #1, muna da tashi da mulkin Sama'ila. A cikin Mataki na #2, muna da canjin mulki zuwa ga Shawulu, wanda ya kasa zama Sarki bisa mutanen Allah. A cikin Mataki na # 3, muna da gwagwarmaya tsakanin Dauda da Saul, yayin da Dauda ya tashi ya maye gurbin Saul da zaben Allah, kuma Saul ya yi ƙoƙari ya hana nufin Allah.
2024-08-12
27 min
Daga Laraba
Abin Da Gwamnati Za Ta Yi Idan Tana Son Hana Zanga-Zanga
Lokaci na tafiya kuma matasa na turjiya kan shirinsu na zanga-zanga, duk da matakan da gwamnati ke ta dauka.Ana ta kokarin ganin zanga-zangar ta yiwu cikin lumana, domin kauce wa rikidewa zuwa ta tarzoma.Shirin Daga Laraba zai tattauna kan hanyoyin da suka kamata gwamnati ta bi domin samun mafita kan zanga-zanga.
2024-07-31
27 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
JOHN MCENROE | The Bad Boys of Tennis Stir Up GOOD TROUBLE on the Wimbledon Grounds
In this episode of GOOD TROUBLE with Nick Kyrgios, Nick sits down with tennis legend and original troublemaker, John McEnroe. These two infamous figures of the tennis world delve into their lasting impact on the sport, both on the court and in the commentary box. Despite the heavy criticism for their controversial behavior, they agree that their fiery personalities bring a much-needed energy to the ATP Tour. Nick and John candidly discuss the toll of negative media coverage on their mental health and share their aspirations to leave a positive legacy for the next generation. John also reveals the...
2024-07-18
37 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
PATRICK MOURATOGLOU on The Tennis GOAT & The Importance of a Kind Eye
In this episode of GOOD TROUBLE with Nick Kyrgios, we welcome the legendary tennis coach Patrick Mouratoglou, known for his transformative work with some of the greatest tennis players, including Serena Williams. Having struggled with extreme shyness and social anxiety during his childhood, Patrick reveals how he turned it into a strength, which has set him apart as a coach. One positive remark from a teacher changed Patrick’s life and he now applies that same principle in his coaching, always focusing on the positives and looking at his players with a “kind eye”. Patrick also reflects on the infamo...
2024-05-28
32 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
NOVAK DJOKOVIC | Men's Tennis Stars FULL CONVERSATION from the Australian Open
In this latest episode of GOOD TROUBLE with Nick Kyrgios, Nick sits down with the one and only, Novak Djokovic. The two discuss their history and how in 2021, the two were able to bury the hatchet. Novak shares how his tennis journey began in Serbia during a war torn time in the country's history. The 24x Grand Slam champion provided insights into how he stays motivated given all his success in the sport while also revealing the hurdles he faces. Towards the end of the conversation, Nick had to ask Novak about the GOAT conversation in tennis. His answer...
2024-05-14
26 min
Daga Laraba
Dalilin Da Za A Hana ’Yan Ƙasa Da Shekara 18 Shiga Jami’a
Idan aka zagaya jami’o’i ana samun dalibai da dama wadanda ba su wuce shekara 15 ba a aji. A yanzu zamani ya sauya, abin ya zama Ruwan dare.Mai yiwuwa a lokacin da kuke makarantar firamare ko sakandare kun hadu da wadanda aka yiwa tsallaken aji, wato a bai wa dan aji 4 damar rubuta jarabawar kammala firamare ko kuma dan SS2 damar rubuta WAEC ya wuce jami’aWannan ne ya sa gwamnatin tarayya ta ce za a tabbatar da dokar hana duk wanda bai kai shekara 18 ba zuwa matakin gaba da sakandare. Shirin Daga L...
2024-05-08
23 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
MIKE TYSON vs NICK KYRGIOS | Resilience, Personal Growth, & the Power of the Human Spirit
In this latest episode of GOOD TROUBLE with Nick Kyrgios, Nick sits down with legendary Mike Tyson, revered as one of the greatest heavyweight boxers of all time. Tyson shares profound reflections on the impact of mentors, drawing from his own life lessons and the influences of iconic figures like Roberto Durán and Sugar Ray Leonard. Witness the connection between Nick and Mike as they bond over Tyson's daughter's tennis aspirations, with Nick extending a coaching offer. Explore Tyson's intriguing mental preparation rituals, including his unique use of hypnosis, as he unveils the depths of his psyche before ev...
2024-04-30
20 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
NAOMI OSAKA vs NICK KYRGIOS | Tennis Superstars Discuss Mental Health, Kobe Bryant’s Impact & More
In this episode of Good Trouble with Nick Kyrgios, the spotlight falls on Naomi Osaka, a four-time Grand Slam champion, mental health advocate, and co-founder of Hana Kuma. Nick and Naomi discuss their shared journey in tennis, including defeating their idols and the influence of Serena and Venus Williams. In addition, Naomi reveals how her father emulated Mr. Richard Williams to support her career. Reflecting on her decision to prioritize well-being at the 2021 French Open, Naomi sparks a global conversation on athletes' mental health struggles. She also examines the transformative impact of motherhood on her practice mindset. Plus, Nick a...
2024-04-16
34 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
FRANCES TIAFOE vs NICK KYRGIOS | Two of the Biggest Tennis Stars Talk Journeys & Representation
In the latest "GOOD TROUBLE with Nick Kyrgios," pro tennis player Frances Tiafoe joins Nick for a riveting conversation. From humble beginnings, including sleeping at the tennis center, to supporting his family through tennis, Frances shares his extraordinary journey. He discusses his relentless drive, drawing inspiration from basketball icons like LeBron James and Kobe Bryant. Amidst the challenges of pro tennis, Frances finds unwavering support from his family, especially his father. They also discuss the need for tennis to evolve and engage younger audiences, with Frances advocating for livelier tournaments. He emphasizes the importance of diversity and representation, offering...
2024-04-02
22 min
Najeriya a Yau
"Shekara 8 Ina Tara Kuɗin Hajji Amma Yanzu Dole Na Fasa Zuwa"
Send us a textZa a iya cewa aikin Hajji a Najeriya sai ga mai rabo, domin tun bayan bullar labarin hukumar alhazan Najeriya NAHCON na cewa an yi ɗori kan kudin da aka ware a baya ake ta ƙorafi.Tuni wasu maniyyatan suka ce sun cire rai a yanzu, amma kuma hukumar ta ce akwai dalilan da babu yadda ta iya da su ne.Shirin Najeriya a Yau ya duba matakin, da wasu suka ce yana neman hana talakan Najeriya zuwa aikin Hajji.
2024-03-26
13 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
RAINN WILSON vs NICK KYRGIOS | 'The Office' Actor Speaks On SPIRITUALITY & PHILANTHROPY
Get ready for another extraordinary episode of "GOOD TROUBLE with Nick Kyrgios" featuring Rainn Wilson – Emmy-nominated actor for his beloved character Dwight Schrute from “The Office,” podcaster, producer, writer, director, and author. In this enlightening conversation, Rainn opens up about his spiritual journey, influenced by his upbringing in the Baha'i faith. He candidly shares the challenges he faced, including family dysfunction and mental health struggles, and how delving into spiritual solutions became a pivotal part of his healing process. Despite achieving fame and fortune, Rainn grappled with feelings of emptiness and envy, eventually learning the invaluable lesson that true conten...
2024-03-19
33 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
GARY VAYNERCHUK vs NICK KYRGIOS | Serial Entrepreneur & Chairman of VaynerX Talk SUCCESS & HAPPINESS
In this episode of "GOOD TROUBLE with Nick Kyrgios" featuring Gary Vaynerchuk, Serial Entrepreneur and Chairman of VaynerX, Nick and Gary delve into the essence of good trouble and its role in driving progress, emphasizing the need to challenge norms and foster acceptance in today's ever-evolving world. As Gary shares his childhood experiences, he reflects on the invaluable lessons instilled by his remarkable mother, highlighting the dichotomy of happiness amidst financial scarcity. Gary challenges society's narrow definition of success, advocating for a holistic approach centered on personal fulfillment and happiness. Gary and Nick explore the power of individuality and...
2024-03-04
28 min
Club Twirls with the Girls
32 - Shut Up Gooch, You're Bumming Blakely Out
Top FORE of the week: 1. Patty Tavatanakit wins the Honda LPGA Thailand tournament2. Talor Gooch says if Rory McIlroy wins The Masters, it will have an Asterisk 3. Thoughts on The Match featuring Rory McIlroy, Max Homa, Lexi Thompson & Rose Zhang4. LPGA partners with Creative Agency Hana Kuma to elevate 8 LPGA players’ social media content creation and brand developmentThis weeks' Golf History with B lesson was all about Louise Suggs. Club Twirls with the Girls is hosted by Blakely (@blakelygolfs) and Sonja...
2024-03-01
56 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
JAY SHETTY vs NICK KYRGIOS | Purpose-Driven Entrepreneur Sits With Tennis Superstar In GOOD TROUBLE
In the latest installment of "GOOD TROUBLE With Nick Kyrgios," Jay Shetty, a #1 New York Times bestselling author and acclaimed host of the On Purpose podcast, shares profound insights into his transformative decision to embrace monastic life. Shetty delves into the significance of staying true to his inner convictions despite facing criticism. Nick Kyrgios, no stranger to backlash for his unconventional approach to tennis culture, finds common ground with Shetty's commitment to "going against the grain" while remaining authentic. The conversation spans topics such as drawing parallels between monastery experiences and the act of breaking a tennis racquet, as...
2024-02-19
35 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
JEMELE HILL vs NICK KYRGIOS | Famous Journalist Sits Down With Tennis Superstar In GOOD TROUBLE
In the latest episode of GOOD TROUBLE featuring Nick Kyrgios, Jemele Hill, an award-winning journalist, and culture critic, shares insights into her early writing passion and an unforeseen journey into broadcasting. In a paradoxical twist, Kyrgios relates to Jemele through his tumultuous relationship with tennis. They underscore the crucial significance of representation in media, particularly when the press plays a pivotal role in shaping the narratives surrounding athletes of color. United by shared challenging childhoods, Jemele and Kyrgios draw motivation from their pasts to propel them toward success in their respective fields.Watch this...
2024-02-07
33 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
GORDON RAMSAY vs NICK KYRGIOS | Michelin Starred Chef Sits Down with Tennis Superstar
During the premiere episode, Ramsay shares how he sliced through the norm, creating a recipe for success while stirring up “good trouble.” He reveals candid insights into embracing the spotlight and navigating the onslaught of online critics after winning three Michelin stars. Bringing the locker room mentality from his football days in England to the kitchen, Ramsay provides a unique perspective on teamwork and innovation in the culinary world. The chef also explains the circumstances that led him to kick a food critic out of one of his restaurants who had brought the iconic Joan Collins as a guest – a mome...
2024-01-24
31 min
Good Trouble With Nick Kyrgios
Welcome to GOOD TROUBLE With Nick Kyrgios
Hosted by tennis’ beloved troublemaker, Nick Kyrgios, “Good Trouble With Nick Kyrgios” is a video podcast series that explores the personal journeys of individuals who are making waves by doing things on their own terms. The series takes inspiration from Kyrgios’s own career, marked by his unorthodox style and willingness to defy the norm, and extends that narrative to a broader spectrum of guests. “Good Trouble With Nick Kyrgios” is available every other Wednesday on Hana Kuma's YouTube channel, on all podcast platforms, domestically on Tennis Channel platforms and in Europe on discovery+ and Eurosport.Watch G...
2024-01-24
00 min
Daga Laraba
Dalilin Da Maza Ke Haura Shekar 40 Babu Auren Fari
Maza da dama na son aure amma kuma su kan ce fargabar ɗawainiya ta hana su. Wasu kuma na cin karo da ƙalubale tun a wajen nema, lamarin da ya sa suke zarta shekarun samartakansu ba aure. Toh shin da gaske ne abinda suke fada na cin karo da kalubale bayan aureKu biyo mu cikin shirin Daga Laraba na wannan makon inda muka duba yadda wasu mazan kan shafe sama da shekara 40 ba aure.
2023-12-13
27 min