podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Muslim Muhammad Yusuf
Shows
Najeriya a Yau
Yadda Kalaman Abba Gida-Gida Ke Yamutsa Hazo A Kano
Send us a textZababben gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya fara bai wa jama'ar jihar shawarwari kan wadansu al'amurra da ke ci wa yan jihar tuwo a kwarya. Ya ya 'yan Jihar Kano ke kallon shawarwarin na Abba?Shirin Najeriya A yau na tafe karin bayani kan wainar da ake toyawa a jihar Kano.
2023-04-04
14 min