podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Mobile Game Duniya
Shows
Tambaya da Amsa
Tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya
A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin ya mayar da hankali ne kan tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya ta Human Rights Watch, wanda ya samo asali daga ƙoƙarin sa-ido kan yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa, musamman a lokacin yaƙin cacar baka. Hedikwatar ƙungiyar tana birnin New York na Amurka. Babban burinta shi ne bincike, tattara bayanai, da wallafa rahotanni kan take haƙƙin ɗan adam a faɗin duniya don matsa wa gwamnatoci lamba su gyara. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Nasir
2026-02-28
19 min
Tambaya da Amsa
Tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya
A cikin shirin Tambaya da Amsa daga sashen hausa na RFI,a yau shirin ya mayar da hankali ne kan tarihin kafuwar Ƙungiyar Kare Hakkin Ɗan Adam ta Duniya ta Human Rights Watch, wanda ya samo asali daga ƙoƙarin sa-ido kan yarjejeniyoyin ƙasa da ƙasa, musamman a lokacin yaƙin cacar baka. Hedikwatar ƙungiyar tana birnin New York na Amurka. Babban burinta shi ne bincike, tattara bayanai, da wallafa rahotanni kan take haƙƙin ɗan adam a faɗin duniya don matsa wa gwamnatoci lamba su gyara. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Nasir
2026-02-28
19 min
Praimeri Juniors Urdu
Bean Voyage: How Coffee Went from Goat Herder's Discovery to Your Morning Cup! | Coffee Ki Duniya Safari: Bakriyon ke Charnay Waley se Le Kar Tumhare Subah ke Cup Tak!
🌱 Ethiopia (~800s AD): Legend says goat herder Kaldi noticed his goats dancing after eating red berries from a bush! A monk tried the berries, stayed awake all night praying—and coffee was born. ☕✨🕌 Yemen (1400s): Sufi monks brewed coffee to stay alert during prayers. First coffee houses (qahveh khaneh) opened in Mecca—called "Schools of the Wise" for poetry, chess, and gossip!🌍 Europe (1600s): Venetian traders brought coffee to Europe. At first, priests called it "Satan's drink"—but Pope Clement VIII tasted it and said, "This is so delicious… let's baptize it!" 😇 Churches couldn't stop its spread.🚢 Glob...
2026-02-17
05 min
अनसुलझे काल रहस्य
1816: Wo saal jab duniya jam gayi! ❄️ Tambora Volcano ki khofnak dastan
Kya aap kalpana kar sakte hain ki June ke mahine mein 6 inch barf gir jaye? 1816 mein aisa hi hua tha. Is episode mein hum baat karenge Mount Tambora ke us maha-visfot ki, jisne puri duniya ka mausam badal diya.Jaaniye kaise ek jwalamukhi ki wajah se Europe mein akaal pada, Bharat mein Haiza (Cholera) phaila aur kaise isi andhere daur ne humein 'Frankenstein' jaisi mahan kahaniyan di. Vigyan, itihas aur kala ke is anokhe sangam ko miss na karein!00:00 – Introduction: 1816 ki wo barfili garmi.01:25 – Mount Tambora: Manav itihas ka sabse bada visfot.02...
2026-02-13
14 min
Kasuwanci
Yadda aka ƙulla yarjejeniyar kasuwanci mafi girma a duniya tsakanin India da EU
Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane gagarumar yarjejeniyar cinikayya mafi girma da ba’a taba ganin irinta ba, da aka cimma tsakanin ƙungiyar Tarayyar Turain ƙasar India. Yarjejeniyar da aka cimma yayin ziyarar da shugabannin Turai suka kai New Delhi na ƙasar India, za ta bada damar kasuwanci mara shinge tsakanin ƙasashe mambobin EU 27 da kuma ƙasar da ta fi yawan jama'a a duniya, waɗanda suka kaɗai suka mamaye kusan kashi 25% na jimillar hada-hadar kasuwancin cikin gida na duniya da kuma cinkayyar mutane biliyan biyu. Domin ko a shekarar 2024 kaɗai, an yi cini...
2026-01-28
10 min
Kasuwanci
Yadda aka ƙulla yarjejeniyar kasuwanci mafi girma a duniya tsakanin India da EU
Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane gagarumar yarjejeniyar cinikayya mafi girma da ba’a taba ganin irinta ba, da aka cimma tsakanin ƙungiyar Tarayyar Turain ƙasar India. Yarjejeniyar da aka cimma yayin ziyarar da shugabannin Turai suka kai New Delhi na ƙasar India, za ta bada damar kasuwanci mara shinge tsakanin ƙasashe mambobin EU 27 da kuma ƙasar da ta fi yawan jama'a a duniya, waɗanda suka kaɗai suka mamaye kusan kashi 25% na jimillar hada-hadar kasuwancin cikin gida na duniya da kuma cinkayyar mutane biliyan biyu. Domin ko a shekarar 2024 kaɗai, an yi cini...
2026-01-28
10 min
Kasuwanci
Mahangar masana kan kiran IMF da bankin Duniya ga Najeriya don sauƙaƙa tsadar rayuwa
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole"na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan sabbin kiraye-kirayen da Bankin Duniya da kuma Asusun bada Lamuni na Duniya (IMF) suka yi ga gwamnatin Najeriya wajen ganin ta ɗauki matakab da suka kamata don ƙara rage hauhawar farashin kayayyaki domin al’umma ta amfana a zahiri da kuma ci gaban tattalin arziki ƙasar. Bankin Duniya da Asusun Ba da Lamuni na Ƙasa da Ƙasa, IMF, sun bayyana cewa har yanzu tattalin arziƙin Najeriya bai kai matsayin da za a ce ya daidaita ba, duk da wasu sauye – s...
2026-01-21
10 min
Kasuwanci
Mahangar masana kan kiran IMF da bankin Duniya ga Najeriya don sauƙaƙa tsadar rayuwa
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole"na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan sabbin kiraye-kirayen da Bankin Duniya da kuma Asusun bada Lamuni na Duniya (IMF) suka yi ga gwamnatin Najeriya wajen ganin ta ɗauki matakab da suka kamata don ƙara rage hauhawar farashin kayayyaki domin al’umma ta amfana a zahiri da kuma ci gaban tattalin arziki ƙasar. Bankin Duniya da Asusun Ba da Lamuni na Ƙasa da Ƙasa, IMF, sun bayyana cewa har yanzu tattalin arziƙin Najeriya bai kai matsayin da za a ce ya daidaita ba, duk da wasu sauye – s...
2026-01-21
10 min
Kowa podcast
#Bitar2025: Najeriya, Afirka, da Duniya Baki Daya
#Bitar2025: Najeriya, Afirka, da Duniya Baki Daya Fatan Sabuwar Duniya a Sabuwar Shekara Wannan episode na #TsokaciLive da Kowa Podcast bita ce ta musamman kan shekarar 2025 da kuma hangen abin da 2026 zata kunsa.
2026-01-01
15 min
Wasanni
Yadda aka gudanar da jadawalin gasar cin kofin duniya ta 2026
Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda rabon jadawalin gasar lashe kofin duniya da za a yi a baɗi ya gudana. A makon da ya gabata ne Hukumar Kula da Kwallon Ƙafa ta Duniya FIFA ta fidda jadawalin Gasar Kofin Duniya na shekarar 2026, wacce za ta gudana a tsakanin ƙasashen Amurka da Canada da kuma Mexico. Bikin dai ya gudana a cibiyar Kennedy da ke birnin Washington DC, ƙarƙashin jagorancin shugaban Amurka Donald Trump da shugaban FIFA Gianni Infantino.
2025-12-08
10 min
Wasanni
Yadda aka gudanar da jadawalin gasar cin kofin duniya ta 2026
Shirin a wannan lokaci zayyi duba ne kan yadda rabon jadawalin gasar lashe kofin duniya da za a yi a baɗi ya gudana. A makon da ya gabata ne Hukumar Kula da Kwallon Ƙafa ta Duniya FIFA ta fidda jadawalin Gasar Kofin Duniya na shekarar 2026, wacce za ta gudana a tsakanin ƙasashen Amurka da Canada da kuma Mexico. Bikin dai ya gudana a cibiyar Kennedy da ke birnin Washington DC, ƙarƙashin jagorancin shugaban Amurka Donald Trump da shugaban FIFA Gianni Infantino.
2025-12-08
10 min
Wasanni
Makomar tawagar Najeriya a ƙoƙarin neman gurbin zuwa gasar lashe kofin duniya
Shirin a wanan mako tare Khamis Saleh, ya yi duba ne kan makomar tawagar Najeriya a ƙoƙarin neman gurbin zuwa gasar lashe kofin duniya, inda a tsakiyar makon da ya gabata aka kammala wasannin na 8 na sharen fagen zuwa gasar lashe kofin duniya da ƙasashen Canada da Mexico da kuma Amurka za su karɓi bakunci a shekara mai zuwa. Kawo yanzu dai wasanni sun ɗauki zafi ganin cewa wasu daga cikin tawagogin ƙasashen sun fara jin kanshin halartar gasar, amma kuma wasu har yanzu tana ƙasa tana dabo. Latsa alamar sauri domin sauraron cikakken...
2025-09-15
09 min
Wasanni
Makomar tawagar Najeriya a ƙoƙarin neman gurbin zuwa gasar lashe kofin duniya
Shirin a wanan mako tare Khamis Saleh, ya yi duba ne kan makomar tawagar Najeriya a ƙoƙarin neman gurbin zuwa gasar lashe kofin duniya, inda a tsakiyar makon da ya gabata aka kammala wasannin na 8 na sharen fagen zuwa gasar lashe kofin duniya da ƙasashen Canada da Mexico da kuma Amurka za su karɓi bakunci a shekara mai zuwa. Kawo yanzu dai wasanni sun ɗauki zafi ganin cewa wasu daga cikin tawagogin ƙasashen sun fara jin kanshin halartar gasar, amma kuma wasu har yanzu tana ƙasa tana dabo. Latsa alamar sauri domin sauraron cikakken...
2025-09-15
09 min
Al'adun Gargajiya
Bikin cika shekaru 10 da fara Ranar Hausa ta Duniya - kashi na biyu
Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya ɗora ne akan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif.
2025-09-02
09 min
Al'adun Gargajiya
Bikin cika shekaru 10 da fara Ranar Hausa ta Duniya - kashi na biyu
Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya ɗora ne akan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif.
2025-09-02
09 min
जोश - Motivational Podcast 🎯
🔥 Duniya Tujhe तभी Maanegi Jab Tu Khud Ko Maane! | Avadh Ojha Sir | Josh Motivational Podcast |
✨ “Aapki keemat duniya tabhi samjhegi jab aap khud apni keemat pehchaanoge!” 💯Is motivational talk 🎤 me Avadh Ojha Sir batate hain ki 👉 agar tum khud ko underestimate karoge toh duniya bhi tumhe lightly legi…🚀 Lekin jaise hi tum apni value create karna shuru karoge, duniya tumhe respect dene lagegi!💡 Ye short aur powerful motivation specially students, aspirants aur un sab ke liye hai jo apne life goals ke liye fight kar rahe hain.🌟 Listen now & boost your confidence instantly!
2025-08-27
25 min
Al'adun Gargajiya
Bikin cika shekaru 10 da faro bikin ranar Hausa ta duniya
Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya tattauna ne a kan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif. Fitaccen ɗan Jarida daga Najeriya Abdulbaqi Aliyu Jari shi ne...
2025-08-26
10 min
Al'adun Gargajiya
Bikin cika shekaru 10 da faro bikin ranar Hausa ta duniya
Shirin Al’adunmu na Gado a wannan makon ya tattauna ne a kan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al’adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al’ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif. Fitaccen ɗan Jarida daga Najeriya Abdulbaqi Aliyu Jari shi ne...
2025-08-26
10 min
Kowa podcast
Me_ye_martanin_Iran_bayan_harin_Amurka._Shin_Duniya_Na_Fuskantar_Yakin_Nukes #TsokaciLive #KowaPodcast
Me ye martanin Iran bayan harin Amurka. Shin Duniya Na Fuskantar Yakin Nukiliya? Donald Trump ya bayyana a shafinsa na True Social cewa jiragen Amurka sun kai hari kan muhimman sansanonin nukiliyar Iran. Wannan mataki ya tayar da kura a duniya, yayin da Iran ke nazarin martani — daga harin yanar gizo zuwa toshe mashigar ruwa. Yayin da duniya ke ta kai ruwa rana, Dmitry Medvedev na Rasha ya ce wasu ƙasashe a shirye suke su bai wa Iran makaman nukiliya. Shin duniya na daf da fada cikin wani sabon yakin ruwan sanyi, ko kuwa wannan far...
2025-06-23
21 min
Kowa podcast
Yakin Iran da Isra’ila: Barazana ga Tattalin Arzikin Duniya TsokaciLive KowaPodcast
Yakin Iran da Isra’ila: Barazana ga Tattalin Arzikin Duniya A sabon shirin Tsokaci Live | Kowa Podcast, mun karkata daga batun soja zuwa barazanar tattalin arziki da duniya ke fuskanta sakamakon rikicin da ke kara tsananta tsakanin Iran da Isra’ila. Mun tattauna: Barazanar rufe mashigar Hormuz da tasirinta ga farashin danyen mai da iskar gas Yiwuwar rugujeuwar tattalin arziki kama kamar lokacin COVID-19 Tasirin rikicin ga Najeriya da sauran kasashen Afirka Kalubalen da kasuwanni, jiragen sama, masana’antu da ‘yan kasuwa ka iy fusk...
2025-06-16
15 min
Urdu Bayan
Duniya Ka Dhoka: Asal Kamiyabi Kya Hai?
Duniya ki chamak dhamak humein asal zindagi se door kar deti hai. Kya hum sach mein samajhte hain ke asli kamiyabi kya hai? Is podcast mein hum Quran aur Hadees ki roshni mein jaanenge ke duniya ka fareb kya hai aur isse kaise bacha ja sakta hai.
2025-03-27
08 min
Beyond the Pivot
Duniya Healthcare's Mission to Revolutionize Medical Delivery | Beyond the Pivot Podcast Ep. 7
Discover how Mwansa Chalo, co-founder and CEO of Duniya Healthcare, is transforming medicine logistics in Zambia and beyond. In this episode of Beyond the Pivot, we explore Mwansa’s journey into healthcare, how Duniya went from MVP to scaling, and their mission to save thousands of lives through timely medicine delivery.We also discuss their partnership with The Churches Health Association of Zambia (CHAZ) and dive into the future of healthcare innovation in Africa. Plus, Kabwela shares the latest investment news from Africa, including key funding trends for 2024 and beyond.💡 What You’ll Learn:✅ How Duniya Healthcare is improving medicine...
2025-01-13
50 min
Tropic Flava Podcast
Anil Mr Duniya - Piyo Piyo Duniya
Piyo Piyo Duniya · Anil Sukul Piyo Piyo Duniya ℗ Muzik Movementz Inc. Released on: 2024-06-18 PLEASE LIKE, SHARE & COMMENT!! DON’T FORGET TO SUBSCRIBE TO THE CHANNEL & CLICK THE 🔔 ICON TO GET THE LATEST MUSIC & LIVE SHOWS... www.youtube.com/tropicflava NO COPYRIGHT INFRINGEMENTS INTENDED! Facebook: www.facebook.com/tropicflava Instagram: www.instagram.com/tropicflava... SoundCloud: soundcloud.com/tropic-flava Twitch.tv www.twitch.tv/tropicflava Join DJ Navin LIVE TO AIR EVERY SUNDAY @6PM for #PrimeTimeSundays Live on Abee Chunes Radio #ACR #DJNavin
2024-07-19
04 min
The HrishiKay Sessions
Pariva Pranati & Sumeet Raghavan with Hrishi K - completing 1,000 episodes of Wagle Ki Duniya
i know sumeet raghavan from a time when we were both voice artists going in and out of a historic dubbing / recording studio in the late 90s and early 2000s called `radiowani` in mumbais worli area. we met after ages and exchanged so many notes and stories from the days gone by. hes now a stand up comedian and actor extraordinaire and if anyone needed a modern day version of rk laxmans famous `common man` as eulogised by the great cartoonists daily illustrations on the cover of the times of india it had to be sumeet. let me add to...
2024-07-04
31 min
Mehfil-E-Manzumaat - A Show Dedicated To Urdu Poetry (Season 02)
Duniya | Mehfil e Manzumaat | S2: Episode 15
Duniya main hun duniya ka talbgaar nahi hun..Bazar se guzra hun khareedar nahi hun.Mehfil Saj Chuki Hai... Aaiyega Zaroor!
2024-06-07
09 min
DIL Meri Jaan with Joy G
Rang- bhari duniya I Dil Meri Jaan I Joy G I The Relationship Podcast in Hindi | #24
Rang. Saans leta hua har rang nazar aaega tum kisi roz mere rang mein aao to sahi Aaiye Aziz Nabeel ji ke is sher ki hi tarah rangon ko saans lete huye dekhte hain. Rangon ki duniya mein chalte hain. Jaante hain rangon ki ahmiyat humari duniya mein. Thoda sa waqt in rangon ke saath bitate hain. Agar aapko yeh episode pasand aaya ho to aap please isey like, rate aur share kar lijiyga aur channel ko follow aur subscribe bhi kar lijiyega. Mujhe issey kaafi prerna milegi aur main aapka bahut aa...
2024-03-27
13 min
DIL Meri Jaan with Joy G
Sapne- ek duniya ummeend bhari I Dil Meri Jaan I Joy G I The Relationship Podcast in Hindi | #23
Sapne. सपना रे सपना, है कोई अपना अंखियों में आ भर जा अंखियों की डिबिया, भर दे रे निंदिया जादू से जादू कर जा - Gulzar Aaiye sapne ki duniya mein chalte hain aur jaante hain kyun yeh jadui duniya humare liye itna zaroori hai. Jaante hai inki kya ahmihyat hai humari zindagi mein. Agar aapko yeh episode pasand aaya ho to aap please isey like, rate aur share kar lijiyga aur channel ko follow aur subscribe bhi kar lijiyega. Mujhe issey kaafi prerna milegi aur main aapka bahut aabhari rahunga. Dil Meri Jaan with Joy G, woh podcast show hai, woh manch hai jahan aap aur main milkar relationships yaani riston ke baarein mein, jazbaaton ke baarien mein, ehsaason ke baarein mein baatchit karengey, inhe samjhenge, kareeb se jaanenge shero-shayari ki madad se, ka...
2024-03-20
15 min
Najeriya a Yau
Ranar Mata Ta Duniya: ‘Hakikanin Abin Da Mata Suke Bukata’
Send a textIrin wannan rana ta 8 ga watan Maris Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar mata ta duniya domin duba rawar da suke takawa a fannoni daban-daban.Wasu na ganin mata da dama da ke yiwa junan su hassada ya sa ba a samun ci gaban da ya kamata. yayinda ake ganin ya kamata a rika tallafawa ci gaban mata da kuma habaka tunaninsu.Majalisar Dinkin Duniya, ta ce akwai mata kusan miliyan 342 da ke cikin barazanar fadawa kangin talauci nan da shekarar 2030. Sai dai ta ya za a kaucewa ha...
2024-03-08
15 min
Najeriya a Yau
Yadda Tasirin Rediyo Ya Sauya Al’ummar Duniya
Send a textRanar 13 ga watan Fabrerun kowace shekara Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar Rediyo ta duniya.Gudummuwar da Rediyo ya kawo ta fi gaban a nanata ga mutanen karkara da na birni.Albarkacin Ranar Rediyo, shirin Najeriya a Yau ya maida hankali kan wasu batutuwa a wannan rana.
2024-02-13
15 min
Adbi Duniya
Khaliqabad ll Short Story ll Naiyer Masud
We are uploading a short story written by Naiyer Masud in Tasneef Haidar's voice. Our new channel Tarjuma's link is here https://www.youtube.com//c//TarjumaNew Please subscribe to this channel to listen to Urdu Hindi translations of Classical Russian, French, English, and other languages stories. -------------------------------- You can follow us here Facebook - @Duniyaeadab Twitter - @AdbiDuniya1 Instagram - @adbi_duniya Our mail id is adbiduniya@gmail.com
2024-01-22
25 min
Adbi Duniya
Tower Of Silence ll Short Story ll Manoj Rupda
We are uploading a short story written by Manoj Rupda in Pooja Bhatia's voice. This story is being uploaded with author's permission. You can follow us here Facebook - @Duniyaeadab Twitter - @AdbiDuniya1 Instagram - @adbi_duniya Our mail id is adbiduniya@gmail.com
2024-01-19
1h 23
Adbi Duniya
Dahan ll Short Story ll Manoj Rupda
We are uploading a short story written by Manoj Rupda in Pooja Bhatia's voice. This story is being uploaded with author's permission. You can follow us here Facebook - @Duniyaeadab Twitter - @AdbiDuniya1 Instagram - @adbi_duniya Our mail id is adbiduniya@gmail.com
2024-01-19
1h 13
Abhijeet Parakh
Ghutan Bhari Duniya
Ghutan Bhari Duniya #GhutanBhariDuniya #Ghutan #Bhari #Duniya #zindagi #shayari #hindishayari #quotes #shayar #shayri #zindagigulzarhai #urdupoetry #dil #hindilines #hindithoughts #baatein #motivation #waqt Written by - Hemantkrparakh
2024-01-04
00 min
Abhijeet Parakh
Ghutan Bhari Duniya
Ghutan Bhari Duniya #GhutanBhariDuniya #Ghutan #Bhari #Duniya #zindagi #shayari #hindishayari #quotes #shayar #shayri #zindagigulzarhai #urdupoetry #dil #hindilines #hindithoughts #baatein #motivation #waqt Written by - Hemantkrparakh --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/abhijeetparakh/message
2024-01-04
00 min
Life of a Beatnik Podcast
CONVERSATION WITH A BEATNIK ANIL MR. DUNIYA
KITAMI & TCO CHOP IT UP WITH INTERNATIONAL ENTERTAINER & ARTIST "ANIL MR. DUNIYA" SONGS: "MITWA" BY SAVITA SINGH & ANIL MR. DUNIYA "DIL HAI CHOTA SA" BY ANIL MR. DUNIYA "NOTHING BUT LOVE" BY ANIL MR. DUNIYA
2023-12-21
1h 39
Swishing Mindsets with Anuradha Varma
Ep 14: Pooja Sharma: Rooting for an 'Inclusive Duniya'
Pooja Sharma spent over 15 years in the corporate world before setting up The Sarvodya Collective, a non-profit working to weave inclusive communities around persons with intellectual and developmental disabilities, especially through their programme Inclusive Duniya. Here, she talks about how society at large can show up for the neurodivergent community, which accounts for 0.2 percent of the population, according to official estimates. Pooja, as part of India's first all-women team, also drove through 30 countries covering 30,000 km as part of the Mongol Rally to raise awareness around intellectual disabilities. Inclusive Duniya has introduced comics, freely available through their Instagram handle, to...
2023-12-01
58 min
Tropic Flava Podcast
Anil Mr Duniya - Nothing But Love
Original Composition By: Anil Mr Duniya Artiste: Anil Mr Duniya Title: Nothing But Love https://www.youtube.com/watch?v=I02CTXSR9Vk Background Vocals: Natalie Yorke “DOLBY ATMOS” Produced, Mixed And Mastered By: Rishi Mahato At Maha Productions Studios Director, Artwork And Videographer: Nirmal Singh- Nsingh Pro Sponsorsed And Endorsed By: Kng Entertainment And Special Thanks For Their Undivided Support And Encouragement- Financially, Physically, And Mentally: Narda Persaud-Sukul Ranjeev Ramdeen Brenda Goolcharan Nirmala Singh Lakshmee Singh Shivone Rampersaud Stephanie Rampersaud Neval Chatelal Richard Persaud Vijai Ramdeen Kishan Sukhlal PLEASE LIKE, SHARE & COMMENT!! DON’T FORGET TO SUBSCRIBE TO THE CHANNE...
2023-10-09
04 min
Kal Ki Kahaniyan: World of Indian Folk Stories
Episode 3 - Duniya Banne Ki Kahani - II (A Khasi Tribe Folk Story)
Insaan ko jab savaalon ke javaab nahi mile, usne waha kahani bana di! Aisa hi ek savaal tha - Ye duniya kaise bani? Isi savaal ki khoj ko khaniyon ki duniya mein dhoondhte huye, sirf aapke liye is baar aa rahi hai, North East ki pahadiyon se udte huye ek kahani... To kaisi bani duniya, ye batayegi aaj hamen Khasi ki pahadiyon se aayi... Khasi tribe ki kahani. To taiyaar hain, Khasi ki vaadiyon mein ghoomne ke liye?
2023-09-08
17 min
Kal Ki Kahaniyan: World of Indian Folk Stories
Episode 2 - Duniya Banne Ki Kahani (A Shiv Purana Story)
Big Bang Theory ne bataya ki duniya ek dhamake se shuru hui... par hamari kahaniyon ne bhi duniya ke banne ke baare mein kai dhamake kiye! Koi bhi sanskriti jab kisi savaal ka javaab nahin dhoondh paati, to uske javaab mein kahaani bun leti hai... Aise hi ek gehre savaal ka jab dene ke liye aayi hai aj ek kahaani aaj, wo bhi Shiva Puraan se. To sunen... Kahani Duniya Banne Ki?
2023-09-01
13 min
This Week That Year
Agni Sakshi | Kapoor & Sons | Paap Ki Duniya | This Week That Year
"This Week That Year" podcast will take listeners on a journey through time, exploring some of the most memorable films of the past. In this episode, we will be discussing three films - Kapoor and Sons, Agnisakshi, and Paap Ki Duniya - that left a lasting impression on audiences when they were released. Kapoor and Sons is a heartwarming family drama that follows the story of a dysfunctional family as they come together to deal with a crisis. The film features an ensemble cast of talented actors, including Rishi Kapoor, Fawad Khan, and Alia Bhatt, and is...
2023-03-20
31 min
Najeriya a Yau
Asarar da Najeriya ta tafka Saboda Kasa Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya a Qatar
Send a textNajeriya na daya daga cikin kasashen da aka cire da wurwuri a jerin kasashen da zasu taka leda a gasar cin kofin duniya da aka buga a Qatar. Bayan cire 'yan kungiyar kwallon kafar Najeriya tun kan kaiwa ga matakin karshe da zai basu damar buga wasa a matakin duniya, shin kun san irin asarar da hakan ya janyo wa 'yan kungiyar kwallon kafar Najeriyar?Shirin Najeriya A Yau na kunshe da karin bayani, a yi sauraro lafiya.
2022-12-19
14 min
Adbi Duniya
Adbi Duniya Editorial ll Hamari Koshishein ll Tasneef Haidar
We are uploading an editorial written by Tasneef Haidar in his own voice. Mail id: adbiduniya@gmail.com Contact: 0091-7289067645
2022-10-21
05 min
Najeriya a Yau
Ranar Hausa Ta Duniya: Yadda Harshen Uwa Zai Taimaka Wurin Inganta Ilimi
Send a textTun 26 ga watan Agustan shekarar 2015 aka fara bikin Ranar Hausa ta Duniya, wanda a bana ake bikin karo na takwas.Wadanne abubuwa ya kamata Hausawa da masu magana da harshen su sani a wannan zamani?Tun 26 ga watan Agustan shekarar 2015 aka fara bikin Ranar Hausa ta Duniya, wanda a bana ake bikin karo na takwas.Wadanne abubuwa ya kamata Hausawa da masu magana da harshen su sani a wannan zamani?
2022-08-26
14 min
Harish Saluja's A House at the Crossroads
Aye Pyar Teri Duniya Se Hum, Bas Itni Nishani Le Ke Chale
Hindi/Urdu songs curated by Harish SalujaAye Pyar Teri DuniyaExcerpts: Jo Main Aisa Jaanti, Preet (Jo Main Jaanti), Mubaraq Hai Woh Dil JiskoMohabbat Ka Nateeja Tum Kya Jano Kehdo Koi Na Kare Yahan PyarHamain Kash Tum SeSochta Hun Yeh Kya KiyaAye Pyar Teri Duniya Se HumJaate Jaate Woh MujheAye Mohabbat Tere Anjaam Pe Rona Aaya Jogiya Se Preet Kiye Dukh HoyePreet Laga Ke Main Ne Ye Phal Paya Kyon Unhen Dil Diya Suppor...
2022-07-19
40 min
Tropic Flava Podcast
Anil Mr Duniya - Dil Deewana
Anil Mr Duniya - Dil Deewana [Official Music Video] https://www.youtube.com/watch?v=kew002H7l7M (2022 Bollywood Refix) Artist: Anil Mr Duniya Title: Dil Deewana Produced By: Nico Singh (HQ Studios) Mixed And Mastered By: Rishi Mahato At Maha Studios Video Production And Directed By: Nirmal Singh (NSingh Productionz) www.nirmalsingh.com Models: @iam_susan_ramirez @rosecritelli PLEASE LIKE, SHARE & COMMENT!! DON’T FORGET TO SUBSCRIBE TO THE CHANNEL & CLICK THE 🔔 ICON TO GET THE LATEST MUSIC & LIVE SHOWS... www.youtube.com/tropicflava NO COPYRIGHT INFRINGEMENTS INTENDED! Facebook: www.facebook.com/tropicflava Instagram: www.instagram.com/tropicflava... SoundCloud...
2022-05-04
03 min
Cyrus Says Clean
Ep. 883: feat. JD Majethia | Actor, Director & Producer | Creator of 'Wagle Ki Duniya – Nayi Peedhi Naye Kissey'
On Cyrus Says its a television special, Cyrus is joined by JD Majethia, actor, director, producer and creator of legendary shows like 'Wagle Ki Duniya – Nayi Peedhi Naye Kissey', Sarabhai vs Sarabhai, Khichdi, and more. Cyrus recollects how in 1993 they met while on a shoot and the fun they had together, why creators don't talk money in the beginning itself, and tons more. JD talks to us about a writer needs to write something that sells, and regales us with stories and anecdotes of working with his producing and writing partner Aatish Kapadia. They talk about the 1 year anniversary of...
2022-02-12
1h 19
Cyrus Says
JD Majethia | Actor, Director & Producer | Co - Creator of 'Wagle Ki Duniya – Nayi Peedhi Naye Kissey'
On Cyrus Says its a television special, Cyrus is joined by JD Majethia, actor, director, producer and creator of legendary shows like 'Wagle Ki Duniya – Nayi Peedhi Naye Kissey', Sarabhai vs Sarabhai, Khichdi, and more. Cyrus recollects how in 1993 they met while on a shoot and the fun they had together, why creators don't talk money in the beginning itself, and tons more. JD talks to us about a writer needs to write something that sells, and regales us with stories and anecdotes of working with his producing and writing partner Aatish Kapadia. They talk about the 1 year anniversary of...
2022-02-11
1h 15
Shayari Sukun | शायरी सुकून
Shayari ki Duniya by Ehsaas by Ketki [shayarisukun.com]
Shayari ki Duniya: Greatest 35+ दुनिया शायरी https://shayarisukun.com/greatest-shayari-ki-duniya/ Voice-Over: Ehsaas by Ketki
2022-01-23
03 min
Shayari Sukun: The Best Hindi Urdu Poetry Shayari Podcast
Shayari ki Duniya by Ehsaas by Ketki [shayarisukun.com]
Shayari ki Duniya: Greatest 35+ दुनिया शायरी https://shayarisukun.com/greatest-shayari-ki-duniya/ Voice-Over: Ehsaas by Ketki
2022-01-23
03 min
Old is Gold
Duniya Hanse Hansatee Rahe | Ganwar| Mohammed Rafi Hits| Old is Gold Songs
Download & Enjoy this super hit song 'Duniya Hanse Hansatee Rahe' from blockbuster black & white family drama romantic movie Ganwaar directed by Naresh Kumar. The movie stars Rajendra Kumar with Vyjayanthimala, Pran and Jeevan. Music composed by Naushad. This song was sung by Mohammed Rafihttps://www.oldisgold.co.in/duniya-hanse-hansati-rahe/
2021-11-18
03 min
FarTaha Theory
Is a “Balance” of Deen & Duniya Such A Thing?!
Let’s stop the spread of the incorrect Islam we’ve been taught by the all the culture. Following Islam is a enlightening, profound, and enjoyable path that will get the Duniya CHASING after a Believer! The Duniya is in the control of Allah... why would it not?! Thank you Arisha for the awesome & relatable question!Up for a virtual discussion? Send us your best questions, anonymous or not, and we will do our best to give answers from what we know! 😁Video on YouTube as well! Like & Share with those who may benefit from these v...
2021-10-10
12 min
Fresh Out The Box
Fresh Out The Box - Teesri Duniya w/ RJ Bhakti [02-09-2021]
Delving into music production right from their school years, Udbhav and Kuns met fellow artist and School mate Karun and the three eventually went on to form one of the most flourishing acts in today’s Delhi underground scene: Teesri Duniya. The members of the trio have been releasing music both individually and as part of the collective since 2017 and do not show any signs of stopping. While Karun is known for his poetic verses, Udbhav and Kuns dabble in both production and vocals, not shying away from experimentation with different styles. Apart from uniting as Teesri Dun...
2021-09-03
37 min
Najeriya a Yau
Safarar Mutane: Damuwar Duniya Kan Yadda Najeriya Ta Ciri Tuta
Send a textAlbarkacin Ranar Yaki da Safarar Mutane ta Duniya, wadda ke fadowa ranar 30 ga watan Yuli, an ja kunnen hukumomin Najeriya da su dauki matakin gaggawa don kawo karshen lamarn. Hukumar Kula da Kaurar Jama'a ta Duniya, wadda ta yi kiran, ta ce Najeriya ce kasar da ta fi yawan mutanen da ake safarar su a duniya.
2021-07-30
28 min
Piccaya
Duniya (Original Mix)
DUNIYA is my new single released on @kosmozoo Records. Oriental and melodic downtempo mixed with amazing vocals. Follow the spirit. 🔥 Download: https://piccaya.bandcamp.com/track/duniya-original-mix FORMAT: MP3/WAV LABEL: KOSMOZOO RECORDS GENRE: Organic house & Downtempo COVER DESIGN: Piccaya 👉 Follow The Rabbit https://linktr.ee/piccaya
2021-07-15
08 min
Muhsinul Ummat N.M.
(43) Har Insaan ko duniya ke imtehan se farigh hokar imtehan-gaah(duniya) ko khaali karna hai.
ھر انسان کو دنیا کے امتحان سے فارغ ھوکر امتحان گاہ (دنیا) کو خالی کرنا ھے (43) Har Insaan ko duniya ke imtehan se farigh hokar imtehan-gaah(duniya) ko khaali karna hai. ****Islam is Religion of Peace **** Our podcast specially range from all the authentic Islamic Audio lectures, famous book recitations, recitations of Ahadees of Last messenger of Allah rasoolullah ﷺ. and various ayaat of Quran-al-kareem. www.phoolpuri.org
2021-07-13
24 min
Dostcast
HEAVY DRIVING w/ @TEESRI DUNIYA | DOSTCAST 31
Teesri Duniya is a Delhi based Trio/Collective which consists of Udbhav, Kuns and Karun. They started putting out music together in the year 2018. In this Dostcast, Shaatir talks to Teesri Dunia about their music, muses, and journey thus far. Check out slay coffee at - https://slay.coffee/ New Dostcast clips channel -https://www.youtube.com/channel/UCpeRzRS1b1NvY4og1huE7jw 0:00 Introduction 3:10 Writing for muses 6:10 School fest experiences 7:55 Writing on paper is better 9:56 Playing on farewell
2021-06-19
2h 00
Tropic Flava Podcast
Anil 'Mr Duniya' Sukul - Aaj Kehna (2021 Bollywood Cover)
Anil 'Mr Duniya' Sukul - Aaj Kehna (2021 Bollywood Cover) Artist: Anil 'Mr Duniya' Sukul Title: Aaj Kehna Produced By: Maha Production Back Up Vocals: Amit D PLEASE LIKE, SHARE & COMMENT!! DON’T FORGET TO SUBSCRIBE TO THE CHANNEL & CLICK THE 🔔 ICON TO GET THE LATEST MUSIC & LIVE SHOWS... NO COPYRIGHT INFRINGEMENTS INTENDED! Facebook: www.facebook.com/tropicflava Instagram: www.instagram.com/tropicflava/ SoundCloud: @tropic-flava Join DJ Navin LIVE TO AIR EVERY SUNDAY @6PM for #PrimeTimeSundays Live on Abee Chunes Radio #ACR #DJNavin Livestreaming on | YouTube | Twitch.tv | Facebook Live
2021-06-11
04 min
Nanhi Duniya (English)
Introducing : Nanhi Duniya in English
Get your kids ready for a journey to wonderland!Where, what they imagine is reality, from fairytales to exploring the universe in rockets, Dr. Kusum Arora & Kantaa Advanii brings to you stories that are never told before!Presenting Nanhi Duniya now in EnglishNew episodes stream every Saturday on Ep.Log Media Network!Dr. Kusum Arora has written four books of stories n poems. Has received Saman Patra from the first Lady of India Mrs. Vimla Sharma in the year 1997.Nanhi Duniya is her new collection of stories for the kids....
2021-05-28
00 min
Poetic Ziya
Kyu Zikar karu Duniya se by Poetic Ziya
This poem is about our society log samaj. Poem me bahotsi baate hai jo ho sakta hai apke sath bhi hui ho ho sakta hai ap bhi relate kare. It's about you about your face what you show to other peoples. Jo ap duniya ko dikhana chahte ho wo duniya dekhna nahi chahti to hakikat dikhane se achha auro ki tarah ek invisible mask pahen le duniya ko wo dikhaye jo wo dekhna chahti hai. That's why I penned in last "Wear a mask of fakeness and show them we what they want to see. Coz no-one care what you...
2021-05-01
02 min
Top 5 Bulletin | Part 2
Ep 5 Top 5 | चीनी जासूस रैकेट का भांडा फोड़ ! | Duniya Tak
चीन की कंपनी शेनझेन इंफोटेक और झेन्हुआ इंफोटेक पर भारत में जासूसी करने का आरोप लगा है, शेनझेन इंफोटेक कंपनी ये जासूसी चीन की कम्युनिस्ट पार्टी की सरकार के लिए कर रही है, इस कंपनी का काम दूसरे देशों पर नजर रखना है, अंग्रेजी समाचार पत्र इंडियन एक्सप्रेस की खबर में कहा गया है कि चीन की सरकार 10,000 से ज्यादा भारतीय लोगों और संगठनों पर नजर रख रही है. चीन की कंपनी के भारत में डाटा जासूसी मामले पर सरकार ने जांच शुरू कर दी है. इस मामले में नेशनल साइबर सेक्युरिटी कोऑर्डिनेशन की निगरानी में सरकार ने एक एक्सपर्ट कमेटी बनाई है. यह कमेटी तीस दिन के भीतर अपनी जांच रिपोर्ट सरकार को सौंपेंगी, साथ ही देखिए दुनिया भर से टॉप खबरें...
2021-04-12
03 min
Top 5 Bulletin | Part 1
Ep 1 TOP 5 में क्या रहेगा ख़ास?
Duniya Tak is a one-stop shop for international news in Hindi. We provide international news round-the-clock with speed, facts, accuracy and context. The channel focuses on issues which impact the world -- news about the big and powerful countries, terror organisations, global mafia and war.
2021-04-12
05 min
Adbi Duniya
Jaun Elia l Poetry Special l Pooja Bhatia l Adbi Duniya
We are uploading this short story in Pooja Bhatia's voice.
2021-03-22
07 min
Adbi Duniya
Aap Hi Ki Duniya Ka Zikr Hai Ke ll Short Story ll Hajira Masroor
We are uploading a short story written by Hajira Masroor in Tasneef Haidar's voice.
2021-03-08
28 min
Nanhi Duniya
Introducing : Nanhi Duniya
Get your kids ready for a journey to wonderland!Where, what they imagine is reality, from fairytales to exploring the universe in rockets, Dr. Kusum Arora & Kantaa Advanii brings to you stories that are never told before!Presenting Nanhi DuniyaNew episodes stream every Friday on Ep.Log Media Network!Dr. Kusum Arora has written four books of stories n poems. Has received Saman Patra from the first Lady of India Mrs. Vimla Sharma in the year 1997.Nanhi Duniya is her new collection of stories for the kids.Kantaa Advanii, a m...
2021-02-17
01 min
Adbi Duniya
Karl Marx ll A Short Biography in Urdu ll Shakhsiyat ll Adbi Duniya
We are uploading this short story in Tasneef Haider’s voice.
2021-02-09
26 min
PersonBehindThePersona
TEESRI DUNIYA ON HOW TO CREATE MUSIC IN INDIA - PersonBehindThePersona #35
TEESRI DUNIYA, the trio of, Karun The Writing, Kuns The Rapper & Udbhav The secret Sauce. All 3 of them have been creating music since they were kids, but only recently have they ventured into the commercial scene of Desi HipHop. Today we discuss with them their process of creating music, their vision, and their mission.
2021-01-29
1h 02
electrocaïne
Lapgan - Duniya Kya Hai
Following up on last year’s collaborative EP 'Spheres', Chicago-based artist; Lapgan is back with 21-track Beat-Tape ‘Duniya Kya Hai’ for the 4th release of electrocaïne’s X-Series, exploring hip-hop and beats while staying true to the label’s colour. Duniya Kya Hai is a collection of beats composed almost exclusively with sounds from India and Pakistan. The title loosely translates to "What is this World?" in both Hindi & Urdu. This shared phrase resonates with the artist by questioning his sense of wonder and awe at the beauty of the world, and at other times the exasperation and callousness, endemic to...
2021-01-29
01 min
Korona: Ina Mafita?
Shirin samar da rigakafin korona na duniya
Labaran korona a takaice da bayani kan shirin samar da rigakafin korona na duniya.
2021-01-14
04 min
The Sruti Saga
Respect karna sikho..tabhi duniya tumhari respect karegi 🙂
Respect karna sikho..tabhi duniya tumhari respect karegi 🙂
2020-12-29
00 min
Adbi Duniya
Shayad ll Complete Audiobook ll Jaun Elia
Jaun Elia was a Pakistani Urdu poet, philosopher, biographer, and scholar. He was the brother of Rais Amrohvi and Syed Muhammad Taqi, who were journalists and psychoanalysts. He was fluent in Urdu, Arabic, English, Persian, Sanskrit, and Hebrew. Adbi Duniya is uploading his complete poetry collection Shayad in the voice of Tasneef Haidar.
2020-12-18
2h 19
Whysayvardaan
Duniya ki tu rakh khabar - Know what's going in other cities| Vardan Mehta| Ep 39
40 din badlav ke is a motivational series by Vardan Mehta. Duniya ki tu rakh khabar is the 39th episode for inspiring today's youth and upcoming episodes are more powerful than the last episode so stay tuned and Be Kind to everyone except the bad ones.
2020-11-03
02 min
Harish Saluja's A House at the Crossroads
1 Song, 3 Singers: Teri Duniya Mein Jeene Se
Teri Duniya Mein Jeene Se To Behtar Hai Ki Mar JainSupport the show
2020-10-20
09 min
Kavi Ki Kavitaye
Kumar Vishwas : Jiski dhun par duniya naache
Jiski dhun par duniya naache, dil aisa ek taara hai jo humko pyaara hai aur jo tumko bhi pyaara hai, jhoom rahi saari duniya jab ki humare geeton par tab kahti ho pyaar hua hai kya ehsaan tumhara hai
2020-09-06
02 min
Dil Hai Cricket [Hindi Cricket Podcast] - by Subrata Biswas
Duniya ke 7 sabse bare cricket stadiums!!! Pehela stadium India me.
Jab bhi koi duniya ke sabse bare cricket stadiums ki baat karta hai, to sabse pehele Lords ya Eden Gardens ka naam aata hai, right? Par is podcast episode me maine ek nehi, do nehi, balki 7 cricket stadiums ke naam bataye hai jiske saamne baaki stadiums bacche lagte hai. I hope apko ye pasand ayenge. Agar pasand aaya ho to share karna aur mujhe follow karna na bhuliyega. Aapse mulakat hogi next podcast episode me. Thank you --- Send in a voice message: https://anchor.fm/subrata-biswas01/message
2020-08-20
06 min
11 Ka Show
EK DIN SARI DUNIYA KHATAM HO JAYEGI PAR YE SINK ME RAKHE BARTAN KABHI KHATAM NAHI HONGE
IN LOCKDOWN PHASE WE ACTUALLY CAME TO KNOW THAT GHAR KAM IS THE MOST DIFFICULT THING IN THE WORLD ..RIGHT ?.....SO ONE THIG IS CONFIRM EK DIN SARI DUNIYA KHATAM HO JAYEGI PAR YE SINK ME RAKHE BARTAN KABHI KHATAM NAHI HONGE
2020-08-14
02 min
Ajayhind
World amaging fact duniya | दुनिया की रोचक बातें । Ajayhind
Hello friends es audio clip me hmne desh duniya ke kuchh amaging fact ke bare me btaya hai
2020-07-17
02 min
Emmie
Duniya ki Sabse Mahengi Chiz Hai Madad
Duniya ki Sabse Mahengi Chiz Hai Madad, Hazarose Maangi To Koi Ek Marta Hai #Motivationalstory #Shayari #Story #Relationship --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app
2020-07-10
03 min
Dechcept
Dechcept Presents "Local Startup Stories" | Episode -11 | Mr. Aakash Agrawal, Founder- Textile Duniya
Textile Duniya is a B2B cum social media market place for the textile industry where people would come under a single platform and purchase and sell their products online. Dream it, Believe it, and Build it. Digitize your business now!!
2020-06-09
05 min
Ankita Kaushal
Desh Aur Duniya Me Jobs Ka Bhawishya.
Is podcast episode me hum janenge ke desh aur duniya me growth and research ki wajah se kya farak pdega.
2020-05-12
07 min
Voice Of kamsonality
Happy birthday sarauniyar Matan duk duniya
This episode is a dedication to Zainab Ahmad Bawa on a special day of her birthday. Happy birthday sarauniyar Matan duk duniya.
2020-04-17
03 min
Harish Saluja's A House at the Crossroads
Zindagi sirf mohabbat nahi kuch aur bhi hai, Zulf-o-rukhsaar ki jannat nahi kuch aur bhi hai, Bhookh aur pyaas ki maari huyi iss duniya mein, Ishq hi ek hakiqat nahi kuch aur bhi hai
Poetry and old Hindi/Urdu songs and Ghazals curated by Harish SalujaZindagi sirf mohabbat hi nahin (quote)Mujh Se Pehli so MohabbatYeh Duniya Agar Mil Bhi JayeTum Mujhe Bhool Bhi Jao Chhod De Saari DuniyaSupport the show
2020-02-18
15 min
Worship Radio 107.8
Episode 6 - Aaya Masih Duniya Me The Worship Radio 107.8
Episode 6 - Aaya Masih Duniya Me The Worship Radio 107.8
2019-12-02
06 min
Amanat e Tabligh
Duniya aur Deen ki development by Mufti Azmatullah Sahab BTC
Duniya ki development aur Deen ki development by Mufti Azmatullah Sahab BTC (2-Dec-2019) Masjid Abdul Razak Habeeba After Isha Namaz – 93MB The post Duniya aur Deen ki development by Mufti Azmatullah Sahab BTC appeared first on Amanat e Tabligh.
2019-12-02
00 min
Swahaam Soul Awakening
Aatmvishwas se badkar koi shakti nahi iss duniya me zindagi ki koi bhi jung jitne k liye
Aatmvishwas se kiye koi bhi karya safal hi hota hai,duniya me aapko koi harane ki taqat nahi rakh sakta, ishwar bhi uski madad karta hai, jo khud ki madad karta hai, khud par Vishwas karta hai😊🥰
2019-10-01
18 min
Nathaniel Duniya's show
1The Gospel Music
Gospel Music Promo Show
2019-08-12
07 min
Nathaniel Duniya's show
Episode 1 The Gospel Music
A Gospel Music Promo Show
2019-08-12
15 min
हिंदी कविता / Hindi Poem
Duniya दुनिया - रघुवीर सहाय
Duniya दुनिया - रघुवीर सहाय
2019-08-08
02 min
Kida, Al'adu da Fina-Finai
Shahararren mawakin Najeriya Mamman shata ya cika shekaru 20 da barin duniya
Shirin Kida da al'adun gargajiya tare da Mahaman Salissou Hamissou a wannan makon ya dora akan inda shirin ya tsaya a makon jiya, game da yadda Mamman Shata Katsina ya cika shekaru 20 da barin duniya dama tasirin wakokinsa ga bunkasuwar harshen hausa.
2019-07-02
10 min
1-Wajan Ghatane Ka Sahi Tarika | Weight Loss Methods In Hindi | वेट लॉस करने के सही तरीके
Top 15 Healthiest Foods on Earth? || DUNIYA KE 15 SABSE SEHATMAND KHANA?
Top 15 Healthiest Foods on Earth? || DUNIYA KE 15 SABSE SEHATMAND KHANA? #MostNutrientFoodOnEarth #HealthyFood #ListNutritiousFoodsToEatEveryDay #SabseSehatmandKhana #SabseAchhaKhana #SabseHealthyKhana #XzimerMedicare ke is podcast se aap janyenge ki duniya ke sabse sehatmand food ki list kya hai, 15 best eating food kon se hai, kya hai inka #NutritionalScore ye aur iske alawa aur bhi bhut kuch hai is podcast me..... Subscribe the channel. It's free- https://www.youtube.com/channe/UC5IcI... Facebook-https://www.facebook.com/XzimerOn/ Twitter-https://tw...
2019-07-02
08 min
Dandalin Siyasa
2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya
Shirin Dandalin Siyasa na wannan mako da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, yayi nazari kan halin da siyasar Najeriya ke ciki, yayinda ya rage kwanaki kalilan a gudanar da zabukan kasar na 2019 a matakai daban daban. Sai kuma tsokaci da shirin ya yi kan yadda hankulan kasashen duniya ya karkata zuwa kan zabukan Najeriyar.
2019-02-13
10 min
Badar Nazir Babar
Poem : Kya Haal Sunain Duniya Ka reciting by Badar Nazir Babar
Poem : Kya Haal Sunain Duniya Ka نظم : کیا حال سنائیں دنیا کا Poet : Zahir Ahmad شاعر : جناب ظہیر احمد Reciting by Badar Nazir Babar صداکار : بدر نذیربابر
2019-02-02
03 min
Old Bayans of Hazrat Maulana Tariq Jamil Sahab DB
Mufti Taqi Usmani db Balance between deen and duniya- Balham 09-07-2018
https://archive.org/download/2018-07-09-Balance-between-deen-and-duniya-Balham-www.attablig.com/2018-07-09-Balance-between-deen-and-duniya-Balham-www.attablig.com.mp3
2018-08-06
00 min
Unheard
Ek Duniya Ke Andar Do Duniya Basti Hai - Armaan
Ek Duniya Ke Andar Do Duniya Basti Hai - Armaan
2018-05-31
00 min
The Chosen One
Jadu ki Duniya | The Evil Eye, Black Magic and Jinn | Urdu Audio Lecture
The Evil Eye, Black Magic and Jinn: Its Reality, Symptoms and Cure. Many times we think that the afflictions that we face can be easily explained away with Medical Science or mere paranoia, but it is not always that simple. We may be running to people who we think to be professionals, but most of the time what we suffer from is spiritual illness. By no means is this a shunning of medicine, but a call for us to delve deeper into the unseen, to connect with Allah and His Message. For your health, well-being and the for the...
2018-03-14
00 min
The Chosen One
Jadu ki Duniya | The Evil Eye, Black Magic and Jinn | Urdu Audio Lecture
The Evil Eye, Black Magic and Jinn: Its Reality, Symptoms and Cure. Many times we think that the afflictions that we face can be easily explained away with Medical Science or mere paranoia, but it is not always that simple. We may be running to people who we think to be professionals, but most of the time what we suffer from is spiritual illness. By no means is this a shunning of medicine, but a call for us to delve deeper into the unseen, to connect with Allah and His Message. For your health, well-being and the for the...
2018-03-14
42 min
Nathaniel Duniya's show
ATR
2017-10-10
15 min
Nathaniel Duniya's show
ATR
2017-10-10
14 min
Soulful Melody Hits
Duniya Banane Wale Kya Tere Mann
Song: Duniya Banane Wale Kya Tere Mann Singer: Mukesh Singer (This Cover)- Oxoniensiss
2017-09-10
05 min