Look for any podcast host, guest or anyone
Showing episodes and shows of

Muslim Muhammad Yusuf Da Ummu Salmah Ibrahim

Shows

Najeriya a YauNajeriya a YauKo Wadanne Dalilai Ne Ke Hana Mata A Arewa Koyon Ilimin Kimiyya?Send us a textDoctor Zainab Muhammad na daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya da ta jajirce tare da kudirin cika burinta na karantar kimiyya duk da kalubalen da wasu matan dake yankin Arewa suke bayyanawa suna fuskanta wurin karantar fannin. Doctor Zainab ba kimiyya kawai ta karanta ba, ta karanci daya daga cikin kimiyyoyin da ake ganin sun fi kowanne wahala wanda a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba har da mazan ma na kauracewa wannan karatun.Zainab Kwararriyar likita ce wacce ta shahara wurin kula da marasa l...2025-04-1730 minNajeriya a YauNajeriya a YauTanadin Dokar Kasa Kan Kirkirar Gwamnatin Bibiya A KanoSend us a textTun bayan bayyana kafa Gwamnatin Bibiya ko kuma Shadow government a turance da wata kungiya karkashin jamiyyar APC a jihar kano tace zata yi ne  ne dai alumma da dama keta jefa ayar tambaya kan halascin wannan gwamnati.Kungiyar dai ta bayyana cewa zata kafa wannan gwamnati ne don bibiyan ayyukan gwamnatin gwamna Abba Kabir  Yusuf don tabbatar da ana abin da ya kamata.Sai dai wannan sanarwa na cigaba da yamutsa hazo inda wasu ke kallon halascin wannan gwamnati.Shirin Na...2025-02-2027 minNajeriya a YauNajeriya a YauKo Wadanne Dalilai Ne Ke Hana Mata A Arewa Koyon Ilimin Kimiyya?Send us a textDoctor Zainab Muhammad na daya daga cikin mata a Arewacin Najeriya da ta jajirce tare da kudirin cika burinta na karantar kimiyya duk da kalubalen da wasu matan dake yankin Arewa suke bayyanawa suna fuskanta wurin karantar fannin.Doctor Zainab ba kimiyya kawai ta karanta ba, ta karanci daya daga cikin kimiyyoyin da ake ganin sun fi kowanne wahala wanda a mafi yawan lokuta ba mata kadai ba har da mazan ma na kauracewa wannan karatun.Zainab Kwararriyar likita ce wacce ta shahara wurin kula da marasa lafiya a...2025-02-1130 minNajeriya a YauNajeriya a YauAbin Da Ya Haddasa Dambarwar Sarauta A KanoSend us a textA ‘yan shekarun da suka gabata tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya sanya hannu a kan wata doka da ta karkasa Masarautar Kano gida biyar, daga bisani kuma ya tsige sarkin Kano na 14 bisa zargin aikata ba daidai ba da rashin da’a.Yanzu kuma gashi shekaru hudu bayan hakan, gwamnan Kano na yanzu Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan wata dokar da ta soke wadancan matakan da kuma sake tabbatar da Muhammadu Sanusi kan matsayinsa na Sarkin Kano.Shin a nan, mene ne ya bambanta wancan loka...2024-05-2714 minNajeriya a YauNajeriya a YauMe Zai Faru Bayan Hukuncin Kotu Kan Zaɓen KanoSend us a textZa a iya bakin aƙalami ya bushe a tashin farko na matakin kujerar gwamna a jihar Kano.An gudanar da shari'ar da ta baiwa Nasiru Gawuna na jam'iyar APC nasa a kan gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf a wani salo na zamani da wasu basu taɓa gani ba.Shirin Najeriya a Yau ya duba me zai iya faruwa bayan wannan hukuncin.2023-09-2114 min