podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Ummu Salmah Ibrahim
Shows
Nigeria Daily
“How I Survived Adamawa Flood And The Snakes That Came With It”
When the rains poured down on Yola, Ibrahim Ahmed Michika thought it was just another storm. But within minutes, he was wading through chest-deep water, battling for his life threatened not only by the flood but also by a snake that bit him.He survived. Others didn’t.In today’s episode of Nigeria Daily, we look into the aftermath of the nightmare that hit Yola South Local Government of Adamwa State.
2025-07-29
32 min
Nigeria Daily
How Legal Tides Turn for Chinese Businessman in Nigeria
A Chinese businessman has been sentenced to death after being found guilty of murdering his girlfriend Ummu Kulthum Sani in 2022.Are there legal implications of the death sentence of a foreigner in Nigeria?In this episode, we delve into the complex legal implications of a foreigner facing the death penalty in Nigeria.
2024-03-27
10 min
Najeriya a Yau
Gwagwarmayar June 12 A Dimokuradiyyar Najeriya
Send us a textYau rana ce ta demukradiyya a fadin kasar Najeriya, wato goma sha biyu ga watan Yuni da kowa ya sani da June 12.An sha fama da gwagwarmaya kafin a kai ga yin zabubbukan ranar 12 ga watan Yunin shekarar 1993 da gwamnatin mulkin soja ta Ibrahim Badamasi Babangida ta soke.Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da masanin harkokin siyasa da ya yi cikaken bayani tare da bayar da tarihin abinda ya faru.A yi sauraro lafiya.
2023-06-12
15 min
Nigeria Daily
What next After Chinese Man murdered Lover in Kano
The death of Ummu Khaltum, a 23-year-old lady in Kano State, whom a 47 years old Chinese man killed, has raised a lot of questions and confusion. From why did he kill her? Were they still together as boy and girlfriend? How did he know her bedroom? Etc.Listen to Nigeria Daily and you will get answers to some of these questions.
2022-09-19
15 min
Nigeria Daily
The Impact Of Shekarau’s Defection From NNPP to PDP
Malam Ibrahim Shekarau, a former Nigerian minister ofEducation and two-term governor of Kano State, under the ANPPrecently defected to the PDP, just three months after he joined theNNPP from the APC.Shekarau dumped the NNPP over alleged injustice, and alsoannounced his withdrawal from his Kano Central senatorial bid in the2023 general election.What are the impacts and implications of this latest to his politicalcareer?Nigeria Daily today speaks with our reporter who witnessed thedefection, a chieftain of the...
2022-08-30
16 min
Najeriya a Yau
Sauya Shekar Shekarau: Wa Gari Zai Waya?
Send us a textKasa da wata uku da sauya shekar tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau daga Jam’iyyar APC zuwa NNPP, ya sake yin tsallen batake zuwa jam’iyyar PDP.A jiya ne tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya tabbatar da fita daga jam’iyyar NNPP ya kuma shige jam’iyyar PDP kai tsaye.Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki akan wannan batu.
2022-08-30
16 min
Nigeria Daily
How Banditry is Crippling Education In Northern Nigeria
Northern Nigeria has a heavy burden of out-of-school children and with the increased security situation, the Number of out-of-school children has gotten worse, as schools are forced to close down due to attacks.The attacks and abductions are not just scaring children, but parents and teachers are also deeply affected.In this episode of Nigeria Daily, we look at the effect of Banditry on Education in Northern Nigeria.
2021-12-21
16 min
Nigeria Daily
Is Nigeria Ready to Tackle Impunity?
It has been said that impunity is as old as the society itself, at a time when the Nigerian polity is ravaged with unending insecurity, endemic poverty, and heightened tyrannical disregard for the rule of law, one cannot but salute any opportunity geared towards fostering true Democracy, Good Governance, and enthronement of Justice and the Rule of Law in Nigeria.The minority in positions of authority who repeatedly abuse their rank to destroy the fabrics of our democratic experience should not be left to continue to ride roughshod over the rest of us, one...
2021-12-20
14 min
Najeriya a Yau
Dalilan 'rashin yanke' wa masu laifi hukunci a Najeriya
Send us a text’Yan Najeriya da dama na mamakin yadda mutanen da suke gani a matsayin manyan masu laifi ke kubuta idan an kai su gaban kotu.Sau tari ana murnar an kama mai laifi, amma ana zuwa kotu sai yanke hukunci ya gagara a cikin lokaci; Wani lokaci kuma bayan dan lokaci da yanke mishi hukunci, sai a ga ya dawo cikin al’umma yana harkokinsa.Ina gizo ke saka, sannan me ya sa mutane debe kauna daga cin nasara a kotunan Najeriya?
2021-12-20
15 min
Nigeria Daily
How Nigerians Survive on One Thousand Naira in a Day
Most ordinary Nigerians find it difficult to feed because the value of the naira is nothing to ride home about. Can one thousand naira note feed a whole family of four or five? In today's episode, we speak with Nigerians to find out how they can spend one thousand naira, or what they can buy with one thousand naira.
2021-12-17
15 min
Najeriya a Yau
Yadda ’yan Najeriya ke rayuwa a kan Naira 1000
Send us a textNaira 1000 ita ce takardar kudi mafi girma a Najeriya da gwamnatin kasar ta fara fitarwa a shekarar 2005, wadda har yanzu ita ce takardar kudi mafi girma a kasar.Shin mece ce kimar N1,000 ga ’yan kasar a halin yanzu?Matasa da magidanta sun bayyana wa shirin Daga Laraba yadda rayuwarsu ta kasance a kan N1,000.A yi sauraro lafiya.
2021-12-17
15 min
Nigeria Daily
How tax increase may plunge more Nigerians into hardship in 2022
It is crystal clear that Nigeria is facing hard times, from increased prices in food commodities to an increase in fuel prices. amongst others. Everything except the financial capabilities of Nigerians seems to be on the rise.In this episode of Nigeria Daily, we look at how this move by the government could plunge Nigerians into further hardship in the coming year.
2021-12-16
14 min
Najeriya a Yau
Yadda Karin Harajin 2022 Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya
Send us a text’Yan Najeriya na ta yi wa kalaman Ministar Kudin kasar fassara iri-iri bayan ta sanar da yiwuwar karin harajin da gwamnatin kasar ke karba daga hannunsu a shekar 2022 mai kamawa. Shin kun kun san ta hanyoyin da wannan karin harajin zai shafi rayuwarku kai-tasaye kuwa?Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya fayyace ma’anar kalaman ministar, sannan ya zakulo hanyoyin da karin harajin zai taimaki tattalin arzikin kasar da kuma yadda zai shafi rayuwar ’yan kasar kai-tsaye.A yi sauraro lafiya.
2021-12-16
15 min
Najeriya a Yau
Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Katobara A Kan Matsalar Tsaro
Send us a textFadar Shugaban Kasa ta yi raddi ga jaridar Daily Trust saboda jaridar ta bayyana rashin jin dadinta kan yadda Shugaba Buhari ke yin rikon sakainar kashi ga matsalar tsaro musamman a Arewacin Najeriya. Masana sun dora martanin gwamnatin a gadon fida, sannan suka bayyana cewa akwai tsabar katobara a ciki bayanan na Fadar Shugaban Kasa.A yi sauraro lafiya
2021-12-14
14 min
Najeriya a Yau
Me Dimokuradiyya Ta Tanada Wa Talaka Idan Tura Ta Kai Bango?
Send us a textTsarin Dimokuradiyya na gaskiya ya ba wa ’yan kasa ikon zabar wadanda suke so su mulke su da kuma bin bahasi kan inda aka kwana da inda aka dosa.’Yan Najeriya sun furta albarkacin bakinsu a kan halin rashin tsaron da ya addabi kasar.A yi sauraro lafiya.
2021-12-13
15 min
Najeriya a Yau
Matasan Arewa: Da Noma Gara Zaman Jiran Tsammani
Send us a textAllah Ya yi wa matasan da ba su da ba aikin yi a Najeriya yawa sosai, duk kuwa da irin baiwar da Allah Ya yi wa kasar na filin noma da gulaben da za a iya amfani da su wurin noma rani da damana.Shirin Najeriya A Yau ya gano dalilan wadannan matasa da ke zaman jiran aikin ofis da kuma wadanda suke noman da yadda suka fara.
2021-12-10
16 min
Najeriya a Yau
Yadda Rusau Ke Jefa Rayuwar 'Yan Najeriya Cikin Kunci
Send us a textDuk lokacin da hukumomin tsara taswirar biranen Najeriya suka tashi jama'a daga inda suke gudanar da harkokin rayuwarsu don gudanar ayyukansu, lamarin na zuwar wa wadanda abun ya shafa da firgici da gigita. Wasu mazauna unguwannin da aka umarce su da su yi kaura wani lokacin sukan yi watsi da umarnin hukumar har sai ya kai wa'adin da za a yi amfani da katapila don rushe duk wasu gine-gine da shaguna kafin su tashi daga yankin. Wasu da abin yake shafa na ganin hukumomin na zaluntar masu karamin karfi ne...
2021-12-09
15 min
Najeriya a Yau
Dalilan da mata ba sa kaunar junansu
Dauke shirin latsa nan.Mata na yawan ambaton kansu da zumunci a tsakaninsu har sukan bugun kirji da cewa 'ciwon ’ya mace na ’ya mace ne.'Amma a zahiri ko takarar siyasa mace ta tsaya, ’yan uwanta mata ke fara yaƙarta kafin maza?Me ya sa kishi ya yi yawa a zukatan mata har ba sa iya bari mijinsu ya auro kawarsu su zama abokiyan zama? Ina ciwon ’yan macen?Shin ko’ina haka abin yake, ko a Najeriya ne kadai?Shirin Daga Laraba na wannan lokaci ya r...
2021-12-08
30 min
Najeriya a Yau
Masu fasa gidajen yari sun fi mu karfin makamai-Ganduroba
Send us a textDaga shekarar 2020 zuwa 2021 an kai manyan hare-hare 13 gidajen yari daban-daban a Najeriya, wanda suka yi sandiyyar guduwar fursunoni sama da 3,000.Me ke janyo yawaitar kai wa gidajen yari hari?Wadanne illoli wadanda suka gudo daga gidan yari za su yi wa al'umma?A yi sauraro lafiya.
2021-12-07
14 min
Najeriya a Yau
Yawan Al'ummar Najeriya: Rahama Ga Kasa Ko Taron Yuyuyu?
Send us a textA yayin da Shugabanni ke yawan alakanta talauci ko rashin ci gaban kasa da yawan haihuwar ’ya’ya, wasu na ganin yawan al'umma a kasa shi ginshiki ne kawo ci gaban kasa.Shirin Najeriya A Yau na kusnhe da tattaunawa ta musamman a kan alakar da ke tsakanin yawan al'umma da tattalin arzikin kasa.A yi sauraro lafiya.
2021-12-06
15 min
Najeriya a Yau
Yadda Za A Taimaki Mata Manoma A Jihar Bauchi
Send us a textManoma mata a Jihar Bauchi sun bukaci a dabbaka Manufar Daidaita Manoma Maza Da Mata A Tallafin Gwamnatin Tarayya Na Kudade Da Kayan Aiki. Matan na ganin idan har suka samu tallafi za su iya samun nasara a harkokin noma fiye da takwarorinsu maza.Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan bukatun nasu. A yi sauraro lafiya.
2021-12-03
16 min
Najeriya a Yau
Bahaushiya Ta Kirkiri Shafin Koyar Da Lissafi Da Hausa
Send us a textLissafi na daya daga cikin darussan da ke baiwa dalibai tsoro a makaranta, duk da muhimmancinsa a fagen kimiyya da fasaha. Fatima mai shekara 24, 'yar asalin Jihar Jigawa ta bayyana mana dalilan ta na kirkiran shafin koyar da darasin lissafi a harshen hausa. Ayi sauraro.
2021-12-02
15 min
Najeriya a Yau
Dalilan Kara Kudin Motar Haya Lokacin Bukukuwa A Najeriya
Send us a textA duk lokacin da wani biki da zai shafi wasu rukunin al’umma ya taho a Najeriya, wahalarsa ba ta tsayawa a kan masu bikin kadai, hatta ’yan ba ruwanmu sai ta ritsa da su.A irin wadannan lokuta ’yan Najeriya kan dandana kudarsu wurin biyan motar haya. Amma me ya sa ake haka kuma wa ke da hannu a ciki?
2021-11-30
14 min
Najeriya a Yau
Najeriya A Yau: Yadda bankuna ke 'tatsar' 'yan Najeriya
Send us a textYawan tatsar ’yan Najeriya da bankuna ke yi ta hanyar cire-ciren kudi daga asusun masu ajiya ya kai ’yan kasar bango, tun suna gunaguni, har sun fara fitowa kafafen sada zumunta suna bayyana bacin ransu.Me ya sa bankuna ke yawan zarar kudade ba tare da neman izini ba? Shin ’yan Najeriya na da damar bin kadun kudadensu a hukumance? Me doka ta ce a kan hakan?Ku saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci, domin jin yadda aka yi aka haihu a ragaya.
2021-11-29
15 min
Najeriya a Yau
Tasirin kalaman kauna a rayuwar aure
Send us a textAna yawan zargin maza da cuzgunawa mata, sai dai a wadansu lokutan ana samun matan da laifin cuzgunawa mazajen nasu. Masana sun bayyana tasirin kalaman kauna wurin magance rikice-rikicen zamantakewar aure. Ayi sauraro lafiya.
2021-11-26
14 min
Najeriya a Yau
Yadda "Ake Karo da Gawarwaki" a Jalingon Jihar Taraba
Send us a textRikice-rikicen kabilanci da na makiyaya da manoma ya dade yana addabar Jihar Taraba, sai kuma gashi ba a gama shawo kan wadancan tsoffin matsalolin ba, wani sabon salon rashin kwanciyar hankalin ya sake kunno kai, dan kuwa 'yan Jihar na zargin hukumomin tsaro da yin burus da batun rayukansu da dukiyoyinsu.Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau ya mayarda da hanakali akai
2021-11-25
12 min
Najeriya a Yau
Samun kudi da kashe kudi wanne ya fi wahala?
Send us a textDa yawa mutane kanyi tunanin cewa samun kudi yafi kashe kudi wahala, abunda zai baka mamaki shine yadda wadansu ke shiga dimuwa idan sun samu kudade masu kauri a hanunsu lokaci guda. Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da hanyoyin da Wadansu 'yan Najeriya ke sa ran zasu kashe kudaden da suka samu bagata tan.
2021-11-23
12 min
Najeriya a Yau
Yadda uba ya yi wa 'yarshi fyade har ta yi ciki
Send us a textkunnuwan 'yan Najeriya sun jima sunajin kalmar fyade, amma labarin mahaifi yayiwa 'yarshi fyade har ta samu ciki na iya zama sabon labari ga masu sauraro.A karshen satin da ya gabata Amnesty International sun ruwaito cewa a shekarar data gabata a kullum ana yiwa mata 374 fyade a Najeriya. shirin namu na yau na tafe da labarinh 1 daga cikin wadanda akayiwa fyaden, kuma ya bankado me ke sa shara'ar fyade tafiyar hawainiya.
2021-11-22
14 min
Najeriya a Yau
Shin fitar da 'yan Najeriya Kasashen waje aiki zai taimaki kasar?
Send us a textWasu masana tattalin arziki a kasar nan sunyi hasashen cewa fitar da matasa masu sha'awar zuwa kasashe masu karfin tattalin arziki aiki a hukumance zai taimaki tattalin arzikin Najeriya, wasu kuma na ganin bazai taimaki kasar ba, hasalima rashin ci gaban kasar ya ta'allaka ne akan halin 'yan kasar.Wannene gaskiya?
2021-11-19
15 min
Najeriya a Yau
Yadda Ake Taimakon Wanda Wuta Ta Kona
Send us a textLokacin kaka na zuwa da abubbuwa da yawa, ciki har da tashin wuta a wurare da dama.da yawa, idan gobara ta tashi, mutane kan rikice, maimakon a taimaki wanda wutar ta kona sai a wayi gari an kara jefa mara lafiyan cikin wahala.Muna tafe da bayanan me ke kawo gobara da kuma yadda ake taimakon wanda wuta ta kona.
2021-11-18
14 min
Najeriya a Yau
Yadda cutar suga ta hana ni shiga aikin soja —Matashi
Send us a textMutane da yawa sun dauka sai tsofi ciwon suga ke kamawa, amma da muka bincika ba a nan gizo ke saka ba. wadansu gadar ta suke yi, wasu kuma tun kafin su kai shekara 30 suke kamuwa da ita. saurari cikakken shirin domin jin me ke jawo wannan cutar, alamunta sannan shin ana warkewa ko a'a?
2021-11-16
14 min
Najeriya a Yau
A karon farko ta'addanci ya ci Janar din soja a Najeriya
Send us a textTunda aka fara yaki da ta’addanci a Najeriya a 2009 ba a taba rasa wani soja mai mukamin Janar ba a bakin daga.Sai ga shi a karon farko a 2021 ’yan ta’adda sun hallaka Birgediya-Janar Dzarma Zirkusu da dakarunsa.Ga bayanin yadda abun ya faru, musabbabin faruwar hakan da kuma abin da ya kamata a gyara.A yi sauraro lafiya.
2021-11-15
14 min
Najeriya a Yau
Yadda 'Yan Najeriya 13 suka mutu wurin tonon zinare a Maradi.
Send us a textAn tabbatar da mutuwar mutane 13 a ramukan tonon zinare a kauyen Kwandago da ya ke Jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar.Wani mai tonon zinaren da ya tsallake rijiya da baya, ya nuna akwai gangancin masu tonon zinaren.A yi sauraro lafiya.
2021-11-12
14 min
Najeriya a Yau
Yadda Abubakar Shekau yayi kuruciyarshi
Send us a textShirin Najeriya A Yau ya binciko yadda Shekau yayi kuruciyarshi daga bakin mahaifiyarshi da dagacin garinsu.A karshen shirin munyi hira da masanin halayyar dan Adam domin sanin ko kuruciyar mutum nada tasiri akan yadda zai rayu. Ayi sauraro lafiya
2021-11-11
14 min
Najeriya a Yau
Me ya sa ake ayyana zabe a matsayin inkonkulusib (inconclusive)
Send us a textMe kalmar inkonklusib (inconclusive) a doka?Wace dokar zaben ce ta bada dama a ayyana zabe a matsayin inkonklusib (inconclusive)?Shirin Najeriya A Yau na kunshe da bayani mai gamsarwa daga bakin masani. Ayi sauraro lafiya.
2021-11-09
15 min
Najeriya a Yau
Zaben Gwamna: Mutanen Anambra Sun Ba Da Mamaki
Send us a textTun kafin zuwan zaben gwamnan Anambra na 6 ga watan Nuwamba, an yi hasashen faruwar abubuwa da dama, galibi marasa dadi. Sai dai kuma mutanen Jihar sun bai wa marada kunya; abin jira a gani shi ne me zai biyo baya. Shirin Najeriya a Yau ya duba dalilan haka da kuma kalubalen da ke gaba, musamman ga sabon gwamna.
2021-11-08
25 min
Najeriya a Yau
Yadda zabe ya gudana a Anambra
Send us a textA jiya Asabar ne akayi zabe a tsakanin 'yan takaran gwamna goma sha tara (19) a jihar Anambra, shirin Najeriya A Yau na kunshe da bayanan abubbuwan da ya gudana a jihar baki daya. Ayi sauraro lafiya
2021-11-07
29 min
Najeriya a Yau
Yadda ake ciki kan zaben Anambra
Send us a text Yau take 6 ga wata, kuma yaune za a fafata tsakanin 'yan takaran zama gwamna 18 a jihar Anambra dake kudancin Najeriya. Shirin Najeriya A Yau na dauke da bayanan halin da ake ciki, sanna mun bibiyi me janyewar 'yan awaren IPOB daga matsayinsu na baza'ayi zabe ba ke nufi.
2021-11-06
25 min
Najeriya a Yau
Yadda ake ciki kan zaben gobe a Anambra
Send us a textINEC da IPOB sun sha ruwan rantsuwa a AnambraShin za'ayi zabe a Anambra ranar Asabar? Yaya batun dokar kar kowa ya fito da IPOB ta kafa a Jihar?Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da amsoshin wadannan tambayoyin dama karin bayani akan zaben da za'ayi a ranar asabar mai zuwa
2021-11-05
29 min
Najeriya a Yau
Yadda jami'ai ke 'agaza wa' masu fasa-kwauri
Send us a textGa alama kwalliya ba ta biyan kudin sabulu bayan da aka rufe iyakokin Najeriya da nufin hana fasa-kwauri.Hasali ma, jami'an da aka dora wa alhakin kula da iyakokin ake zargi da taimaka wa masu fasa-kwaurin, lamarin da ke haddasa nakasu ga tattalin arzikin Najeriya.Wannan shirin na Najeriya a Yau ya yi nazari a kan wannan batu.
2021-11-04
14 min
Najeriya a Yau
Hauhawar farashin kayan masarufi (2)
Send us a text A karo na biyu, shirin Najeriya A Yau ya kara duban matsanancin hauhawar farashin kayan masarufin da ya addabi Najeriya.Mun kai ziyara kasuwar Utako da ke Abuja domin jin halin da ake ciki.Ayi suraro lafiya.
2021-11-02
13 min
Najeriya a Yau
Dalilan da ke jawo hauhawar farashin kayan matsarufi
Send us a textYaya za a yi a magance wannan matsala ta hauhawar farashi? Yaya za a yi a rage fifita dala a kan Nera? Kuma wadanne hanyoyi za a iya bi a farfado da darajar Nera?
2021-11-01
25 min
Najeriya a Yau
Abin Da Za A Iya Yi Da Kudin Rigar Maman Diezani
Send us a textGwamnatin Tarayyar Najeriya ta kudiri aniyar yin gwanjon wasu kadarorin da ta kwace daga tsohuwar ministar man fetur din kasar a zamanin mulkin Shugaba Goodluck Jonathan, Diezani Allison-Madueke, wadda ake zargi da azurta kanta fiye da kima da kudaden kasa ba ta hanyar halal ba.Ayi sauraro lafiya
2021-10-29
20 min
Najeriya a Yau
Tsarin Makarantun Tsangaya Jiya Da Yau
Send us a textBukatar bai wa yaran da ke karatu a tsangaya ilimin zamani na cikin daililan da suka sa wasu hukumomi daukar matakan yin garambawul ga tsarin tsangaya.Ayi Sauraro lafiya
2021-10-28
16 min
Najeriya a Yau
Me Ayyana 'Yan Bindiga A Matsayin 'Yan Ta'adda Zai Haifar
Send us a textMaganar neman a ayyana ’yan bindiga a matsayin ’yan ta’adda na ci gaba da shan muhawara a Najeriya. Shin ayyana su a matsayin ’yan ta’adda zai taimaki jami’an tsaron Najeriyar ne ko kuma kara ta’azzara ayyukan bata-garin zai yi?
2021-10-26
13 min
Najeriya a Yau
Kalubalenku 'Yan Jarida
Send us a textAn bukaci cibiyoyin watsa labaran Najeriya dasu zama masu kishin kasa da kwarewa wajen gudanar da ayyukan su don inganta hadin kai da cigaban kasa. shin dagaske ne 'yan jarida a Najeriya basuda kishin kasa? wannan shine batun da shirin Njaeriya A yau zai maida hankali.
2021-10-25
17 min
Najeriya a Yau
Harin Jirgin Kasa: Najeriya za ta rikayin asarar N25m kullum
Send us a textNajeriya za ta rika yin asarar cinikin sama da Naira miliyan 25 a kowace rana, sakamakon dakatar da zirga-zirgar jiragen kasan da Hukumar Sufurin Jiragen Kasa ta yi, bayan an kai wa jirginta harin nakiya.
2021-10-22
14 min
Najeriya a Yau
’Yar Tinke Ko Deliget: Wane Tsarin Zabe Ne Ya Fi Dacewa A Najeriya?
Send us a textA yayin da matsaloli da zargin magudi ke ci gaba da mamaye zabukan fitar da ’yan takara da na shugabannin jam’ iyya da sauran zabuka a Najeriya, wane tsarin zabe ne ya fi dacewa?Shirin Najeriya a Yau na wannan karon ya yi dubi ne a kan amfani da daliget su yi zabe da kuma a bari kowa ya shiga a dama da shi.A yi sauraro lafiya.
2021-10-21
17 min
Najeriya a Yau
Yadda Aka Kashe Mutum 65 A Goronyo
Send us a textKisan mutum 65 din da ’yan bindiga suka yi a Babbar Kasuwar Goronyo na Jihar Sakkwato na ci gaba da tada hankalin al’umma, lura da cewa an dan samu saukin wadannan hare-haren a jihohin Zamfara da Katsina. Shirin namu na yau yayi duba ne a kan mene ne ba a yi daidai ba yasa hakan ya faru.
2021-10-19
14 min
Najeriya a Yau
Rikicin Majalisar Malaman Kano Ya Bar Baya Da Kura
Send us a textYunkurin sauke Malam Ibrahim khalil daga kujerarsa ta shugabancin Majalisar Malamai ta Jihar Kano ya janyo cece-kuce a jihar Kano da ma Arewacin Najeriya baki daya.Jama’a da dama sun zargi gwamantin jihar da hannu wurin tsige malamin.
2021-10-18
17 min
Najeriya a Yau
Taskun da 'Yan Gudun Hijira Ke Ciki A Najeriya
Send us a text‘yan gudun hijira na cikin tasku a sansanonin gudun Hijira a Najeriya. Rashin abinci, rashin makaranta da tsananin talaucin da suke ciki na cigaba da barazana ga wanzuwarsu a matsayin cikakkun mutane masu ‘yanci.Ayi sauraro lafiya.
2021-10-15
21 min
Najeriya a Yau
Shin Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Zai Kawo Karshen Magudin Zabe?
Send us a textHukumar zaben Najeriya (INEC), ta samu amincewar Majalisar Dattawa wajen bayyana sakamakon zabe ta intanet.Shin hakan na nufin an yi maganin magudi da murdiyar zabe a kasar ke nan?Abin da shirinmu na yau ya mayar da hankali a kai ke nan. A yi sauraro lafiya.
2021-10-14
19 min
Najeriya a Yau
Yadda Shugabannin Najeriya Ke Boye Kudaden Haram
Send us a textBinciken da ya fallasa yadda 'yan siyasa da shugabanni da attajiran Najeriya da wasu kasashe suka azurta kawunansu da kudaden haram na ci gaba da shan fashin baki a fadin duniya. Shirin Najeriya A Yau zai dubi wannan batu daga tushe domin bai wa mai sauraro damar fahimtar halin da ake ciki game da binciken na 'Takardun Pandora', wanda 'yan jarida masu binciken kwakwaf 600 daga kasashe daban-daban suka gudanar.A yi sauraro lafiya.
2021-10-12
13 min
Najeriya a Yau
Yadda Kasafin Kudin 2022 Zai Shafi Rayuwarku
Send us a textKasafin kudin sheakara mai zuwa shine kasafin kudin da ya fi kowanne yawa a tarihin Najeriya.Shirin Najeriya A Yau yayi nazari akan bangaororin da shirin zai shafi rayuwar 'yan kasar kai tsaye. Ayi sauraro lafiya.
2021-10-11
15 min
Najeriya a Yau
Shin Za A Hana Yara Mallakar Waya A Najeriya?
Send us a textYunkurin hukumar NCC na hana kananan yara amfani da waya ya bar baya da kura. 'Yan Najeriya na ci gaba da fadin albarkacin bakinsu.Hukumar ta yi martani akan wannan batu.Ayi sauraro lafiya.
2021-10-08
22 min
Najeriya a Yau
'Yadda IPOB Da ’Yan Siyasa Ke Wasan ‘Buya’ A Anambra
Send us a textNan da kasa da kwana 30 za a gudanar da zaben gwamna a Jihar Anambra, amma rahotanni na nuna cewa babu dan siyasar da ya kafe fosta kuma babu mai yakin neman zabe. Hakan dai na faruwa ne sakamakon ayyukan haramtacciyar kungiyar IPOB mai fafutukar kafa kasar Biafra.Za mu duba abin da ke faruwa da kuma abin da hakan ke nufi ga Jhar da ma kasa baki daya.
2021-10-07
14 min
Najeriya a Yau
‘Yan Ta’adda Sun Kafa Sabbin Dokoki A Wadnsu Yankuna A Jihar Neja
Send us a textWadansu da ake zargin ‘yan kungiyar boko haramun ne sun kafawa al’ummar kauyukan Awulo da Kuregbe na karamar hukumar shiroron sabbin dokokin zamantakewa. Yan bindigar dai sun ce dole ne a aurar da duk wadda takai shekaru 12 da haihuwa. Sun kuma haramta kaiwa ‘yan sanda da kotu kara.
2021-10-05
14 min
Najeriya a Yau
Shin Najeriya Kasa Ce Mai Cikakken ’Yanci?
Send us a textBayan shekara 61 da samun ’yancin Najeriya, wasu ’yan kasar na bayyana shakku game da zaman kasar tasu mai cikakken ’yanci.A gefe guda kuma al’ummomin duniya sai taya kasar murna suke ta yi game zagayowar ranar samun ’yancin kan nata daga turawan mulkin mallaka.Shirin Najeriya ya gayyato masana kuma sun yi bayani dalla-dalla game irin ’yancin na Najeriya, wadda ta yi bikin zagayowar ranar ’yancin nata a ranar 1 ga watan Oktoba, 2021.A yi sauraro lafiya.
2021-10-04
16 min
Najeriya a Yau
Shekara 61 Da Mulkin Kai: Gaba Najeriya Take Yi Ko Baya?
Send us a textShekara 61 ke nan tun bayan da Najeriya ta samu 'yanci daga hannun 'yan mulkin mallaka.Shin a wadannan shekaru gaba kasar take yi ko baya?Shirin Najeriya a Yau zai tattauna da wadanda suka shaida karbar mulkin, da ma sauran 'yan Najeriya da suka biyo baya, don zube komai a faifai a auna a tantance, sannan a amsa wannan tambayar.
2021-10-01
39 min
Najeriya a Yau
Tsarabar Zamfara: 'Da Shiga Jihar Za Ka Ga Damuwa Miraran'
Send us a textYau kusan makwanni hudu ke nan al’ummar Jihar Zamfara na rayuwa ba wata hanyar sadarwa ta waya da sauran sassan duniya. Abokinmu a Kaduna, Muhammad Ibrahim Yaba, ya ziyarci jihar domin gane wa idonshi halin da ake ciki a yanzu.Bayan dawowarsa ya shigo dakinmu na hada shirye-shirye don raba mana tsarabar abin da ya gano.
2021-09-30
14 min
Najeriya a Yau
Matakin Haramta Fina-Finai Ya Bar Baya Da Kura
Send us a textHukumar Tace Fina-Finai da Dab’i Ta Jihar Kano ta haramta shiryawa da nuna fina-finan da ake nuna garkuwa da mutane da kuma yadda ake amfani da muggan makamai. Hukumar ta ce fina-finan da aka hana din ka iya karantar da masu kallo yadda za su yi barna a maimakon gyara. A shirin Najeriay a Yau za mu duba abin da dokar ta tanada da martanin masu ruwa da tsaki.
2021-09-28
14 min
Najeriya a Yau
Abin Da Shugaba Buhari Ya Fada Wa Majalisar Dinkin Duniya
Send us a textShugaban Najeriya Muhammmadu Buhari ya yi jawabi a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 76, wanda a cikinsa ya bukaci a yafe wa Najeriya bashin da ake bin ta.Ya kuma kalubalanci Majalisar da ta yi wa tsarin Kwamitinta na Tsaro garambawul. A wannan shirin za mu duba muhimman abubuwan da Shugaba Buhari, da yadda za su amfani talakan Najeriya.
2021-09-27
14 min
Najeriya a Yau
Takaddama Kan Yi Wa Malaman Jihar Kano Gwajin Kwakwalwa
Send us a textA kokarinta na tsaftace wa'azi a jihar Kano, gwamnati na yunkurin yin dokar gwada lafiyar kwakwalwar malamai. Wannan yunkuri na shan raddi daga malaman da almajirai da dama, har ma wasu na bayar da shawarar a fara daga shuwagabanni masu rike da mukaman siyasa zuwa kan masu unguwanni kafin a zo kan malamai.
2021-09-24
14 min
Najeriya a Yau
Illar Da COVID-19 Ta Yi Wa Harkokin Kasuwanci A Najeriya
Send us a textCOVID-19 ta rusa wa mutane da dama shirinsu na cimma wani mataki a rayuwa a Najeriya. Hatta gwamnatin kasar ta ji a jikinta da bullar wannan cuta. Shirin zai yi duba a kan yadda cutar COVID-19 ta raba nutane da dama da ayyukansu a Najeriya.
2021-09-23
14 min
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Sa Mutane Ke Gudun Riga-Kafin COVID-19
Send us a textAn shafe watanni tun bayan kawo allurar rigakafin cutar COVID-19 Najeriya, inda gwamnati ke ta kokarin ganin an yi wa mutane.Duk da tsawon lokacin da hukumomi suka dauka suna wayar da kan jama’a game da muhimmacin yin wannan allurar, har yanzu wasu ’yan Najeriya sun turje.Ko mene ne dalili?
2021-09-21
14 min
Najeriya a Yau
Matakin Da Gwamnati Ke Shirin Dauka Kan Hayakin Janareta
Send us a textGwamnatin Tarayya ta jaddada matsayinta a kan hana shigo da kananan injinan janara domin kare lafiyar al'umma.'Yan Najeriya da dama dai sun dogara ne kacokan a kan wadannan injina don samun wutar lantarkin da suke bukata don gudanar da harkokinsu. Ko yaya wadanda abin ya shafa ke ji da wannan mataki?
2021-09-20
13 min
Najeriya a Yau
Katse Layukan Waya: Zamfarawa, Katsinawa Na Kaura Daga Gida
Send us a textKusan mako biyu ke nan tun bayan da gwamnati ta bayar da umarnin katse layukan sadarwa a Jihar Zamfara; kusan mako guda bayan Katsina ta bi sahu.Ko wanne hali mutanen jihohin ke ciki, musamman ta fuskar mu'amalar kasuwanci, ko zumunci?Shirin Najeriya a Yau ya tambayi wasu 'yan asalin yankin yadda suke mu'amala da 'yan uwa da abokan arziki.
2021-09-17
14 min
Najeriya a Yau
Idan Najeriya Ta Karbo Sabon Bashin Naira Tiriliyan 2
Send us a text'Yan Najeriya da dama na caccakar Gwamnatin Tarayya bayan da Shugaba Muhammadu Buhari ya aike da takarda ga Majalisar Dattawa yana neman sahalewarta ya ciyo wani sabon rance.Masu sharhi kuma na cewa ba a taba samun gwamnatin da ta ciyo bashi kamar gwamnatin nan ba.Shin mece ce hikimar karbo rancen, kuma wanne tasiri zai yi a kan rayuwar 'yan Najeriya?
2021-09-16
13 min
Najeriya a Yau
Me Ake Yi Da Kudaden Harajin Da Ake Karba?
Send us a text'Yan Najeriya kan biya nau'i daban-daban na haraji kama daga harajin cinikayya zuwa ga harajin kudin shiga.'Yan kasuwa ma kan biya kudaden haraji iri-iri, direbobi ma haka, musamman a matakin karamar hukuma.Shi me ake yi da wadannan kudade? Me ya sa mutane ba sa son biya?
2021-09-14
14 min
Najeriya a Yau
Gaskiyar magana a kan maganin sanyin mara
Send us a textShaye-shayen magun gunan sanyin mara akan tituna da cushe cushen da mata kanyi na haifar da matsaloli masu girman gaske a cikin jikin dan Adam. likitoci sun bayyana irin rawar da wannan halayyar ke takawa wurin kara jefa mutane cikin tasu
2021-09-13
14 min
Najeriya a Yau
'Abin Da Ya Sa Na Fasa Kashe Kaina Bayan Na Kulle Daki'
Send us a textIdan aka tambayi mutane da dama - musamman matasa - ko sun taba tunanin kashe kansu, za su ce sam!Amma matasa da dama sun shiga wani yanayi wanda ya sa suka ji mutuwa ta fiye musu rayuwa.Ko me ke saka matasa sake-saken da ba shi ke nan ba? Yaya za a yi a ceto masu irin wannan mugun tunani?
2021-09-10
14 min
Najeriya a Yau
NIMET Ta Yi Hasashen Sake Samun Ambaliyar Ruwa
Send us a textHukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta yi hasashen za a sake samun ruwan sama kama da bakin kwarya wanda ka iya haifar da asarar rayuka da rugujewar gidaje a jihohi 17. Toshe magudanan ruwa da shara na cikin abubuwan da ke jawo ambaliya, da ma haddasa cutar kwalara. Ku biyo mu sannu a hankali domin jin yadda wannan lamari ke shafar rayuwar al'umma.
2021-09-09
14 min
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Sa Matasa Ba Sa Rajista Don Yin Zabe
Send us a textYanzu dai saura kwana 529 a gudanar da manyan zabubbuka a Najeriya.Sai dai har yanzu matasa, wadanda su ne suka fi yawa a kasar suka kuma fi kowa babatu a kan bukatar sauyi, suna raba daya biyu wurin yankar katin zaben. Ko meye dalilansu?
2021-09-07
14 min
Najeriya a Yau
Yadda Kwaya Ke Kashe Aure Da Ma'aurata
Send us a textA wannan zamanin akan alakanta wasu abubuwa da ke faruwa a tsakanin ma'aurata da ta'ammali da miyagun kwayoyi.Wannan ne ya sa Shugaban Hukumar Yaki da Ta'ammali da Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Janar Buba Marwa Mai Ritaya, ya yi kira da a rika gwajin kwayoyi kafin a yi aure.Ko wanne tasiri hakan zai yi wajen magance matsalolin aure ko hana auren rushewa?
2021-09-06
14 min
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Sa Sai Yanzu Buhari Ya Fara Sauya Ministoci
Send us a textDomin sauke shirin latsa nanA karo na farko tun da ya dare karagar mulkin Najeriya, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi waje da wasu ministoci.Ko me ya sa? Me wannan mataki da ya dauke ke nufi? Kuma me zai biyo baya?Wadannan ne tambayoyin da shirin zai amsa.
2021-09-03
14 min
Najeriya a Yau
Matsalar Tsaro: Wasu Gwamnoni Sun Ga Uwar Bari
Send us a textGwamnatocin jihohin Kaduna da Katsina da Neja da Zamfara sun kuduri aniyar daukar matakin bai-daya don kawo karshen matsalar tsaron da ta addabi al'ummarsu.Matakan da jihohin, wadanda suka fi fama da hare-haren 'yan bindiga, suka dauka sun hada da rufe wasu kasuwanni da hanyoyi.Shin me ya hana su daukar wannan mataki tun tuni?
2021-09-02
14 min
Najeriya a Yau
CBN ya Fito Da Kudi Ta Internet
Send us a textBabban Bankin Najeriya ya ayyana ranar daya ga watan Oktoban a matsayin ranar fara amfani da tsarin kudin intanet na E-Naira. Ko yaya wannan tsari yake, kuma yaya za a yi hada-hada da shi? Batun da za mu duba ke nan a cikin Shirin Ayi Sauraro Lafiya
2021-08-31
15 min
Najeriya a Yau
Yadda Labaran Kanzon Kurege Ke Haifar Da Illoli Ga Al'umma
Send us a textA lokuta da dama, akan dora alhakin faruwar wasu abubuwa marasa dadi a kan yada labaran kanzon kurege, musamman a kafofin sada zumunta.A baya-bayan nan ma hukumomi a Najeriya sun yi gargadin cewa wasu na yada irin wadannan labarai da nufin tayar da zaune tsaye ko rura wutar rikici.Su wane ne suke kirkirar labaran kanzon kurege, mece ce manufarsu, kuma wacce illa suke haddasawa?
2021-08-30
14 min
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Sa Tashe-Tashen Hankula Suka Ki Karewa A Najeriya
Send us a textTashe-tashen hankula sun zama tamkar jamfa a Jos a Najeriya - ana kokarin shawo kan wannan, sai wani ya barke a wani wuri.A Karamar Hukumar Jos ta Arewa ta jihar Filato ana cikin kokarin kwantar da kurar da ta taso sakamakon kisan wasu matafiya, sai ga wasu sun kai hari a kan wata al'umma inda suka kashe mutane suka kona gidaje.Shin babu hanyar kawo karshen wadannan rikice-rikice ne?
2021-08-27
23 min
Najeriya a Yau
Yadda Daruruwan Likitoci Ke Tururuwar Barin Najeriya
Send us a textA wannan makon, an ba da rahoton yadda daruruwan likitoci suka rubuta jarrabarwa don neman guraben aiki a kasashen ketare. A ranar Talata kadai an ce likitoci fiye da 500 sun yi jarrabawar da Ma’aikatar Lafiya ta Saudiya ta shirya a Abuja.Me hakan ke nufin, kuma wanne tasiri zai yi a kan bangaren kiwon lafiya a Najeriya?
2021-08-26
11 min
Najeriya a Yau
Matsayin Shawarar Shugabannin Siyasa: 'Yan Najeriya Su Kare Kansu
Send us a textShugabannin siyasa a sassa da dama na Najeriya na ta kiran al’ummominsu da su tashi su kare kansu daga harin yan bindiga. Wadannan kiraye-kiraye na tayar da hankulan al’umma, domin kuwa mutane da dama na ci gaba da tambayar wai shin wadannan 'yan bindigar sun gagari hukumomin tsaro ne, ko yaya lamarin yake?
2021-08-24
19 min
Najeriya a Yau
Abin da Ya Faru A Afghanistan Zai Yiwu A Najeriya?
Send us a textTun bayan da mayakan Taliban suka karbe mulki a Afghanaistan ake ta tafka muhawara a kafofin sada zumunta.A nan Najeriya, daya daga cikin batutuwan da ake tattaunawa a kai shi ne ko zai yiwu a wayi gari Boko Haram ta karbe iko?Wannan ne batun da shirin Najeriya a Yau ya tattauna a kai.
2021-08-23
20 min
Najeriya a Yau
Abin Da Ya Sa Hukumomi Suka Kasa Shawo Kan Kwalara
Send us a textYayin da cutar amai da gudawa ke ci gaba da lakume rayuka cikin ruwan sanyi a jihohi sama da 22 a Najeriya, ga alama shawo kanta na nema ya gagari wasu daga cikinsu.A wannan shirin na Najeriya a Yau, za mu duba halin da ake ciki a wasu daga cikin jihohin da dalilan da suka hana kawo karshen matsalar zuwa yanzu.
2021-08-20
16 min
Najeriya a Yau
Yadda Dokar Hana Fita Ta Jefa Mutanen Jos Cikin Kunci
Send us a textGwamna Simon Lalong na Jihar Filato ya sassauta dokar hana fita ta sa;o;i 24 da ya dora a kan Karamar Hukumar Jos ta Arewa tun ranar Lahadi.Daukar matakin sassauta dokar, wadda yanzu za ta fara daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe, ya biyo bayan wata ganawar bita da gwamnan ya yi da shugabannin hukumomin tsaro a jihar.Kafin sassauta dokar, shirin Najeriya a yau ya yi nazari a kan halin da mutanen yankin suka tsinci kansu a ciki.
2021-08-19
18 min
Najeriya a Yau
Yadda Sabuwar Dokar Man Fetur Za Ta Shafi Rayuwarku
Send us a textShugaba Muhammadu Buhari ya sanya wa Kudurin Dokar Harkar Man Fetur hannu bayan an kwashe shekara da shekaru ana kwan-gaba-kwan-baya..Ana sa ran wannan Doka dai za ta sauya yadda ake gudanar da harkar man fetur a Najeriya.A Najeriya a Yau mun yi nazari a kan abin da Dokar ta kunsa da kuma yadda za ta shafi rayuwar 'yan Najeriya kai-tsaye.
2021-08-17
22 min
Najeriya a Yau
Abin da Ya Biyo Bayan Kisan Wasu Matafiya A Jos
Send us a textBayan kisan gillar da aka yi wa wasu matafiya a Jos, babban birnin Jihar Filato, Gwamna Simon Lalong ya kafa dokar hana fita dare da rana a Karamar Hukumar Jos ta Arewa.Muna dauke da bayanai daga bakin makusantan wadanda aka karkashe da sauran masu ruwa da tsaki. A yi sauraro lafiya.
2021-08-16
17 min
Najeriya a Yau
Ambaliya Ta Tafi Da Hanyar Jirgin Kasa Daga Legas Zuwa Kano
Send us a textRuwan sama ya lalata hanyar jirgin kasa a kudu maso yammacin Najeriya, lamarin da ya tilasta jinkirta farfado da zirga-zirgar jirgin kasa daga Legas zuwa Kano. A da dai da yammacin ranar Juma'a aka shirya dawowar zirga-zirgar.Shirin Najeriya a Yau ya duba wannan lamari da ma muhimamncin dawo da sufurin jiragen kasar ga al'ummar Najeriya.
2021-08-13
15 min
Najeriya a Yau
Bankin Duniya Na Bin Ko Wanne Dan Najeriya N24,000
Send us a textBankin Duniya ya ce Najeriya ce ta biyar a jerin kasashen da bashi ya yiwa katutu.Sai dai kuma gwamnati da ma wasu masana sun ce in dai an zuba kudin a abubuwan da za su amfani al'umma, ba matsala.
2021-08-12
11 min
Najeriya a Yau
Za A Dauki Tsauraran Matakai A Kan Direbobin Manyan Motoci
Send us a textA ’yan kwanakin nan an samu karuwa a rahotannin hadurran mota a kan hanyoyin Najeriya.Wasu daga cikin hadurran kuma direbobin tanka ake zargi da haddasa su. Mai yiwuwa wannan ne ya sa Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa ta kuduri aniyar daukar tsauraran matakai a kan su.Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari a kan matakan da ma zarge-zargen da ake yi cewa direbobin na tukin gangance.
2021-08-10
16 min
Najeriya a Yau
Ana Laluben Hanyar Sa Yara Miliyan 10 A Makaranta A Najeriya
Send us a textWata gidauniyar kasa-da-kasa mai cibiya a kasar Birtaniya ta ce za ta hada gwiwa da gwamnatin Najeriya don shawo kan manyan matsalolin da ke hana yara miliyan 10.19 zuwa makaranta a kasar.Bayanai sun tabbatar da cewa a kasashen nahiyar Afirka Kudu da Sahara, Najeriya ta fi yawan yaran da ba sa zuwa makaranta. A shirin Najeriya a Yau mun yi nazari a kan wannan matsala da yadda za a magance ta.
2021-08-09
15 min
Najeriya a Yau
Abin Da Ke Saka 'Yan Najeriya Shakku Game Da COVID-19
Send us a textAlkaluman da Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta fitar ranar Alhamis sun nuna cewa a ranar 4 ga watan Agusta kadai mutane fiye da 700 aka tabbatar sun kamu da COVID-10.Sai dai 'yan Najeriya masu yawa ba su yarda da cewa akwai cutar ba, ballantana su dauki matakan kare kansu da sauran jama'a.
2021-08-06
14 min
Najeriya a Yau
Yadda Jam'iyyar PDP Ta Fada Tsaka Mai Wuya
Send us a textRanar Alhamis 5 ga watan Agusta Kwamitin Amintattu na PDP zai yi wani taro a Abuja don bitar guguwar da ke neman kai babbar jam'iyyar adawar ta Najeriya kasa.Taron dai ya biyo bayan ajiye aiki ne da wasu shugabannin jam'iyyar na kasa su bakwai suka yi a farkon mako.Shirin Najeriya a Yau ya duba a kan wannan lamari don gano yadda aka yi aka haihu a ragaya.
2021-08-05
14 min
Najeriya a Yau
Yunwar Wata 9 Ce Ta Sa Mu Yajin Aiki —Likitoci
Send us a textA yanzu haka al’amura sun kusan tsayawa cik a asibitocin gwamnati da dama a sassa daban-daban na Najeriya sakamakon yajin aikin likitoci masu neman kwarewa. Ranar Litinin 2 ga watan Agusta ne dai likitocin suka tsunduma yajin aiki saboda wasu dalilai. Ku saurari shirin domin jin dalilan liitocin, baya ga yunwar da suka ce sun yi wata tara suna ji.
2021-08-04
13 min
Najeriya a Yau
'Shayar Da Jarirai Nonon Uwa Alhakin Al'umma Ne'
Send us a textMajalisar Dinkin Duniya ta ayyana 1 zuwa 7 ga watan Agustan kowace shekara a matsayin Makon Shayar da Jarirai Nonon Uwa na Duniya.Manufar makon ita ce karfafa gwiwar iyaye mata su shayar da jariransu nono, amma taken bikin a bana shi ne "Sahayar da Nonon Uwa Alhaki ne da ya Rataya a Wuyan Kowa".Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan muhimmancin shayar da nonon da kuma rawa da kowa ka iya takawa don ganin komai ya tafi daidai.
2021-08-03
14 min
Najeriya a Yau
Ambaliyar Ruwa: Yadda Wasu Al'ummomi Ke Kokarin Kare Kansu
Send us a textHukumar Nazari da Hasashen Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa a wasu sassan Najeriya za a samu ruwan sama fiye da yadda aka saba da ma ambaliyar ruwa.Tuni dai aka samu rahoton ambaliyar ta fara barna, inda a wasu wurare ta mamaye gine-gine, ko ta share hanyoyin mota, ko ta tafi da gonaki, ko ma ta yi sanadin mutuwar mutane.A wannan shiri na Najeriya a Yau za mu duba yadda wasu al'ummu a wasu sassan Najeriya ke kokarin kare yankunansu daga barazanar ambaliya.
2021-08-02
29 min
Najeriya a Yau
Safarar Mutane: Damuwar Duniya Kan Yadda Najeriya Ta Ciri Tuta
Send us a textAlbarkacin Ranar Yaki da Safarar Mutane ta Duniya, wadda ke fadowa ranar 30 ga watan Yuli, an ja kunnen hukumomin Najeriya da su dauki matakin gaggawa don kawo karshen lamarn. Hukumar Kula da Kaurar Jama'a ta Duniya, wadda ta yi kiran, ta ce Najeriya ce kasar da ta fi yawan mutanen da ake safarar su a duniya.
2021-07-30
28 min
Najeriya a Yau
Haramta Wa 'Yan Canji Dala: Abin Da Ka Iya Biyo Baya
Send us a text'Yan canji a Najeriya sun yi korafi. Cewa tun bayan da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da daina sayarwa musu dala farashinta ya fara tashi, harkokinsu kuma na fuskantar barazana.A iya nan abin ya tsaya ko kuwa? A wannan karon, shirin Najeriya A Yau ya yi duba a kan yadda wannan lamari zai shafi talaka.
2021-07-29
22 min
Najeriya a Yau
Kwarya-Kwaryar Kasafin Kudin 2021: Wa Zai Amfana?
Send us a textGwamnatin Tarayya ta ce kwarya-kwaryar kasafin kudin 2021 da Shugaba Muhammadu Buhari ya sanyawa hannu a ranar Litinin zai fara aiki nan take.Shirin Najeriya a Yau ya yi nazara a kan wadanda za su amfana da kasafin na sama da Naira biliyan 900.
2021-07-28
11 min
Najeriya a Yau
Sabon Salon Karbar Kudin Fansa: Dabara ko Wauta?
Send us a text Wani lamari da ya daure wa 'yan Najeriya da dama kai shi ne labarin yadda wasu masu satar mutane don neman kudin fansa suka bukaci a tura musu kudi ta banki.A wannan shirin, mun yi nazari a kan abin da hakan ke nufi da kuma yanayin barayin mutanen.
2021-07-27
09 min
Najeriya a Yau
Bullar Cutar Kwalara A Najeriya: Me Ya kamata Ku Yi?
Send us a textDaya daga cikin labaran da ke daukar hankali a Najeriya yanzu shi ne na barkewar cutar amai da gudawa a jihohi 18 gami da Yankin Babban Birnin Tarayya,Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da Dr Salihu Ibrahim Kwaifa a kan me ke jawo ta, mene ne alamunta, da kuma yadda ya kamata a tunakare ta.
2021-07-26
30 min