Look for any podcast host, guest or anyone
Showing episodes and shows of

ADPlusHausa | Podcast

Shows

ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 25 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2927 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 24 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2926 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 23 | TARE DA ALARAMMA DR. GONI ABDULLAHI ABUBAKAR ABBA ZARIA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2927 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 22 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2831 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 21 | TARE DA ALARAMMA ISMA'IL BINYAMIN ABUBAKAR | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2826 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 20 | TARE DA ALARAMMA SAFWAN AMINU USMAN | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2825 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 19 | TARE DA ALARAMMA SAFWAN AMINU USMAN | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2821 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 18 | TARE DA ALARAMMA DR. ABDULLAHI GONI YAHUZA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2829 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 17 | TARE DA ALARAMMA DR. ABDULLAHI GONI YAHUZA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2333 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 16 | TARE DA ALARAMMA DR. ABDULLAHI GONI YAHUZA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2333 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 15 | TARE DA ALARAMMA AHMAD TIJJANI LAWAL | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2329 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 14 | TARE DA ALARAMMA AHMAD TIJJANI LAWAL | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-2332 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 13 | TARE DA ALARAMMA DR. MU'AWIYA MUHAMMAD | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-1630 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 12 | TARE DA ALARAMMA DR. MU'AWIYA MUHAMMAD | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-1627 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 11 | TARE DA ALARAMMA DR. SHAMSU LAWAN | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-1632 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 10 | TARE DA ALARAMMA DR. SHAMSU LAWAN | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-1028 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 09 | TARE DA ALARAMMA DR. SHAMSU LAWAN | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0932 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 08 | TARE DA ALARAMMA ABDULHADI BARNOMA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0836 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 07 | TARE DA ALARAMMA ABDULHADI BARNOMA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0842 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 06 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0635 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 05 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0627 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 04 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0631 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 03 | TARE DA ALARAMMA DR. IBRAHIM ILYAS | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0640 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 02 | TARE DA ALARAMMA MANSUR JIBIYA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0633 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastALARAMMA PODCAST | KASHI NA 01 | TARE DA ALARAMMA MANSUR JIBIYA | ADPLUS HAUSASHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.2025-03-0531 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast40 | KOYAR DA HARSHEN LARABCI A MAKARANTUN ISLAMIYYA DA BOKO | MAL. SHU'AIB UMAR YA'AKUB LAU | RUMFAR AFRICA PODKAST2025-02-102h 45ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast39 | AUREN MATA FIYE DA ƊAYA, JIYA DA YAU (02) | DR. AMINU ISMA'IL SAGAGI | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA2025-01-262h 57ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast38 | AUREN MATA FIYE DA ƊAYA, JIYA DA YAU | DR. AMINU ISMA'IL SAGAGI | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA2025-01-122h 20ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast37 | ABINDA YASA MUKE YAWAN MAGANA AKAN SADUWA | DR. ADAM AHMAD BUNKAU | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA2024-12-293h 10ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast36 | MULKIN TRUMP DA NAHIYAR AFRIKA | DR. RIYA'UDDEEN ZUBAIR MAITAMA | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA2024-11-252h 36ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast35 | KOMAI DA RUWANKA | SHEIKH MUSA YUSUF ASADUSSUNNAH | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA2024-10-133h 40ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast34 | ABINDA BAKU SANI BA GAME DA RAYUWAR SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN | RUMFAR AFRICA PODCASTWANNAN TATTANAWA ITACE IRINTA TA FARKO A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST DA KOWANE ZAI SAMU BANGAREN DA YA DACE DA SHI A FANNI DABAN-DABAN NA RAYUWA, IYAYE MATA DA MAZA (TARBIYYA), MALLAMAN ADDINI, MALAMAN ISLAMIYYA, DALIBAN ILIMI, ‘YAN BOKO, MATASA, DA KUMA KUNGIYOYIN ADDINI (IZALA), BABBAN BAKON YA SHAHARA WAJAN BADA LAKANIN ADDU’A KO ME YASA YAKE YAWAN YIN HAKA? BABBAN BAKONMU SHI NE: SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN, MALAMAIN ADDNIN A KADUNA NAJERIYA, TARE DA MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA. #podcast #hausa #kaduna #izala BATUTUWAN SHIRIN:- 00:00 BUDE SHIRIN 01:56 GABATARWA 06:09 WANE NE MALAM SANI A MAJALINSIN MALAM? 27:45 A IN...2024-09-292h 54ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast33 | DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS BAYAN NA DAWO DAGA MADINA | DR. MUH'D TUKUR ADAM AL-MANAR | RUMFAR AFRIKA PODCASTSHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - ALAKARSA DA KUNGIYAR IZALA TA JOS, ME YASA YA BAR GUNGIYAR DUK DA ITA TA RENE SHI? - MATSALAR AL-UMMA DA MASU JAGORANCI NA SIYASA. - MANHAJINSA NA KOYARWA DA KUMA...2024-09-081h 47ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastSHIRI NA MUSAMMAN MATSALAR MAL. MAGAWATA A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSASHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA YOUTUBE.#podcast #hausa #africa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA 07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN 08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN12:24 YADDA AKE SAMUN BAKI 14:32 ME YASA KAKE TAMBAYOYIN KEKE-DA-KEKE?16:24 BANBANCIN TATTAUNAWA DA BAKI MALAMAI 17:23 NAU’UKAN TATTAUNAWA DA BAKI 18:48 MALAM MAGAWATA KA RAGE WASA, AMMA SHIRIN YANA KYAU ...2024-09-0258 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast32 | BAN TABA SAMUN HAWAN JINI BA, SAI DA NAZO MASALLACIN SULTAN BELLO | DR. MUH'D SULAIMAN ADAM | RUMFAR AFRIKA PODCASTMUN TATTAUNA BUTUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI, GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI DA TA RAYUWA, MALAMAN JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU, MALAMAN KAFOFIN SADA ZUMUNTA, ILIMI DA TARBIYYA, MU’AMALA DA WANDA KUKA SABA AKIDA KO ADDINI KO MAZAHABA, MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA, ‘YAN SIYASA DA JAGORANCI NA GARI, MAFI GIRMAN MATSALOLIN ZAMNATAKEWAR AURE, MATSALAR TSARO A MAHANGAR MALAMAI, MASALLACIN SULTAN BELLO (TARIHINSA, TSARIN GUDANARWA, DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL’UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA DA YAMMACIN AFRIKA. #podcast #arewa #interview #kaduna #islam #hausa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:40 SHINFIDA 06:06 TAKAITACCEN TARIHIN MALAM DA GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI, DA NA RAYUWA ...2024-08-104h 27ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast31 | ILLAR UBAN GIDA GA SIYARSA MATASA | HON. HAYATUDDEN LAWAL MAKARFI | RUMAFAR AFRIKA PODCASTMU TATTAUNA DA BABBAN BAKON NAMU A KAN BATUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI SIYASAR MATASA A YAU, DA KUMA HANYOYIN CIGABAN MATASA DON IYA JAGORANCI NA GARI, HAKA MUN TATTAUNA DA BAKON NAMU A KAN KALUBALEN DA YA HADU DA SHI, DA NASARORIN DA YA SAMU A LOKACINDA YA TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KADUNA A 2023, DA KUMA ILLAR SIYASAR UBAN GIDA GA MATASA. ------------------------ BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 00:02 MUKADDIMA 00:05 TAKAITACCEN TARIHIN BAKON SHIRIN 00:22 INDA NA YI KARATUN ADDINI 00:24 ME YASA MALAMAI BASA MARAWA ‘YA...2024-07-282h 31ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI (2) | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST"TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI A NOMA" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane. Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).2024-02-112h 46ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast18 | RITAYA BATA TABA RAZANA NI BA, SABODA DALILAI... | RUMFAR AFRICA PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN RITAYA DAGA AIKI, MAHAMMINCIN SHIRI KAFIN LOKACIN YAZO, LOKACIN DA YA DACE MUTUM YA YI RITAYA, MAHIMMACIN SAN’A GA MA’AIKACI DON RAGE DOGARO DA ALNASHI, SANNAN BAKON YA YI BAYANIN YADDA YA KAMATA RAYUWA TA KASANCE BAYAN RITAYA. BAKON SHIRIN: PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA, MALAMI A JAMI’AR BUKI, KANO NAJERIYA, TARE DA NI NAKU DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI MAI GABATARWA. 00:00 SHINFIDA 01:18 BUDE SHIRIN 05:48 KUDI DA ARZIKI 09:38 ME AKE NUFI DA RITAYA? 13:27 HANYOYIN SAMUN KARIN ALBASHI 15:58 MAFI YAWAN...2024-02-061h 28ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast19 | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY) | RUMFAR AFRICA PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN SHIRYA FINA-FINAN HAUSA, MATSALAR JAGORANCI, INGANTA AIKI, JARUMAI MASU TAKA RAWA A FINA-FINAI, JARUMAI DA SHIGA SIYASA, INGANCI DA KARFIN TASIRIN LABARI, KARFIN FADA AJI NA HUKAMAR TACE FINA-FINAI HAUSA, SHAWARWARIN JARUMIN GA ABOKAN AIKIN SA, DAMA WASU BATUTUWA DA AKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN, TARE BAKON SHIRIN: ALI RABI’U ALI (DADDY) JARUMI, MAI DAUKAR NAUYI A MASANA’ANTAR SHIRYA FINA-FINAI TA KANNYWOOD, TARE DA NI MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.#hausa #podcast #kannywood 2024-02-062h 33ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast29 | ABIN DA NAYI A NOMA NA SAMU KUƊI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | RUMFAR AFRICA PODCAST"Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane. Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).2024-02-062h 15ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast28 | TASKAR MNI | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI) | RUMFAR AFRICA PODCAST"TASKAR MNI"Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa.Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:-- Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina.- Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Juma'a ga Al'umma.- Mahimmacin majalisin karantarwa.- Gadadda Ililmi ga matsa masu tasowa.- Alakar Malamai da 'Yan Siyasa da shiga Siyasa. - Mahimmacin rubuce-rubuce ga Malamai.- Jan hankali ga masu Mulki da waɗan...2024-01-213h 04ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast27 | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA | RUMFAR AFRICA PODCAST"USLUBI A DA’AWA YANA DA MAHIMMANCI A WAJAN GYARA DA ISAR DA SAƘO", DR. JABIR SANI MAIHULA (MALAMIN ADDINI, KWAMISHINAN ADDINI A JAHAR SOKOTO) BABBAN BAKONMU NA WANNAN MAKON A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA. MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMACI GA MALAMAI MATASA A BANGARORI DA DAMA MUSAMMAN BANGAREN NEMAN ILIMI, KARANTARWA, DA'AWA DA KUMA SANIN HALAYYAR MUTANE DA IYA MU'AMALA DA SU, MUN TAƁO ZANGON KARATUNSA A ƘASAR INGILA INDA YA HAƊU DA MUTANE MABANBANTA JINSI, ADDINI, YARE, ƘASA, DA KUMA LAUNI, WANNAN ZANGON CIKE YAKE DA LABARAI MASU BAN MAM...2024-01-142h 48ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast26 | DAGA KORA DA HALI ZUWA GWAMNA | MALAM IBRAHIM SHEKARAU | RUMFAR AFRICA PODCAST"DAGA KORA DA HALI, ZUWA GWAMNA" BAKONMU A CIKIN SHIRIN RUMAFAR AFRICA PODCAST TARE DA SARDAUNAN KANO MALAM IBRAHIM SHEKARAU, TSOHON GWAMAN JIHAR KANO, SHIRIN CIKE YAKE DA BATUTUWA MASU MAHIMMANCI A KOWANE BANGARE NA RAYUWAR BABBAN BAKON NAMU (SIYASA, MALAMIN MAKARANTA, ZAMANTAKEWA, TARBIYYA, MA'AIKACIN GWAMNATI, JAGORANCI...), SHIRIN YAYI KOKARIN FITO DA DARUSSA A RAYUWAR BAKON NAMU MUSAMMAN A BANGAREN IYA JAGORANCI DA TAFIYAR DA HARKOKIN MULKI.2024-01-073h 18ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast25 | ABIN DA BAKU SANI BA GAME DA FALASDINU | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA | RUMFAR AFRICA PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUTUWA DA DAMA AKAN ƘASAR FALASƊINU, TAKAITACCEN TARIHINTA, ASALIN SAMUWAR YAHUDAWA A FALASƊINU, DAULAR USMANIYYA DA FALASƊINU, ME AKE NUFIN DA ALKAWARIN BALFOUR GA YAHUDAWA?, YAUSHE AKA KAFA ISRA'ILA?, YAKE-YAKEN ISRA'ILA AKAN ZIRIN GAZA, MATSAYIN KASASHEN LARABAWA DA MUSLMI, MATSAYIN KASASHEN AFRIKA AKAN RIKICIN, ME YASA KASASHEN YAMMA SUKE MARAWA ISRA'ILA BAYA?, ME YASA MAJALISAR ƊINKIN DUNIYA TA KASA HUKUNTA ISRA'ILA AKAN LAIFUKAN YAƘI?, KUNGIYAR YAHUDAWA TA DUNIYA (ZIONISTS), HARIN (7 GA WATAN OKTOBA) AKAN YAKIN ISRA'ILA, SHIN SHINE MAFARIN RIKINCIN ISRA'ILA DA FALASƊINAWA? DA WASU BUTUWA MASU MAHIMMACI AKAN RIKICIN. BAKON SHIRIN...2024-01-022h 06ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast24 | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO | RUMFAR AFRICA PODCASTDON SANIN YA YANAYIN KASUWA YAKE, TA INA ZAKA FARA? ME YAKE KAWO HAUHAWAR FARASHIN KAYAN MASARUFI?, TASHIN DALA DA TSADAR KAYA, ALAKAR KASUWA DA MAHALLI, ALAKAR ƳAN KASUWA DA MASU SAYE DON AMFANIN YAU DA KULLUM, SHAWARWARI GA MATASA DA MATA MASU SON FARA KASUWANCI, MEKE RUSA KASUWANCI?, FATAUCI DA FATAKE TSAKANIN ƘASA DA ƘASA, ALAKAR MANYAN ƳAN KASUWA DA KANANAN ƳAN KASUWA, TASRIN SANIN ADDININ A KASUWANCI, GUDUMUWAR GWAMNATI GA ƳAN KASUWA, DA WASU BATUTUTUWA MASU MAHIMMACI. BABBAN BAKON SHIRIN: ALHAJI IBRAHIM DANYARO, BABBAN DAN KASUWA A JIHAR, NAJERIYA, TARE DA NI MAI GABATARWA NAKU, SANI M...2023-12-032h 35ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast23 | WANNAN SHINE DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA | RUMFAR AFRICA PODCASTA WANNAN SHIRIN ZAKU KASANCE TARE BABBAN BAKO MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA, BABBAN MALAMIN ADDINI, KUMA SHUGABAN HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KANO, NAJERIYA. MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMMACI DA SUKA SHAFI RAYUWARSA, KARATUNSA, TSARIN AIKIN DA'AWARSA DA KOYARWARSA, AIKINSA NA HUKUMAR HISBAH, DA KUMA WASU BABUTUWA DA SUKA SHAFI AL'UMMA NA YAU DA KULLUM. #nigeria #hausa #podcast #niger #ghana #hisba #daurawa 2023-11-292h 37ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast22 | HANYOYIN DOGARO DA KAI GA MATASA NA ZAMANI (2) | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM | RUMFAR AFRICA PODCASTRUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA | KASHI NA 22 | TARE DA MATASHI NA MATASA GATAN MATASA, MAI INGANTA RAYUWAR MATASA, TA HANYAR KOYAR DA SU SANA'O'I NA ZAMANI DON DOGARO DA KAI, A WANNAN TATTANAWA A ZANGO NA 2, INDA MUKA TATTAUNA AKAN CIBIYAR ENGAUSA, MANUFAR KAFATA, TSARIN GUDANARWA, HANYOYIN DAUKAR DALIBAI, TSARIN KOYARWA DA ABUBUWAN DA AKE KOYARWA, DA SAURAN BATUTUWA MASU MAHIMMACI. BABBAN BAKONMU ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM, SHUBAGABA KUMA WANDA YA KAFA CIBIYAR ENGAUSA GLOBAL TECH HUB, MAI AIKIN KOYARDA FASAHAR KIRKIRE-KIRKIRE NA ZAMANI GA MATASA, KANO, NAJERIYA. -------- KU BIYO MU A:- FACEBOOK https://www.facebook...2023-11-143h 48ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast21 | HANYAR DOGARO DA KAI GA MATASA | ENG. MUSTAPHA HABU RINGIM | RUMFAR AFRICA PODACASTSHIRIN YATATTAUNA BATUN GWAGWARMAYAR BAKON SHIRIN A RAYUWA DA IRIN KALUBALEN DA HADU DA SHI, WANDA SHINE DALILIN DA YASA YA GANO HANYOYI NA ZAMANI DA ZAI IYA GINA RAYUWARSA YA KUMA DOGARA DA KAN SA, HAKAN YASA YAYIWA MATASA TASIRI SOSAI INDA YA JAWO SU SABODA YA DORA SU A KAN TURBAR SANIN YA KAMATA, MUN TATTAUNA LABARAI MASU TASIRI DA CANZA RAYUWAR MATASA, DA WASU BATUTUWA MASU MAHAMMANCI GA MATSA DA KUMA AL-UMARMU, BABBAN BAKONMU ENG. MUSTAPHA HABU RINGIM, SHUBAGABA KUMA WANDA YA KAFA CIBIYAR ENGAUSA GLOBAL TECH HUB, MAI AIKIN KOYARDA FASAHAR KIRKIRE-KIRKIRE NA ZAMANI GA...2023-11-143h 22ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast20 | WANI BANGARE NA RAYUWAR MALAM IBRAHIM KHALIL | MAL. IBRAHIM KHALIL | RUMFAR AFRICA PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA WANI BANGARE NA RAYUWAR MALAM IBARAHIM KAHALIL, A ADDINANCE, SIYASA DA KUMA ZAMANTAKEWA, DA WASU BATUTUWA DA AKE CECEKUCE AKAN SU GAME DA BAKON SHIRIN, BABBABAN BAKON SHIRIN SHINE: MAL. IBRAHIM KHALIL, BABBAN MALAMIN ADDININ MUSULUNCIN, KUMA DAN SIYASA DA YAKE DA GOGEWA A HARAKOKIN YAU DA KULLUM NA RAYUWA, YAYI TAKARAR GWAMNA A 2023 A JIHAR KANO, NAJERIYA. 2023-10-083h 29ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast17 | NIGER DA ECOWAS GA MAFITA | DR. SA’ID AHMAD DUKAWA | RUMFAR AFRICASHIRIN YA YI SHARHI NE DA FASHIN BAKI AKAN ABUBUWAN DA SUKE FARUWA A KASAR NIJAR TUN BAYAN JUYIN MULKIN RANAR 26,07,2023 WANDA YAYI SANADIYYAR HAMBARAR DA ZABABBEN SHUGABA MOHAMED BAZOUM, DALILAN DA SUKA SA DUNIYA TA DAMU DA JUYIN MULKIN NIJAR, JUYIN MULKI ILLAR SHI DA AMFANIN SHI, SHUGABANCI NA GARI DA DIMOKARASIYYA, A KAN ABIN DA AKA KAFA KUNGIYAR ECOWAS, SHIN NAJERIYA CE ZATA YAKI NIJAR, HASASHEN ABIN ZAI IYA FARUWA NAN GABA TSAKANIN NIJAR DA EOWAS, DA SAURAN BATUTUWA, BAKON SHIRIN: DR. SA’ID AHMAD DUKAWA, MALAMI A JAMI’AR BUK KUMA MAI SHARHI DA FASHIN BAKI AKAN...2023-08-281h 54ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast10 | MUSULUNCI DA MUSULMI A NIJAR | SH. MUH'D ABDURRAHMAN SADIS | RUMFAR AFRICASHIRIN YA TATTAUNA BATUN CIGABAN MUSULUNCI A NIJAR, DA CIGABAN DA’AWA DA KALUBALEN DA MASU DA’AWA SUKE FUSKANTA DA HANYOYIN WAR-WARE SU, HADARIN KABILANCI, HADARIN SHI’A, TSARIN MAKARATUN ISLAMIYYA DA NA BOKO, TSARIN BADA FATAWA, ABUBUWAN DA AKE KARE MARTABA DA KIMAR MALAMI A CIKIN AL-UMMA, MATSAYIN MIMBARI DA MAI DA’AWA, TSARIN GUDANARWA NA KUNGIYOYIN ADDNIN MUSULUNCI A NIJAR. BAKON SHIRIN: SH. MUH’D ABDURRAHAMAN SADIS, BABBAN LIMAMIN MASALLACIN AMIR SULTAN A NIJAR, MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI2023-07-242h 59ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast16 | RUMFAR AFRICA | SIRRIN AIKIN HAJJI | SH, ABDULLAH MUH'D 'YANKABA | PODCAS SIRRIN AIKIN HAJJI, SHIRIN NE NA MUSAMMAN DA SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST TA SHIRYA DON TATTAUNAWA AKAN SIRRIN DAKE CIKIN AIKIN HAJJI DA MANUFOFINSA, TARE DA SHEIKH: ADBULLAHI MUHAMMAD 'YANKABA, DA DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATAKANRI MAI GABATARWA. #hajj #arfat #makka #madina #podcast #hausa 2023-07-242h 29ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast15 | WAKA DA MAWAKA | MAL. ABUBAKAR IBRAHIM KANTAMA | RUMFAR AFRICA | PODCAST SHIRIN YA TATTAUNA TAKAITACCEN TARIHIN BAKON SHIRIN, ZAMAN SA A KASAR SUDAN, WAKA BAIWACE KO KOYO NE, ZAMAN KAUYE DA BIRNI DA TASIRIN SU GA MAWAKI, KALUBALEN MAWAKAN ADDININ MUSULUNCI, HANYOYIN SAMUN KUDADEN SHIGA, NAZARIN WASU DAGA WAKOKIN BAKON SHIRN, MATAKAN ZAMA MAWAKI, DA SAURAN BATUTUWA MASU MAHAMMANCI DA MUKA TATTAUNA A CIKIN SHIRIN. BAKON SHIRIN: MAL. ABUBAKAR IBARAHIM KANTAMA, BABBAN MAWAKAIN ADDININ MUSULUNCI A NAJERIYA, TARE DA MAI GABATARWA DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI. #hausa #podcast #waka #mawaka #rumfa #nigeria #niger #ghana 2023-03-252h 36ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast14 | MULKI DA JAGORANCI | SH. ABUBAKAR ABDUSSALAM MUH'D (BABAN GWALE) | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN MLKI, SHUGABANCI DA JAGORANCIN MUTANE DA SANIN HARKOKIN TAFIYAR MULKI A MAHANGAR MUSULUNCI, HAKA KUMA SHIRIN YA TATTAUNA BATUN SIYASA, DAMOKARADIYYA, SHURA DA KUMA HANYOYIN ZABAR SHUGABA KO HAWA KAN KARAGAR MULKI, HAKA KUMA SHIRIN YA DUBA BATUN SHARUDDAN DA HALASTACCIYAR SIYASA TA GINU AKAN SU, HAKA SHIRIN YA TATTAUN HAKKIN SHUGABA AKAN TALAKA DA KUMA HAKKIN TALAKA AKAN SHUGABA, A KARSHE MUN TATTAU BATUN SHUGABANCI DA JAGORANCIN 'YA MACE A MAHANGAR MUSULUNCI, BAKON SHIRN MAL. ABUBAKAR ABDUSSALAM MUHAMMAD BABAN (GWALE), MALAMIN ADDANIN MUSULUNCI MAI KOYARWA A KWALEJIN SA'ADATU RIMI, KANO NAJERIA, TARE DA DR...2023-03-063h 28ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast13 | DUNIYAR ALJANU | SH, DR. AHMAD MUSA ABDULLAH | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN ALAKAR MUTUM DA ALJANI, WANENE ALJANI? ABINDA KE SA ALJANI YA SHIGA CIKIN MUTUM YA CUTAR DA SHI, HANYOYIN KARIYA DAGA ALJANI, ABINDA AL-KUR'ANI DA SUNNA SUKA CE GAME DA ALJANI DA MUTUM, SOYAYYA KO KIYAYYA TSAKANIN ALJANI DA MUTUM, MASU AIKIN ILAJI DA ALJANU, LABARAN BAKON SHIRIN DA ALJANU, MUN TATTAUNA WADANNAN BATUTUWA NE TARE DA MASANI AKAN DUNIYAR ALJANU SH, DR. AHMAD MUSA ABDULLAHI, TARE DA DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI MAI GABATARWA.2023-02-161h 53ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast12 | KIMIYYAR NEMAN KUDI | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA | RUMFAR AFRICASHIRIN YA TATTAUNA BANGARE GUDA BIYU NA FARKO: MAHIMMANCIN SANIN ILIMIN KIMIYYAR DAKIN KARATU DA KUMA AMFANIN SA GA AL-UMMA, BANGARE NA BUYU SHI NE: HANYOYIN SAMUN KUDI DA SARRAFA SU DA KUMA TASKACE SU, HAKA MUN TATTAUNA BATUN AMFANI DA KIMIYYA DA FASAHA DON SMUN KUDI, SAI KUMA HANYOYIN SAMUN ‘YANCIN SAMUN KUDADEN SHIGA GA MA’AIKACE BA TARE DA YA DOGARA DA ALBASHI BA, MUN TATTAUNA WADANNAN BUTUTUWAN NE TARE DA BABBAN MASANI KUMA KWARARRE AKAN KIMIYYAR SADARWA TA BANGAREN DAKIN KARATU, DA KUMA TATTALIN ARZIKI, PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA, MALAMI A JAMI’AR BUK KANO, NAJERIYA. TARE D...2023-02-151h 31ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast11 | ZUMUDIN NEMAN SHUHURA | DR. ABDULKADIR ISMA'IL KABARA | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN ZUMUDIN NEMAN SHUHURA AKAFAFEN SADA ZUMUNTA, ASALIN SHUHURA A MAHANGAR MUSULUNCI, NAUYI DA KAIDOJIN DAKE KAN MASHAHURAI, AL’UMMA DA BIBIYAR ABINDA BAYA AMFANAR DASU KOMAI A RAYUWA, TASIRIN SHUHURA MAI KYAU DA MARAR KYAU, AMFANI DA YARA KANANA DON NEMAN SHUHURA, IYAYE DA ‘YA’YANSU MASU NEMAN SHUHURA, MALAMAI DA NEMAN SHUHURA, SAI KUMA SHIRIN YA RUFE DA TATTAUNA BATUN KAFEN YADA LABARAI DA MASU NEMAN SHUHURA, SAI JAN HANKALIN GWANATI, IYAYE, DA KUMA MATASA, MUN TATTAUNA WADANNAN BUTUTUWAN DA BABBAN BAKO DR. ABDULKADIR ISMA’IL KABARA, MALAMI A JAMI’AR BUK KANO, NAJERIYA, TARE DA DR...2023-01-261h 55ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast09 | ZAMAN LAFIYA, YAFI ZAMA DAN SARKI | SH. SALISU GARBA DIFFA | DR. SANI MOUSSA MAGAWATA | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN RASHIN TSARO DA ABIN DAKE KAWO SHI, DA HANYOYIN MAGANCE MATSALAR RASHIN TSARO A MAHANGAR MUSULUNCI, TARE DA WANDA YAKE RAYUWA A CIKIN YANKUNAN DA SUKA YI FAMA DA RASHIN TSARO NA BOKO HARAM, MALAM SALISU GARBA DIFFA2023-01-081h 12ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast08 | AIKIN JARIDA TSAKANIN AFRIKA DA TURAI | ABDOULAYE MAMANE WADATA | DR. SANI MOUSSA MAGAWATA | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA BATUN AIKIN JARIDA TSAKANIN NAHIYAR AFRIKA DA NAHIYAR TURAI, YANAYIN CIGABA DA GUDANAR DA AIKIN JARIDA, ALAKAR DAN JARIDA DA MUTANEN GARI DA MAHUKUNTA, KA’IDOJIN AIKIN JARIDA, SHIN ALFARMA DA SANAYYA SUNA DA TASIRI A AIKIN JARIDA A NAHIYAR TURAI? DA SAURAN BAUTUWA MASU ALAKA DA SHIRIN, TARE DA BABBAN DAN JIRADA MA’AIKACI A GIDAN RADIO DW HAUSA DAKE JAMUS A NAHIYAR TURAI2023-01-021h 37ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast06 RUMFAR AFRICA | KAFOFIN YADA LABARAN KASAR NIJAR, SHIN NUNA GINA AL-UMMA? | | PODCASTRUMFARA AFRICA PODCAST HAUSA| KAFOFIN YADA LABARAN KASAR NIJAR, SHIN NUNA GINA AL-UMMA? | MAL. CHAIBOU MAHAMANE Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast  din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da...2022-12-191h 44ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast05 | GOBARAR FUSHI DA RUWAN KASHE TA | DR. AMINU ISMA'IL SAGAGI | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA NE AKAN FUSHI DA KUMA TASIRIN SA A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM, HAKA YA TATTAUNA MAFRIN FUSHI, RABE-RABEN SA (MAI LINZAMI DA MARAR LINZAMI), HAKA YAYI DUBIYA AKAN HANYOYIN SARRAFA FUSHI, DA KUMA AMFANIN FUSHI (CI GABAN MUTUM), DA ILLOLINSA GA MUTUM TA BANGAREN: (SHUGABANCI, JAGORANCI, TATTALIN ARZIKI, RASHIN TSARO, DA KUMA A ZAMANTAKEWAR AURE), DA KAWO MISALAI DAGA ABUBUWAN DA SUKE FARUWA A RAYUWAR MU TA YAU DA KULLUM.2022-11-162h 37ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastE04 RUMFAR AFRICA | HONYOYIN INGANTA JIMA'I | DR. ADAM AHMAD BUNKAU | PODCASTE04 RUMFAR AFRICA | HANYOYIN INGANTA JIMM'A | DR. ADAM AHMED | PODCAST  SHIRIN YA TATTAUNA BATUN TASIRIN INGANTANCEN JIMA'I (SADUWA) TSAKANIN MA'AURATA DA SAMUN ZAMAN LAFIYA DA KYAUTATA ZAMANTAKEWAR AURE (MUTU KA RABA), WANE LOKACI YA DACE A KOYI ILMIN JIMA'I?, SHIN DAN ADAM YANA BUKATAR SAI AN KOYA MASA YADDA ZAI YI SADUWA?, HAKA AN TATTAUNA BATUN SHAN MAGANIN KARIN KARFIN JIMA'I GA MATA DA MAZA ILLARSA DA AMFANIN SA,  ALAKAR AUREN DOLE DA NA SOYAYYA A WAJAN SAMUN INGANTACCEN JIMA'I, DA SAURAN BATUTUWA MASU MAHIMMACI KAN ILIMI JIMA'I, TARE DA MASANI KUMA KWARARRE A HARKOKIN ZAMANTAKEWAR AURE, DR...2022-11-062h 25ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast03 | KAFOFIN SADARWA NA MUSULUNCI, NASARA DA KALUBALE | DR. HABIB TIJJANI | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUANA BATUN MAHIMMANCIN KAFOFIN SADARWA MASU MANUFAR YADA ADDININ MUSULUNCI DA HARSHEN HAUSA A NAHIYAR YAMMACIN AFRICA, SHIRIN YA DUBA IRA-IREN NASARORI DA CIGABAN DA SUKA SAMAWAR AL-UMAR MUSULMI MASU MAGANA DA YAREN HAUSA, TA BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA (ADDINI, ZAMANTAKEWA, TATTALAIN ARZIKI, KIWON LAFIYA DA KUMA BANGAREN TSARO) HAKA KUMA YA TATTAUNA KALUBALEN DA KAFOFIN SUKE FUSKANTA, KAMAR HANYOYIN SAMU KUDADEN SHIGA DON CIGABA DA GUDANAR DA TASHOSHIN BA TARE DA SAMUN CIKAS BA, DA DAI SAURARAN BATUTUWA.  SOUNDCLOUD:     Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba d...2022-10-301h 12ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast02 | MUSULMIN KASAR GHANA DA TASIRIN SU A KASAR | Sh.Yusuf Umar Jalo | RUMFAR AFRICA | PODCASTSHIRIN YA TATTAUNA TASIRIN MUSULMI A KASAR GHANA TA BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA, ADDINI, ILIMI, SIYASA, ZAMANTAKEWA, AL`ADU, TSARO, HARKAR SADARWA, MOTSA JIKI, DA KUMA HARKAR KASUWANCI.Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da s...2022-10-231h 48ADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | PodcastNASHIDNASHID FROM2022-10-1703 minADPlusHausa | PodcastADPlusHausa | Podcast01 | WANI BANGARE NA RAYUWAR MALAM ABUBAKAR MUKHTAR YOLA | RUMFAR AFRICA | PODCASTShirin ya tattauna bangarori daban-daban na rayuwar malam, Neman Iliminsa, tsari da Manhajinsa na Karantarwa da da'awa. Muhimmancin karatun Zaure wajan gina daliban Ilimi don zama Malamai Karancin salon da'awa a Duniyar Hausawa. Salon yi wa ‘yan Siyasa da shuwagabbni nasiha. Salon yin raddi tsakanin malamai. Cigaban da da'awa ta samu don tafiya da zamani. Illar cin hanci da rashawa. Auren Mata fiye da daya a mahangar Malam. wanene wawa a Mahangar Msulunci2022-10-121h 52