podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Ahmed/Mayar
Shows
Najeriya a Yau
Tinubu Ya Yi Adalci Ga Ayyuka Da Mukamai Tsakanin Kudu Da Arewa—Bayo Onanuga
Send us a textKungiyar tuntuba ta Arewa ta zargi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da kin yin daidaito wurin ayyuka da raba mukamai tsakanin Arewa da Kudancin Kasar nan.Wadannan zarge-zarge suka sa fadar Shugaban Kasa ta hannun mai taimaka masa na musamman kan kafofin yada labarai Bayo Onanuga maida martani ga Kungiyar ACF.Ko wadanne irin martani fadar shugaban kasar ta mayar ga kungiyar Tuntuba Ta Arewa?Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba a kai.
2025-07-31
27 min
Kasuwanci
Ƴan Najeriya na ci gabata da cece-kuce kan sabon bashin da gwamnati ta ciyo
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan mako ya mayar da hankali ne kan wani sabon bashin da Najeriya ta ciwo daga bankin duniya da ya haura sama da dala biliyan ɗaya. Wannan sabon bashin dai ya janyo cece-kuce daga ƴan ƙasar waɗanda suka nuna damuwa kan yadda gwamnati ke ci gaba da ciyo manyan basussuka duk da iƙirarinta na janye tallafin manfetur domin dogaro da kai. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba............
2025-06-04
10 min

Yadda gobara ta haddasa mumuna asara ga 'ƴan kasuwar Taminus ta Jihar Filato
Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wanan makon tareda Ahmed Abba , ya mayar da hankali kan asarar sama da Naira biliyan ɗaya da ƴan kasuwar Taminus na birnin Jos suka tafka sakamakon konewar wani bangare na babbar kasuwar ta jihar Filato dake Najeriya. Ku latsa alamar sauti domin sauraron karin bayani.......
2025-05-07

Yadda manoman zoɓo a Najeriya suka fuskanci kalubale a harkar
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya mayar da hankali ne kan halin da ake ciki game da noman zoɓo a jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya, da kuma yadda ake fita da shi zuwa ƙasashen ƙetare. Duk da cewa ana noman zoɓo a Jihohi irin su Zamfara da Katsina da Kano da Kebbi da Borno da Yobe, bayanai na cewa kusan kaso 70 cikin 100 na zobon da ake fita da shi ƙasashen waje a jihar Jigawa ake nomawa, sai dai a shekaru biyu da suka gabata manoman na zoɓo sun ɗan fuskanci kalubale a harkar.
2025-04-30
12 min

Ƙananan kamfanoni na taka rawa wajen bunkasa tattalin arzikin yankin Sahel
Shirin Kasuwa akai miki dole na wanan makon tareda Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Maradi dake jamhuriyar Nijar, inda ya mayar da hankali kan rawar da kannan kamfanoni ke takawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasar dake yankin Sahel. Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......
2025-03-26

Yadda aka samu hauhawan farashin kayan abinci a kudancin Najeriya
Shirin kasuwa akai miki dole zai mayar da hankali ne kan yadda farashin kayan abinci ya ke hauhawa a Najeriya, daidai lokacin da ake shirye shiryen bukukuwan Kirsimeti, musamman a kudancin ƙasar, inda a halin yanzu farashin buhun albasa yakai sama da ₦320,000 yayin da buhun shinkafa ƴar gida yakai ₦120,000. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........
2024-12-18

Yadda Dawo Da Tsohon Taken Ƙasa Zai Mayar Da Najeriya Baya
Send us a textDawo da tsohon taken Najeriya da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi na shan yabo da suka.Mutane da dama dai na cewa a yanzu talakan Najeriya ba abin da yake bukata ba ke nan.Shirin Najeriya a Yau zai duba alfanun dawo da taken da muhimmancinsa a mizanin bukatun ’yan Najeriya.
2024-05-30
14 min
3ALI EL MIC
Season-2-Episode-1-Career-Path
Happy New Year! As we ring in 2022, many of us are thinking about our resolutions and goals for the year ahead. For students and young professionals, one of the biggest decisions you'll make is choosing a future career and university major. But with so many options and factors to consider, it can be overwhelming to know where to start. In this episode, we'll explore some tips and strategies for making this important decision. We'll discuss how to assess your skills, interests, and values, as well as how to research potential careers and majors. We'll also...
2023-12-31
1h 05
3ALI EL MIC
Episode-8-Self-Branding
The market is competitive and putting yourself in the light is a bit challenging, but how can you despite all the talent, all the potential, and the number of calibers and peers stand out? It’s all in today's episode. Hop in and tell us what you think.
2023-06-03
1h 05
3ALI EL MIC
Episode-7-Limiting-Beliefs
Life happens and sometimes we feel we are stuck despite our efforts and approaches towards things yet we are deniably trying and getting nowhere at certain areas or even certain goal, our mind is our biggest prison, and our limiting beliefs is a system that we explore in our episode.
2023-05-27
50 min
3ALI EL MIC
Episode-6-Financial-Management
Different parts of life needs attention and management , regarding today’s global financial end economical status it is to bring awareness on money managment . As our main goal in this podcast is to embrace self-developement in different life aspect in this episode we discuss how to create a financial management plan , how to smartly live and manage your money & how to maximize your life capacity and abundance by enjoying your money yet be aware not to be a reckless spender.
2023-05-20
54 min
3ALI EL MIC
Episode-5-Traveling
In this episode, we dive into the world of travel and explore why people choose to travel for various reasons such as entertainment, work, and education. We discuss the importance of travel planning and the external and internal factors that drive individuals to explore different parts of the world. We also explore some hidden gems within Egypt, such as Siwa, Tawila Island, Colored Canyon, Wadi elwshwash, Djara Cave, and St Catherine.
2023-04-29
51 min
3ALI EL MIC
Episode-4-The Balance of Productivity
Life is going very quickly nowadays and everyone is trying to reserve a spot for him/herself. In this race and competition sometimes we don’t find time for ourselves to relax and eventually, this will lead to burning out. In today’s episode, we will talk about the balance of productivity and identifying burnout. We will also discuss solutions and tips to prevent this from happening.
2023-04-23
44 min
3ALI EL MIC
Episode-3-Emotional-Intelligence
Emotional intelligence is the ability to identify your own emotions and those of others and to respond appropriately. It improves communication between people and makes it more effective. By helping you to manage and understand those emotions, emotional intelligence makes communication healthier on both personal and professional levels.
2023-04-16
46 min
3ALI EL MIC
Episode-2-Memories
Memories play a crucial role in shaping who we are and how we view the world. From childhood memories to significant life events, our memories impact our emotions, behaviors, and decision-making processes. Join us as we explore the power of memories, how they affect our lives, and how we can use them to create a better future.
2023-04-08
53 min
3ALI EL MIC
Episode-1-Mindsets
Life is shaped by the way we think as our thinking patterns affect how we live and our decisions in life, that's why learning to gain the mindset that you want according to what you want in life and learn that it all starts from your mind. Having different mindsets is not indeed a bad thing but having a victim mindset is not very helpful if you are seeking life enhancement or a change. Join us to learn more and hop on board in our mindset and thinking paradigm discussion.
2023-04-01
44 min
3ALI EL MIC
Episode-0-Ramadan
Today, we'll be discussing one of the most significant months in the Islamic calendar - Ramadan. Join us as we explore various aspects of this month, including why Muslims fast during this time, the various rituals associated with Ramadan, and the delicious iftar meals. In this episode, we'll also be talking about some of our favorite foods during Ramadan, including the mouth-watering sambosa (or sambosak), and some of the new desserts we've tried this year. Additionally, we'll be reminiscing about Ramadan before and after graduation, and how our experiences have changed over time.
2023-04-01
35 min
Najeriya a Yau
Irin Shaidar Karatu Da Ake Bukatar Masu Neman Shugabanci Su Mallaka
Send us a textTun bayan bayyana cewa dan takarar shugabancin kasa na jam'iyyar APC bai mika takardun shaidar karatunsa ga Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta INEC ta yi . Wani rikici mai kama da wanda ya nemi tadiye shugaba Muhammadu Buhari a zaben shekarar 2015 ya tasamma Bola Ahmed Tinubu.Shin wane tasiri takardun shaidar kammala karatu ke da shi ga mai neman shugabancin kasa? Wane irin kwali ake bukata shugabannin siyasa su mallaka? Wane muhimmanci yake da shi ga samun nasarar shugaba?Wannan shine batun da shirin namu na yau ya...
2022-06-28
15 min
HausaRadio.net
BBC Hausa Shirin Safe 10/02/2019
BBC Hausa Shirin Safe 10/02/2019 [12] Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Hosts: Umaymah Sani Abdulmumin Nigeria Elections 2019 / Zaɓe 2019: APC! APC! Today I want to teach Atiku a lesson.--Uban jam'iyyar APC Bola Ahmed Tunibu a yayin yaƙin neman zaɓen jihar Lagos ya ke cewa yau zan koyawa Atiku darasi. Za mu ji me yayi zafi da kuma yadda yaƙin neman zaɓen ya kasance. Sokoto Governor Debate: A yau BBC ke cika alƙawarinta na kawo muku mahawara tsakanin 'yan takaran gwamnan Sokoto. Africa: Shugwa...
2019-02-10
01 min