podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Ani Nazari
Shows
Daga Laraba
"Abba Al'mustafa Bashi Da Hurumin Dakatar Da Fina Finan Mu"
Dangantaka na kara runcabewa tsakanin Hukumar Tace Fina-finai ta jihar Kano, wato Kano State Censorship Board, hukumar da aka kafa a shekarar 2001 domin kula da tsaftar fina-finai da nishaɗi a jihar, musamman a fannin kiyaye al’ada da koyarwar addini wacce daya daga cikin jaruman fina finan Abba El-Mustapha, ke jagoranta.A baya-bayan nan, hukumar ta fitar da sanarwa inda ta dakatar da fina-finai masu dogon zango guda 22. Wannan mataki ya biyo bayan saɓani tsakanin hukumar da wasu masu shirya fina-finai, inda hukumar ke zargin cewa fina-finan sun ƙetare ƙa’idoji.Sai dai masu shi...
2025-05-21
27 min
Daga Laraba
Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya
An daɗe ana muhawara, musamman a Arewacin Najeriya, a kan buƙatar yin garambawul ga tsarin makarantun tsangaya.A baya dai waɗannan makarantu kan samar da mahaddata alqur’ani waɗanda kuma sukan dogara da kaiSai dai a wannan zamani, yaran da suke karatu a ƙarƙashin tsarin sun zama mabarata. Gwamnatoci da dama dai sun yi kokarin yin garambawul ga yadda ake gudanar da tsarin, amma ga alama haƙa ta kasa cimma ruwa.Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi Nazari ne kan hanyoyin da za a bi don mag...
2024-11-20
24 min
Najeriya a Yau
Rayuwar Sheikh Dahiru Bauchi Cikin Ƙarni Guda
Send us a textA wannan makon babban malamin Addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman ya samu ni’imar cika shekara 100 a duniya.Malamai da mabiya da al’umma sun jinjina yadda ya sadaukar da rayuwarsa wajen hidima ga Addini.Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari a kan gudummuwar da Shehin Malamin ya bayar a cikin shekara fiye da 70 da ya yi yana karantar da Al-Kur’ani.
2024-07-11
21 min