podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Rei Lemo
Shows
Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 117 - Prof. Sani R/Lemo
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 117[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*8-3-144822-08-2026 Hikimar da ke cikin kasancewar Annabi (S.A.W) da al'ummar sa Ummiyai. Dalilin da ya sa aka aiko Annabi (S.A.W) daga cikin jinsin mutane. Dalilin da ya Allah ya zabi yaren Larabci ya saukar da Alƙur'ani da shi. Saukin isar da sako cikin Larabci na fus'ha ga dukkan kabilun Larabawa.
2026-08-22
55 min
Hausa Fatwa
Fatawowin Rahama: Q&A 9-8-2026 - Prof. Sani R/Lemo
*Fatawoyin Rahma*Ranar Lahadi25/2/1448 - 9/8/2026Tambayoyi da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON*1. Hukuncin Dillanci!2. Mutumin da yake so wata, ita ma take sonsa, amma iyayensa ba sa son su tare; yaya zai yi? 3. Hukuncin wanda ya ci abinci yana azumi da mantuwa!4. Hukuncin yin kyauta ga ma’akacin Immigration da yayi aikin yin passport ga mutumin da ya masa ky...
2026-08-19
53 min
Hausa Fatwa
Fatawowin Rahama: MUMINI BAZAI YI ZINA ALHALIN YANA MUMINI BA - Prof. Sani R/Lemo
Fatawowin RahmaRanar Asabar24/2/1448 – 8/8/2026Tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_Shimfida: *Mumini ba zai yi zina alhali yana mumini ba…*Tambayoyi da Amsoshi: 1. Sallar Ƙasaru ga mai aiki a wani ƙauye.2. Lokacin Sallar Shurūƙ.3. Shin wankan Idi ba ya wadatar da alwala?4. Yaya wanda ya ci haramun a lokacin da yake aiki zai tuba?
2026-08-13
52 min
Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 116 - Prof. Sani R/Lemo
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 116[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*23-2-144807-08-20261. Daga cikin dalilan da suka sa Allah ya aiko Annabi (S.A.W) daga cikin Larabawa.- kasancewar su masu dangantuwa da Annabi Ibrahim (A.S)- Rashin tasirantuwar su da manyan addinai na wannan zaman in- kasancewar su al'ummar da ba a taba yi musu mulkin mallaka ba.- kasantuwar su al'ummar da ba su wani ilimi rubutacce a tare da su.- kasancewar su a tsakiyar duniya a wancan lokacin.- kasantuw...
2026-08-08
53 min
Radio ROT WEISS ROT Glanzlichter
Julian Le Play & LEMO zu "Brüder"
Wenn zwei große Namen sich zusammentun, kommt auch was Großes dabei raus! Julian Le Play und LEMO haben ihren ersten gemeinsamen Song gemacht. Der nennt sich "Brüder" und nimmt euch mit durch die Höhen und Tiefen einer solchen Beziehung. Wie viel davon echt passiert ist, wer wen angerufen hat für den Song und wo er entstanden ist - hört ihr in diesem ROT WEISS ROT Glanzlicht! Unsere allgemeinen Datenschutzrichtlinien finden Sie unter https://art19.com/privacy. Die Datenschutzrichtlinien für Kalifornien sind unter https://art19.com/privacy#do-not-sell-my-info abrufbar.
2026-08-07
11 min
Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 115 - Prof. Sani R/lemo
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 115[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*9-2-144824-07-20261. Yadda kabilun Larabawa suka rika yake-yake a tsakanin su kan kankanin abu.2. Wasu daga cikin dabi'un Larabawa game da muzguna wa 'ya 'ya mata.3. Yadda giya da caca da riba da zinace-zinace suka yadu a cikin Larabawa kafin Musulunci.4. Wadanda ake nufi da "muminai" a ayar.5. Me ya sa aka dauko Annabi (S.A.W) daga cikin kabilar Larabawa aka ba shi manzanci.6. Yin Allah-wadai da abin da shugaban kasar Burkina-Faso Ibrahim Traor
2026-07-24
54 min
Hausa Fatwa
Fatawowin Rahama: Q&A 5-07-2026 - Prof. Sani R/lemo
Fatawoyin RahmaRanar Lahadi 20 /1/1448 - 5/7/2026Tambayoyi da Amsoshi tare da _Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON_ Mutumin da aka ɗauke shi aiki da sharaɗin zai zo tun ƙarfe takwas na safe zuwa ƙarfe biyar na yamma; zai iya tashi kafin ƙarfe biyar in ya gama aiki da aka sa shi? Shin wanda ya je wajen boka ba da sanin boka bane, hukuncin ko yayi sallah na kwana 40 ba za a karba ba zai hau kanshi? Wanda yayi Sallar Asuba...
2026-07-22
48 min
Hausa Tafseer
Ali-Imran: Lecture 114 - Prof. Sani R/lemo
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 114[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*2-2-144817-07-2026 Yadda duniya ta kasance kafin aiko Annabi (S.A.W). Gazawar addinin Yahudanci da Nasaranci da Budanci da Barhamanci wurin kadaita Allah da bauta. Yadda Larabawa suka kasance game da addini kafin zuwan addini. Yadda daular Rumawa ta kasance na lalacewa a wannan lokacin Yadda daular Sasaniya ta Iranawa ta kasance a wannan lokacin.6. Yadda daular Indiya ta Turawa suka kasance cikin duhun jahilci a wancan lokacin
2026-07-18
54 min
Smooth Jazz Discover
DISCOVER SMOOTH JAZZ 276 | Zolbert, Byron Miller, Jason Jackson, Michael Lemo,Michael Cates, Jarez,Lowell Hopper & more.
Bienvenidos a una nueva edición de Smooth Jazz Discover, el programa donde cada semana seleccionamos las mejores novedades del panorama internacional del Smooth Jazz. En este episodio 276 presentamos una extraordinaria colección de lanzamientos recientes que combinan elegancia, creatividad y el inconfundible sonido que caracteriza al género. Esta semana viajamos desde la atmósfera envolvente de Nacho Valenciaga hasta el virtuosismo de Yuko Mabuchi, la guitarra impecable de Patrick Yandall, el inconfundible estilo de Jarez, la sofisticación de Robert Carr y las brillantes colaboraciones de Phil Denny, Marcus Anderson, Ryan Quigley, Jon Batiste, Trombone Shorty y muchos otros...
2026-07-15
1h 04
Hausa Fatwa
Fatawowin Rahama: KISHIN ƘASA - Prof. Sani R/lemo
*Fatawoyin Rahma*Ranar Asabar 19/1/1448 - 4/7/2026Tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON*Shimfida : *Kishin Kasa!*Tambayoyi da Amsoshi: 1. Mace za ta iya yin ɗawafi ko sa’ayi da niƙabi? Menene hukuncin kitso da yin lalle yayin Hajji ko Umra?2. In mace ta yi allurar tsarin iyali sannan jini yana rikice mata; yaya za ta gudanar da sallarta?3. Idan mai gyaran mota yana...
2026-07-13
52 min
Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo
*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*Darasi Na 113[Surah Āli-ʿImrān: 161]{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*25-1-144810-07-20261. Hukuncin yin ci-da-ceto2. Me ya sa aka game maganar hisabi, ba a takaitata ga wanda ya yi guluwwi ba?3. Wanda Allah ya yarda da shi ba zai yi daidai da wanda ya yi fushi da shi ba.4. Girman ni'imar da ke cikin aiko da Annabi (S.A.W)5. Hikimar da ke cikin aiko Annabi (S.A.W) daga jinsin mutane.6. Abubuwan da aka dora
2026-07-11
53 min
Hausa Tafseer
Ali-Imran: Lecture 112 - Prof. Sani R/lemo
Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 112[Surah Āli-ʿImrān: 161]{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*18-1-144803-07-2026 Wasu daga cikin hadisai da suke tsoratarwa a kan ha'inci a dukiyar al'umma. Hukuncin wanda ya saci dukiyar al'umma. Kashe-kashen ganimar da ake samu a yaki da hukuncin taba su. Hukuncin karbar kyauta a wurin aiki..**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR...
2026-07-04
54 min
Hausa Fatwa
Fatawowin Rahama: JUYAWAR ZAMANI - Prof. Sani R/Lemo
*Fatawoyin Rahma*Asabar 5 Al-Muharam 1448 - 20 June 2026Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: *Juyawan Zamani*Tambayoyi & Amsoshi1. Hukuncin shiga maqabarta da Takalmi!2. Hukuncin shiga massallaci ga mai warin ciwo!3. Wadda ta yi rashin lafiya a Ramadhan, sannan bayan ta warke kafin ta rama sai ta rasu, ‘ya’yanta za su rama mata?4. Akwai zikiri da mutum zai...
2026-06-27
54 min
Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 111 - Prof. Sani R/Lemo
*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*Darasi Na 111[Surah Āli-ʿImrān: 161]{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*11-1-144826-06-2026 1. Tsokaci game da kisan gillar da aka yi wa Malamar Islamiyya a Mararrabar Jos a Kaduna da hadarin kashe mumini ba tare da hakki ba.2. Wasu daga cikin hadisai da suke tsoratarwa a kan hadarin cin dukiyar al'umma ba tare da hakki ba.**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsanium...
2026-06-27
53 min
Hausa Tafseer
Ali - Imran: Lecture 110 - Prof. Sani R/lemo
*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]*Darasi Na 110[Surah Āli-ʿImrān: 161]{ وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*4-1-144819-06-20261. Fadakarwa game da alfarmar watan Al-Muharram.2. Haramcin yin ha'inci a ganima.3. Wajahin yadda aka karanta ayar (An Yughall da An Yagull) 4. Ma'anar kalmar"Ghulul"5. Hatsarin satar dukiyar al'umma**Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/Twitter: https://twitter.com/DrMSani...
2026-06-20
52 min
Hausa Fatwa
Fatawowin Rahama - Q&A 14-6-2026 - Prof. Sani R/lemo
Fatawowin RahmaLahadi 28/12/1447 - 14/6/2026Tambayoyi da Amsoshi tare da *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON*Yaya hukuncin auren film!Mutumin da yake bin bashi zai iya sayar da kayan wanda yake bi bashi domin ya karɓi haƙƙinsa?Mutum zai iya karanta Al-ƙur’ani domin ladan ya kai ma mahaifansa?Yaya hukuncin yin Sallah a zaune?Mutimin da yayi wasa da Sallah da Azumi amma daga baya ya tuba, yaya zai yi? Sannan yaya zai yi da haƙƙin mutane da ya ci a baya?In wani...
2026-06-20
53 min
Hausa Fatwa
LECTURE: Mecece Manufar Rayuwar Dan adam a Duniya? - Prof. Sani R/lemo
MUHADARA 1447/2026Mai taken: Mecece Manufar Rayuwar Dan adam a DuniyaWuri: Masallacin Gwallaga Bauchi StateTare: Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON.27/12/1447.13/06/2027*Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_LemoInstagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemoTelegram...
2026-06-15
48 min
Hausa Fatwa
Fatawowin Rahama: SIYASAR YAU - Prof. Sani R/lemo
Fatawoyin RahmaAsabar 27/12/1447 13/6/2026Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON Shimfida: Siyasar YauTambayoyi da Amsoshi:1. Hukuncin wanda ya manta zakiri a Sallah!2. Hukuncin limamin da ya ja Sallah alhali bashi da alwala.3. Hukuncin mai yin wasusi wani abu ya na zuba a gabansa.4. Mutumin da ya yi himma samun kabbara harama na kwana arba’in amma sai ya na cikin sallah a kwana talatin sai fa...
2026-06-15
52 min
Life Radio
Ein November voller Gegensätze: Philipp Poisel mit leiseren adventlichen Tönen und Lemo ganz frisch und rockig
Die gesamte Bandbreite gibt es im Posthof diesen Herbst, während Philipp Poisel akustisch und ganz intim mit seinem Adventprogramm daherkommt, präsentiert uns Lemo sein neues fulminantes Bühnenprogramm. Dazu gibt’s Österreichs größte Pop-Hoffnung Ness.
2025-11-08
01 min
Wahrheit oder Pflicht
VIP Edition mit LEMO
VIP Edition mit LEMO: Dein außergewöhnlichster Ort an dem du Sex hattest?
2025-11-03
02 min
Life Radio
VIP Edition mit LEMO
VIP Edition mit LEMO: Dein außergewöhnlichster Ort an dem du Sex hattest?
2025-11-03
02 min
Meloturniir
Meloturniir. Lemo
Enne tänast 393. saadet toimus Meloturniiri toimetuses kerge arutelu teemal, kas Lemo ehk Laur-Leho Kaljumets on meil kunagi külas käinud või ei, ja siis kangastus osadele arutlejatele, et justkui kunagi ammu ikka on - et kuidas siis muidu. Nagu külalise kohale saabudes selgus, ja nagu on varemgi kinnitust saanud, ei mäleta me omaenda saate ajaloost ikka suurt midagi - tegelikult oli äsja otsa saanud saade esimene kord, kui Zorgi ja kunagise B.D.Ö. frontman Melosse tuli. Ajasime muuhulgas Lemoga juttu Zorgi uuest kauavalminud kauamängivast, tegelesime viktoriiniküsimuste küsimise ja vastamisega.
2025-10-18
55 min
TROSHCAST
Prichádzame o Tradičné Hodnoty! (Brutálne Úprimné Názory o Živote v Európe!) Kam Smerujeme? - Marián Lemo Lemeš
Marián Lemo Lemeš vymenil nočný klub za ostrovný pokoj. Opustil biznis, peniaze aj životný štýl, ktorý mu už nedával zmysel – a odišiel hľadať pravdu na indonézsky ostrov Gili Air. V tejto epizóde rozoberáme, čo ho k tomu viedlo, ako vníma rodinu, mužskosť, výchovu detí a prečo podľa neho Európa duchovne chradne. Prečo prestal predávať alkohol? Prečo sú indonézske dediny šťastnejšie ako európske mestá? Ako žijú ľudia v Indonézii? Aké hodnoty prechovávajú? Ako sa zmení muž, ktorý sa odpojí od systému? Ako súvisí duchovno s peniaz...
2025-06-19
1h 32
Foursquare VGC
The Strength of a Mother Faith - Pst Mrs Yemi Lemo (May 11, 2025)
The Strength of a Mother Faith - Pst Mrs Yemi Lemo (May 11, 2025)
2025-05-18
41 min
枫言枫语
Vol. 136 启师傅: LEMO FM, 了然清单与良渚村民生活
久违的串台节目!本期我们邀请到《启师傅AI客厅》的主播启师傅Chris一起来唠嗑。启师傅离开互联网大厂之后也做过独立开发,LEMO FM凭借出色的设计与令人惊叹的细节,在短时间内受到大量用户的青睐,获得苹果App Store首页推荐,Newsroom推荐,也在Today at Apple做了分享,非常优秀。认识启师傅的时候他刚到杭州,现在已经是良渚文化村村民,野生良渚推广大使,还开发了一款新的App了然清单。和启师傅聊天十分愉快,废话不多说,我们直接进节目!启师傅给我们带来LEMO FM和了然清单的App兑换码,欢迎各位小伙伴们在小宇宙评论区给我们留言讨论,参与抽奖。00:00:03 串台嘉宾:启师傅00:01:28 “我是一个不会说方言的山东人”00:04:17 从 LEMO FM 这款作品开始聊起00:08:48 远程团队的经验和协作工具00:11:03 转向独立开发00:12:30 上班是一个需要高能量输出的事情00:15:01 ADHD(注意缺陷多动障碍)00:19:55 ADHD的两种观点:降临派和拯救派00:22:54 了然清单最早就是解决个人的需求00:25:58 AI 为内容匹配 Emoji 的方案00:30:37 AI 创业者面临的困惑:如何避免项目被 AI 替代00:34:06 搬到了杭州良渚,成为了良渚村民00:37:21 良渚最打动你的点是什么?00:38:32 “良渚是人居领域的 iPhone”00:42:28 启师傅客厅分享会与良渚 Demo Day00:45:53 线下活动影响最深刻的点00:47:29 良渚生活中不太方便的点00:49:50 特色指标:住所是否有客厅00:51:50 线下活动是如何形成的?00:54:11 开始做播客节目《启师傅AI客厅》00:58:25 灵魂三问01:03:06 互动抽奖,嘉宾送福利嘉宾启师傅: 即刻 | 小红书🎙️播客《启师傅AI客厅》:AI时代的生活和创造指南📻LEMO FM :包豪斯风格的拟物白噪音播放器📒了然清单:适合P人和ADHD的待办清单,无压力做计划《启师傅AI客厅》🐦良渚系列播客:vol.02 为何数字游民都爱去良渚?对谈16年老村民沈老板vol.03 从996到慢生活,良渚是创意工作者的乌托邦吗?vol.05 逃离北上广和大理,在良渚人生重开了吗?主播: 枫影 Justin Yan主播: 自力 hzlzh后期: 自力 hzlzh微信听友群:加fyfyFM进群听众反馈: hi@fyfy.fm推荐使用苹果Podcast, 小宇宙等播客客户端搜索“枫言枫语”来订阅收听本节目。小宇宙 - 枫言枫语直接订阅 Feed URLApple iTunes Podcast - 枫言枫语🎁本期抽奖时间轴相关信息节目收听方式
2025-03-20
1h 05
枫言枫语播客
Vol. 136 启师傅: LEMO FM, 了然清单与良渚村民生活
久违的串台节目!本期我们邀请到《启师傅AI客厅》的主播启师傅Chris一起来唠嗑。启师傅离开互联网大厂之后也做过独立开发,LEMO FM凭借出色的设计与令人惊叹的细节,在短时间内受到大量用户的青睐,获得苹果App Store首页推荐,Newsroom推荐,也在Today at Apple做了分享,非常优秀。认识启师傅的时候他刚到杭州,现在已经是良渚文化村村民,野生良渚推广大使,还开发了一款新的App了然清单。和启师傅聊天十分愉快,废话不多说,我们直接进节目!## 时间轴- 00:00:03 串台嘉宾:启师傅- 00:01:28 “我是一个不会说方言的山东人”- 00:04:17 从 LEMO FM 这款作品开始聊起- 00:08:48 远程团队的经验和协作工具- 00:11:03 转向独立开发- 00:12:30 上班是一个需要高能量输出的事情- 00:15:01 ADHD(注意缺陷多动障碍)- 00:19:55 ADHD的两种观点:降临派和拯救派- 00:22:54 了然清单最早就是解决个人的需求- 00:25:58 AI 为内容匹配 Emoji 的方案- 00:30:37 AI 创业者面临的困惑:如何避免项目被 AI 替代- 00:34:06 搬到了杭州良渚,成为了良渚村民- 00:37:21 良渚最打动你的点是什么?- 00:38:32 “良渚是人居领域的 iPhone”
2025-03-20
1h 05
枫言枫语
Vol. 136 启师傅: LEMO FM, 了然清单与良渚村民生活
久违的串台节目!本期我们邀请到《启师傅AI客厅》的主播启师傅Chris一起来唠嗑。 启师傅离开互联网大厂之后也做过独立开发,LEMO FM凭借出色的设计与令人惊叹的细节,在短时间内受到大量用户的青睐,获得苹果App Store首页推荐,Newsroom推荐,也在Today at Apple做了分享,非常优秀。 认识启师傅的时候他刚到杭州,现在已经是良渚文化村村民,野生良渚推广大使,还开发了一款新的App了然清单。 和启师傅聊天十分愉快,废话不多说,我们直接进节目! 🎁本期抽奖 启师傅给我们带来LEMO FM和了然清单的App兑换码,欢迎各位小伙伴们在小宇宙评论区给我们留言讨论,参与抽奖。 时间轴 00:00:03 串台嘉宾:启师傅 00:01:28 “我是一个不会说方言的山东人” 00:04:17 从 LEMO FM 这款作品开始聊起 00:08:48 远程团队的经验和协作工具 00:11:03 转向独立开发 00:12:30 上班是一个需要高能量输出的事情 00:15:01 ADHD(注意缺陷多动障碍) 00:19:55 ADHD的两种观点:降临派和拯救派 00:22:54 了然清单最早就是解决个人的需求 00:25:58 AI 为内容匹配 Emoji 的方案 00:30:37 AI 创业者面临的困惑:如何避免项目被 AI 替代 00:34:06 搬到了杭州良渚,成为了良渚村民 00:37:21 良渚最打动你的点是什么? 00:38:32 “良渚是人居领域的 iPhone” 00:42:28 启师傅客厅分享会与良渚 Demo Day 00:45:53 线下活动影响最深刻的点 00:47:29 良渚生活中不太方便的点 00:49:50 特色指标:住所是否有客厅 00:51:50 线下活动是如何形成的? 00:54:11 开始做播客节目《启师傅AI客厅》 00:58:25 灵魂三问 01:03:06 互动抽奖,嘉宾送福利 相关信息 嘉宾启师傅: 即刻 | 小红书 🎙️播客《启师傅AI客厅》:AI时代的生活和创造指南 📻LEMO FM :包豪斯风格的拟物白噪音播放器 📒了然清单:适合P人和ADHD的待办清单,无压力做计划 《启师傅AI客厅》🐦良渚系列播客: vol.02 为何数字游民都爱去良渚?对谈16年老村民沈老板 vol.03 从996到慢生活,良渚是创意工作者的乌托邦吗? vol.05 逃离北上广和大理,在良渚人生重开了吗? 主播: 枫影 Justin Yan 主播: 自力 hzlzh 后期: 自力 hzlzh 微信听友群:加fyfyFM进群 听众反馈: hi@fyfy.fm 节目收听方式 推荐使用苹果Podcast, 小宇宙等播客客户端搜索“枫言枫语”来订阅收听本节目。 小宇宙 - 枫言枫语 直接订阅 Feed URL Apple iTunes Podcast - 枫言枫语
2025-03-20
1h 05
Mehed, hakkame elama!
Mehed hakkame elama! Lemo
Kaidoril on külas rännu ja telemees Lemo. Vahetu vestlus muusikast, spordi tegemisest, tervisest ja toitumisest. Mehed hakkame elama! podcast on järg menukale dokumentaalsarjale ja kutsub kuulama kõiki, kes hoolivad endast ja oma lähedaste heaolust. Stuudios on külas mehed, kellega räägime ausalt ja südamest asjadest, mis meid muretsema või rõõmustama panevad. Saatejuht-toimetaja Kaidor Kahar Produtsent-toimetaja Egle Beek
2024-12-13
32 min
Baby-Led Weaning with Katie Ferraro
Cybex Lemo 3-in-1 High Chair Review: Is It Worth the Hype?
#491: The German-engineered Cybex Lemo 3-in-1 high chair outshines almost every standard American high chair…yet it’s surprisingly under the radar in the US. The Lemo is a standout, offering exceptional quality and thoughtful design that you might consider if you’re shopping for a safe seat where your baby can learn to eat. Listen to this episode to learn: How the adjustable footrest design of the Cybex Lemo far exceeds American high chair brands Which add on accessory to this chair will change your life when your baby becomes a toddler How the Lem...
2024-12-11
19 min
Baby-Led Weaning with Katie Ferraro
Cybex Lemo 3-in-1 High Chair Review: Is It Worth the Hype?
#491: The German-engineered Cybex Lemo 3-in-1 high chair outshines almost every standard American high chair…yet it’s surprisingly under the radar in the US. The Lemo is a standout, offering exceptional quality and thoughtful design that you might consider if you’re shopping for a safe seat where your baby can learn to eat. Listen to this episode to learn: How the adjustable footrest design of the Cybex Lemo far exceeds American high chair brands Which add on accessory to this chair will change your life when your baby becomes a toddler How the Lem...
2024-12-11
19 min
TROSHCAST
Brutálne Úprimné Názory o Živote v Európe! Lemo Zanechal Všetko a Objavil v Ázii Skutočné Hodnoty. - Marián Lemo Lemeš
Vypočujte si celú 90 minútovú epizódu s Mariánom Lemešom na:https://herohero.co/troshkaofficialDnes Vám predstavujeme človeka, ktorý si v Žiline vybudoval veľké meno, organizoval veľkolepé akcie, rozbehol vlastný klub a nakoniec to všetko nechal, aby mohol objaviť samého seba - Marián Lemo Lemeš. Celá epizóda je súčasťou nášho TROSHKA PREMIUM. Dozviete sa v nej ako žijú ľudia v Indonézii, aké hodnoty prechovávajú, čím sa Lemo momentálne živí, ako objavil zmysel života, úvahy o smrti a mnoho ďalšieho.Ďakujeme, že práve vďaka Vám môžeme pri...
2024-11-26
34 min
Gli incontri del Sabato Bestiale
LEMO': un cantautore doc al Sabato Bestiale! (13/04/24)
L'incontro con Claudio Paris, in arte Lemò, in occasione dell'uscita del nuovo singolo "LES MOTS".
2024-04-13
09 min
Sananda Siddhartha ✵ Podcast
☥ 162. The Way Out: Embodying Paradise On Earth ~ Our Highest Potential | Marko Lemo
Marko is a true advocate for freedom and paradise in our world. After enduring the war in his country and finding a way out thanks to his father, he grew up as a refugee with his family in Norway. This condition made his greatest path and motivation become the discovery of the greatest human potential for inner peace and bringing back the condition of paradise to the world. . His passion for physical activity, mental balance and spiritual development are great keys to the incredible path that Marko has walked for years around the world. Very early in his life he...
2024-04-04
1h 57
All'Ora di Amadeus Podcast
Lemó - Chi L'Avrebbe Mai Detto!
Link social:https://www.facebook.com/lemofficialmusic/https://www.instagram.com/lemo.officialmusic/🔺🔻 🔺🔻 🔺🔻 🔺🔻 🔺🔻1️⃣ Prova StreamYard: https://streamyard.com/pal/d/58038821275566082️⃣ doitsmart Attiva Satispay usando il codice Promo FLAVIOAZ 3️⃣ megareferral https://mega.nz/aff=iepG1Tm9CtY4️⃣ pcloud https://e.pcloud.com/#page=register&invite=2gl8Z7CtBKV📌Metti Mi Piace, iscriviti e seguici✅ TUTTI I LINK https://padlet.com/Alloradiamadeus/i-nostri-link-r9pwq005gvmtn0bf✅ su FACEBOOK👇 alloradiamadeus quellicheroy 123stream ✅ su YOU TUBE👇 @alloradiamadeus @quellicheroy123stream2 @morganabloom9749 ✅ su INSTAGRAM👇 @alloradiamadeus @rosario.russo.7543Diventa un supporter di questo podcast: https://www.spreaker.com/podcast/all-
2024-01-11
23 min
Artisticando
LEMO'-SINGER-artisticando-P8-S5
Claudio Paris, in arte Lemó, nasce a Taranto a metà Anni Settanta. Vive a Bologna e fa il magistrato, dopo averlo fatto per una decina d’anni in Calabria, occupandosi di alcuni dei più importanti maxiprocessi alla ‘ndrangheta. La musica è però la sua grande passione, da quando poco più che adolescente impara a suonare la chitarra e scrive le prime canzoni, formandosi grazie all’ascolto del miglior cantautorato italiano: De André, Dalla, De Gregori, Fossati; e più di recente Capossela e Gianmaria Testa, solo per citare quelli che ne hanno maggiormente influenzato la scrittura.
2023-12-16
1h 03
Radio Selfie
Intervista con Mattia - ospite LEMÓ
Intervista a cura di Mattia Zuffellato (@radioselfie) a LEMÓ (@lemo.officialmusic)
2023-12-12
36 min
旅行家週報
2023.11.10 旅行家週報 | 探索隱藏版城市!?還有好多花花資訊都在這!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 對城市隱藏版地點有興趣的你! 千萬別錯過雙北的這個活動~ 秋天也有好多美麗的花海&花花相關活動 快來看看旅行家週報這週會為你帶來哪些最新活動吧🌼 // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-11-10
09 min
旅行家週報
2023.11.3 旅行家週報 | 這週,你想來點花花草草,或是藝術節呢?
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 這星期Lemo跑去河濱公園看向日葵🌻🌻 雖然栽種沒有超級大,但圓滾滾的向日葵真的太可愛療癒! 這週的旅行家週報立刻來跟大家分享讚讚的賞花景點,讓你花況不漏接! 還有音樂&數位為主題的藝術節唷!一起翻開旅行家週報吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-11-03
10 min
旅行家週報
2023.10.27 旅行家週報 | 萬聖特輯🎃萬聖節的週末一起全台搗蛋趣!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 10/31就是萬聖節! 好多萬聖節活動都在這個週末舉辦! 這及旅行家週報為你彙整全台各地的萬聖節活動 大朋友小朋友都來一起Trick or Treat!🎃🎃🎃 // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-10-27
11 min
旅行家週報
2023.10.20 旅行家週報 | 秋高氣爽出遊去🍁萬聖&秋日活動都在這!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 這次旅行家週報帶你踏遍初秋所有有趣好玩的活動! 滿滿藝術氛圍外,還有溫泉季、萬聖城 今年秋天,穿著好看的秋裝,一起去逛展玩耍拍美照吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-10-20
09 min
旅行家週報
2023.10.6 旅行家週報 | 國慶連假去哪兒?光雕風車藝術節!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 國慶連假特輯! 今天的旅行家週報特別統整了五個連假活動與展覽 不管事一夜限定的藝術節、國慶光雕秀、荷蘭風車節這裡通通找得到! 一起翻開旅行家週報吧~~~~~ // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-10-06
13 min
Radio 2000 Mixes
Ben Moseme, Lemo Fest Organiser
We now find out more about the Lemo Fest taking place in Bloemfontein from October 1 st to October 15 th 2023. We’re joined on the line by Ben Moseme, Lemo Fest Organiser.
2023-10-04
05 min
旅行家週報
2023.9.29 旅行家週報 | 史上最大文博會!中秋連假帶你逛市集、去踩街
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 中秋連假不廉價! 但免費便宜活動&景點也是少不了的吧! 來看看雙北兩種不同市集、台中的踩舞活動 還有史上最大文博會等你參戰! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-09-29
10 min
旅行家週報
2023.9.22 旅行家週報 | 人氣小鴨回歸!讓藝術與音樂療癒你最後的補班補課日♡♡♡
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 還記得當年轟動一時的黃色小鴨嗎? 今天秋天它再度回歸啦!快來聽聽黃色小鴨會在哪裡出沒! 還有藝術季、超強卡司的演唱會, 就算是補班日也要聽著旅行家週報準備大玩特玩! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-09-22
10 min
旅行家週報
2023.9.15 旅行家週報 | Y2K正流行!馬戲派對&復古趴踢一起狂歡起來!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 秋天來了! 近期北中南也都有好多熱鬧的活動 來和你一起迎接即將到來的中秋佳節! 一起來看看這次的旅行家週報,會為你帶來什麼樣最新的活動呢? // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-09-15
08 min
旅行家週報
2023.9.9 旅行家週報 | 航向金色花海成為海賊王,用閃亮的歌聲代替月亮懲罰你!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 充滿閃閃發亮又華麗的一集!! 秋天的金黃色花海在哪裡? 好多童年卡通快閃店與慶典都要進入尾聲, 快快把握機會翻開旅行家週報, 尋找活動們的最新蹤跡! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-09-09
11 min
旅行家週報
2023.9.1 旅行家週報 | 吃冰、放風箏、熱氣球!一起進入甜蜜的光之夢鄉💤
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 今天的旅行家週報帶大家玩遍整個西部! 滿滿夏日感的活動們,錯過只好等明年QAQ 趕快翻開旅行家週報來看看吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-09-01
09 min
旅行家週報
2023.8.25 旅行家週報 | 抓住暑假的尾巴!一起上山下海旅遊囉!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 今天來推薦給大家的是靠山靠海的限時活動! 暑假的最後就是要去山上海邊對吧~ 走!跟旅行家週報一起出門走山踏浪去🌊🌊🌊 // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-08-25
08 min
旅行家週報
2023.8.18 旅行家週報 | 浪漫七夕來襲!快來看看可以帶你的戀人去哪裡玩?
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 身為商人大撈一筆的節日怎麼可能沒有活動(X) 今天要來介紹幾個七夕的活動,都是特別為了情人節舉辦的唷! 快來旅行家週報蒐集約會靈感,打造獨一無二又充滿粉紅泡泡的約會~ // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-08-18
10 min
旅行家週報
2023.8.11 旅行家週報 | 走!一起去沿海地帶放逐我的愛!用閃亮的歌聲迎來海邊活動系列!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 出刊前才發現這週的旅行家週報根本是海邊特輯! 海洋X音樂X茶X風箏X尋寶 一起來看看全台固地近期有哪些辦在海邊的活動吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-08-11
09 min
旅行家週報
2023.8.4 旅行家週報 | 雙北特輯!台北新北最近有什麼新活動呢?
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 暑假想去台北新北玩的人舉手✋ 今天要來整理大家敲碗的雙北新活動! 從老街藝術節、海洋音樂祭,到玩水好去處、河岸系列活動, 旅行家週報通通為你掌握最新消息! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-08-04
09 min
旅行家週報
2023.7.21 旅行家週報 | 桃園也有新文創園區!?最美星空&光雕在哪裡?
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 身為一隻夜貓,晚上才是最有活力的時候! 今天的旅行家週報要帶同樣是夜貓的你,看看松山&最近很紅的大古山有什麼好玩好看的, 還有桃園&苗栗的最新景點幫你打包帶走! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-07-21
08 min
旅行家週報
2023.7.14 旅行家週報 | 我立刻要冷氣!美麗的花展覽&藝術節該帶小孩去放放電啦!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 暑假真的熱、到、爆! 完完全全不想在大太陽底下再戶外玩怎麼辦? 沒關係,這週的#旅行家週報 要來推薦室內展覽&夜間景點啦! 讓你可以出門大玩特玩又不怕曬黑,快翻開旅行家週報吧~ // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://lemomon.soci.vip
2023-07-14
09 min
旅行家週報
2023.7.9 旅行家週報 | 夏日炎炎,北部也有消暑浪漫的夏日節!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 上星期介紹了好多七月之初就開始的暑假活動 今天還有更多更多! 這星期著重介紹了北部的夏日新景點 來收聽旅行家週報度過快樂的夏天吧~ // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-07-07
09 min
Expedition Business
Lehubedu (Lemo) Mohlabe – From down-and-out unemployed to inspirational coffee entrepreneur
Lemo’s story has grabbed the imagination of South Africans in only 11 months. From being unemployed and out of cash to being an inspiration to infinite entrepreneurs. He has been featured on almost all the major radio stations, SABC, and endless newspapers. This is the story of someone who believes that he is in control of his own destiny. And he wholeheartedly believes that certain stages need to happen. This is not the end….. -------------- Expedition Business is an opportunity to talk to our inspiring South A...
2023-07-05
51 min
旅行家週報
2023.6.30 旅行家週報 | 暑假來了!藝術節&嘉年華們也從山坡上滾下來了!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 藝術節跟嘉年華,聽起來就好熱好適合陽光燦爛的暑假! 這次要介紹的藝術節&嘉年華都是適合全家大小、情侶、好朋友一起出遊的活動! 限時活動快來收聽旅行家週報! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-06-30
09 min
De Poldercast - met en voor ondernemers op Waarderpolder Haarlem Business Park
7. Niels Zonneveld (LEMO)
Aflevering 7 van de Poldercast. Stan en Ruud praten met Niels Zonneveld van wereldmarktleider in connectoren LEMO. Connectoren zijn stekkers, maar dan top of the bill, hi-tech, maatwerk en met toepassingen in bijvoorbeeld alle Formule 1 auto’s en HDTV stadion- en studiocamera’s. De Haarlemse vestiging is het hoofdkantoor voor de Benelux van de Lemo groep en zit sinds enkele jaren in een modern nieuw pand in de Noordkop van de Waarderpolder. Uitstraling van het pand en de omgeving is belangrijk, medewerkers komen graag op de fiets en sinds kort eten ze radijs uit de eigen moestuin in de bedrijfskantine.
2023-06-23
26 min
旅行家週報
2023.6.23 旅行家週報 | 端午不只划龍舟!旅行家帶你DIY菱角粽、去過濃濃日本風端午節
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 每年端午節都在划龍舟吃粽子嗎? 這周的旅行家週報除了傳統氣息的端午節外 也特地整理了不同風味,甚至有異國風情的端午慶祝活動唷! 趕快翻開旅行家週報來聽聽吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-06-23
08 min
À l’écoute des peuples
Père Lemo KELETO
Le P. Lemo KELETO est futunien. De passage à Soual, il évoque sa mission dans les Îles Fidji.Au micro de Rose-Line COUREAU, il accepte aussi de partager quel a été son parcours vocationnel.Hébergé par Audiomeans. Visitez audiomeans.fr/politique-de-confidentialite pour plus d'informations.
2023-06-19
28 min
旅行家週報
2023.6.16 旅行家週報 | 想看迪士尼公主不必再搭飛機!樂園、辦桌、在地市集帶你吃喝一夏!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 今年是迪士尼的百年慶典,不只澎湖的花火節和迪士尼合作,接下來公主們也要來到北部啦! 麻吉樂園有好多好玩的遊樂設施!演出陣容也是Lemo的天堂👼👼👼 還有好吃的綠竹筍節&閩南文化節 趕快翻開旅行家週報📰一起來看看吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-06-16
08 min
旅行家週報
2023.6.9 旅行家週報 | 世界海洋日、市集、奇美超展開!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 最近是聯合國制定的世界海洋日,高雄要來辦海洋日的主題活動啦~ 還有彰化又有市集啦~還是一個好逛又有意義的市集窩! 最後最後,六月上班上課累了,就一起來奇美博物館「跳出格子」吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-06-09
08 min
旅行家週報
2023.6.2 旅行家週報 | 六月第一週 去哪看花野餐慶端陽?
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 哪裡有觀光工廠嘉年華? 哪裡有超大片的金針花海? 不一樣的親子野餐到底有多不一樣? 想要提早慶端午要去甚麼地方玩呢? 趕快翻開旅行家週報吧! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶[https://linktr.ee/lemomon ]()>)
2023-06-02
10 min
旅行家週報
2023.5.26 旅行家週報 | 蘇打綠的免費演唱會!這星期來看展廳音樂當個文青吧!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 蘇打綠終於回來了! 最近Lemo剛看了一堆演唱會 到現在還在演唱會後遺症嘿嘿 還要推薦大家傳統市場節以及兩個文青又有料的常設展 趕快一起翻開旅行家週報! 想要每週接收最新旅遊消息 記得關注《旅行家週報》! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-05-26
10 min
旅行家週報
2023.5.19 旅行家週報 | 520、世界文化日、國際博物館日,這麼多節當然也有這麼多活動!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 這星期真的太多有趣的節日了! 今天的旅行家要推薦你不管是情侶約會或是家庭共遊都很適合的活動唷! 來看看台中、嘉義、台南、花蓮個別為了這些酷節日準備了那些好玩的活動呢? // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-05-19
10 min
旅行家週報
2023.5.12 旅行家週報 | 說個故事,全台開花花🌺
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 花季咻咻換到下一個! 五月有什麼花可賞,哪裡有好看好玩的花卉節,又有什麼故事的展覽可以看呢? 一起翻開旅行家週報來看看! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-05-12
06 min
旅行家週報
2023.5.5 旅行家週報 | 五月也是兒童節!嘻哈、親子、音樂一起嗨翻五月!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 好想出國但卻沒錢錢又沒時間嗎? 你知道5/5也是日本的兒童節? 快快跟上旅行家的腳步,來看看在桃園的神社,有什麼有趣的兒童節活動 以及嘻哈島、黑鮪魚文化觀光季、春暖花開‧來作客(loiˇzogˋ hagˋ), 這些活動又有甚麼好玩之處呢? // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-05-05
10 min
旅行家週報
2023.4.28 旅行家週報 | 最新美術館開幕了!一起玩童玩、看水舞⛲
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 聽說新北有新美術館開館? 這次還有大人小孩都愛的童玩、水舞表演 喜歡文學的也不能錯過這集的旅行家週報📰 // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-04-28
09 min
旅行家週報
2023.4.21 旅行家週報 | 世界閱讀日 一起來逛市集聽音樂📖
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 4/23是世界閱讀日!📚 在這天會有好書市集&好多好多的音樂活動 而且竟然還有熱氣球!? 趕快翻開旅行家週報📰 // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-04-21
10 min
旅行家週報
2023.4.14 旅行家週報 | 一閃一閃亮晶晶✨螢火蟲季來囉!
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 四月中~六月是螢火蟲季!快打開旅行家週報聽聽台北&全台有哪些賞螢秘境🏕 奈良美智又來囉!聽說高雄這次竟然是全球巡迴的首站! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-04-14
08 min
旅行家週報
2023.4.7 旅行家週報 | 北投闖關、宜蘭看博覽會、離島看煙火🎇
🧭旅行家今天帶你去哪玩? 兒童節玩不夠?推薦你更多這個假日適合親子的活動! 夏天到了想去離島?最近離島有什麼活動通通報你知! // 偷偷來找旅行家聊天▶▶▶▶▶FB、IG🔍DJ Lemo 偷聽旅行家的其他節目▶▶▶▶▶https://linktr.ee/lemomon
2023-04-07
11 min
The Kus
ep. 067 - Visualizing Clean Data from The Blockchain with Lemo Tsui from Web3Go
Today in Outer Space we discuss putting the invisible on useful dashboards to help with Trading tokens, NFTs, or anything on the blockchain. First published - 18 September 2022 Episode Links: Lemo Tsui on Twitter Web3Go on Twitter Web3Go Website Web3Go App Web3Go Discord Web3Go on Telegram Music by Blissomatico
2023-01-21
11 min
Antenne Steiermark Podcast
Interview mit Sänger LEMO
Sänger LEMO spricht mit uns über sein neues Album "Irgendwas mit 30" Regelmäßig finden in der Antenne Steiermark Redaktion unsere exklusiven Studiokonzerte statt. Egal ob Nico Santos, Pizzera & Jaus, Anna-Sophie, Alle Achtung und und und… wir hatten sie alle schon! Auch Lemo, der ja eigentlich Clemens heißt, hat in unserem Studio schon ordentlich Wind gemacht. Mit seinem neuen Album „Irgendwas mit 30“ ist er gerade auf Tour und hat im „Antenne Steiermark“ Podcast aus dem Nähkästchen geplaudert. Das nächste Studiokonzert steht schon in den Startlöchern: Am 30. November werden Folkshilfe das Studio zum Beben bringen. ➤ Hier gibt e...
2022-11-23
09 min
Mažoji studija. Kultūra ir religija.
Mažoji studija. Kultūra ir religija. Knygų klubas. Stanislawo Lemo „Robotų pasakos“
Lenkų rašytojo Stanislawo Lemo „Robotų pasakas“ aptaria Ugnė Kabelkaitė, Nikodem Szczyglowski ir Donatas Puslys.Redaktorius Vladas Liepuonius
2022-10-30
24 min
FOB Brasil
Podcast FOB Brasil - 2ª temp . ep. 4 - Vamos conversar sobre canários de Porte com os juízes e criadores Carlito Lemo e Bira Alencastro e meio de campo com Nilson Luiz
Bem vindo a 2ª Temporada do Podcast FOB Brasil - o 4º episódio traz Nilson Luiz, radialista e mediador pela FOB, num bate papo com Carlito Lemo e Bira. . Antonio Carlos Lemo, conhecido por Carlito, assessor de Canários de Porte da Ordem Brasileira de Juízes de Ornitologia, juiz nacional e internacional. Criador de canários desde a infância, é sócio do clube ornitológico de São José do Rio Preto - UCRP, desde 1982. . Contato FACEBOOK - https://www.facebook.com/carlito.lemo INSTAGRAM - https://www.i...
2022-10-18
23 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
What i learned 12:44 am oct 17 2022
We --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-10-16
05 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
Thoughts On To Go :Rei Lemo (Trailer)
--- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-10-11
00 min
揪某聊 (原:激罵揪某聊)
激罵工啥曉?EP1|職業訪談特輯- 髮型設計師來了! ft. Lemo / 小Who
髮型設計師有這麼好當嗎? 當學徒當助理到底要苦多久? 能不能讓我一夜致富? 本集來賓:LEMO & 小WHO 《激罵工啥曉?》 每週一次 1 小時特輯職業訪談! 帶你聽聽各行各業酸甜苦辣! - 喜歡請給我五顆星~留下你的評論讓我們做得更好 婚喪喜慶雜事請找: 吉八點圖文創意 G8d.creative@gmail.com 激罵揪某聊: @nobodys.talking.now 奧迪: @auddiechang 某人日常: @nobodysdaily 垃圾人: @trashxxman - 如果你喜歡~歡迎請我喝手搖! https://open.firstory.me/join/nobodys-talking-now
2022-09-27
1h 01
Thoughts On To Go :Rei Lemo
Challenge:4
Hello --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-02-27
09 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
English challenge:3
Hello www.zlib.org --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-02-24
08 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
Challenge:2
Hello --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-02-24
09 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
CHALLENGE: DAY 1 ENGLISH SPEAKING.WITH Lemo #14 days challenge
Hello. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-02-22
10 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
Skills the science of Self education?An answer that many people had ignored?internet, ideas,habits?
Dosto, in today world's many people, don't know about Self-education. they don't know how it's different from other education given to us. We think that the internet is a fraud. But, it's fully not. in today's podcast, we will know about how? The ideas are easy to find? How to we can self educate ourselves... Click here to get your favorite book in your hand for free. https://www.google.com/url?sa=t&source=web&rct=j&url=https://z-lib.org/&ved=2ahUKEwjdz_-T3ev1AhVDzTgGHdlxCoIQFnoECAMQAQ&usg=AOvVaw317VYZRys6ni4wVkjbg8c0 --- Send in a voice message: https...
2022-02-06
14 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
Change your life. but, how can you do? Only with 5 apps lemo personally used. Must watch :-)
Dosto, we think that many people don't know the idea of applications impact that we had daily use. In this podcast, we are showing some apps and websites that are truly useful and valuable for their daily life. So, let's tune on. Thank you... --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-02-03
05 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
How and why! Lemo started up to like me? An answer of why? Getting started to reading books.
Dosto! People talks bout book reading impact on social media and video platform , you know we simply don't know about the value of books, does it's had value or not. So, in this video, I had covered up. how I got into reading books and what's my impact on it.so, it has an impact after reading real or not. So let's tune on. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-02-01
15 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
Career vs Relationships. They don't have to fight each other. They are friends? by lemo nima.
Dosto, We think only narrow in life. we believe that both things are different. but, We don't think that if the relationship has gone from life. The career cannot be still in a good manner. They all be destroyed... --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-01-30
08 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
Worthless "guilt" made's the regretted time waster. but, How we can change him? By lemo nima
Dosto, we think that there are so many things. we have to do after a one start. We rely on our nature. We say "why can't do it". and you know. we went on the hell of useless guilt. We do overthink and Destroy everything. What we had.....The time...but, how we can solve,? --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-01-29
06 min
Thoughts On To Go :Rei Lemo
A time waster regretted. the time he had wasted by lemo nimA
Hello, --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/lemo-nima/message
2022-01-28
05 min
Owe Peterselli show
Owe Peterselli show. Külas Lemo
Saates on külas Lemo ehk Laur-Leho Kaljumets, kellega räägime reisimise olevikust ja tulevikust ning maailma põnevamatest paikadest.
2022-01-14
1h 40
Owe Peterselli show
Owe Peterselli show. Külas Lemo
Saates on külas Lemo ehk Laur-Leho Kaljumets, kellega räägime reisimise olevikust ja tulevikust ning maailma põnevamatest paikadest.
2022-01-14
1h 40
Mažoji studija. Kultūra ir religija.
Mažoji studija. Kultūra ir religija. Stanislawo Lemo „Robotų pasakos“
„Robotų pasakos“ – unikalus kūrinys tiek lenkų, tiek pasaulio literatūroje. Mokslinė fantastika čia meistriškai jungiama su folkloro tradicija, socialine ironija ir satyra. 1964 m. išleista knyga kaip prozos vaikams kūrinys įtraukta į Lenkijos mokyklų literatūros programą. Ji išversta į anglų ir kitas pasaulio kalbas, kaip išmintingi tekstai yra skaitomi ir suaugusiųjų.Šiandien „Robotų pasakos“ interpretuojamos kaip daugiareikšmiai kūriniai, analizuojantys dabarties visuomenės būklę, totalitarinius režimus, socialinės elgsenos stereotipus. Sykiu tai vaikų vaizduotę žadinantys ir ugdantys futurologiniai pasakojimai, nuspėję daugybę šiandien paplitusių technologinių išradimų. Tai knyga, ne vieną vaikų kartą mokiusi svajoti ir savarankiškai mąstyt...
2021-12-26
24 min
PodCine
PodCine Girassol #1 com Higor Lemo e João Gandra
Este é primeiro programa PodCine do Grupo Girassol! Sempre com obras cinematográficas como pauta, convidados que curtem essa arte trarão filmes marcantes e conversam sobre muita coisa legal! Os convidados desse episódio de estreia foi Higor Lemo, que trouxe o filme Nosferatu, de Friedrich Wihelm Murnau e João Gandra, que trouxe o filme Pateta e Max, da Disney. Grupo Girassol Web Rádio Web TV Consultoria 📲 Facebook @grupoGirassolWeb 📲 Instagram @grupogirassolweb 📞 (17) 99625-6806 📌 Rua Francisco Inácio, 130. Bebedouro/SP 📺 Assista a TV Web Girassol ...
2021-02-23
18 min
Uglyhack creations
Lemo connector - Howto and overview
How to solder a circular Lemo connector. This specifically concerns a FGG.0B.305. When I first got started with these I had some trouble getting them soldered neatly, consistently and quickly. Looking at the video this all looks easy, which it...
2020-10-27
00 min
Uglyhack creations
Lemo connector - Howto and overview
How to solder a circular Lemo connector. This specifically concerns a FGG.0B.305. When I first got started with these I had some trouble getting them soldered neatly, consistently and quickly. Looking at the video this all looks easy, which it...
2020-10-27
00 min
Zu Gast bei Beate Panschur
INTERV - Lemo
Endlich ist die neue Single SOUVENIR von Lemo da! Da muss er natürlich auch zu Beate kommen, weil nach 3 "singlelosen" Jahren gibt es viel zu besprechen...
2019-06-19
15 min
88.6 Interviews
INTERV - Lemo und Thomas Spitzer im 88.6 Interview | Teil 1
Thomas Spitzer von Kultband „EAV“ gepaart mit der Stimmgewalt von Musiker Lemo – ergibt die brandneue Single „Gegen den Wind“ Wie es zu der großartigen Zusammenarbeit gekommen ist und wie es ihnen dabei ergangen ist – das haben sie dem Timpel und der Ly bei uns im Studio erzählt.
2018-10-26
03 min
88.6 Interviews
INTERV - Lemo und Thomas Spitzer im 88.6 Interview | Teil 2
Thomas Spitzer von Kultband „EAV“ gepaart mit der Stimmgewalt von Musiker Lemo – ergibt die brandneue Single „Gegen den Wind“ Wie es zu der großartigen Zusammenarbeit gekommen ist und wie es ihnen dabei ergangen ist – das haben sie dem Timpel und der Ly bei uns im Studio erzählt.
2018-10-26
03 min
Reispass
Reispass. Lemo - Eesti lipp ümber Albaania
Lemo tegi koos sõprade ja Eesti lipuga Albaaniale tiiru peale: mis elu käib 5 korrust maa alla ulatuvas tuumapunkris või mereäärses lukshotellis, mille aknad on öösel kottpimedad ja alles ootavad rikaste lääne turistide tulekut, sest nood usuvad, et kogu maal sõidavad ringi Saksamaalt varastatud mersud, valitseb filmidest tuttav albaania maffia ning ei julge seetõttu Aadria mere lihvimata teemanti avastama minna
2018-10-14
55 min
Participles
Anticlimaxing
Anticlimaxing by Lemo Utan
2017-01-02
04 min
Participles
Yearling
Yearling by Lemo Utan
2016-12-20
04 min
Tech Talk from the Markertek News Channel
Fiber Optic Fusion Splice Technology from LEMO
Markertek News Channel coverage of the new fiber optic Fusion Splice Technology from LEMO & 3SAE at NAB 2008.
2008-10-23
20 min