podcast
details
.com
Print
Share
Look for any podcast host, guest or anyone
Search
Showing episodes and shows of
Taskar Malam
Shows
Abokin Fira
038 - Jahilci Rigar Ƙarya
Lallai jahilci ba daɗi
2021-12-20
01 min
Abokin Fira
034 - Maigida Da Magensa
Lallai wannan labari akwai abin dariya a cikin sa
2021-12-10
01 min
Abokin Fira
033 - Haƙuri Maganin Zaman Duniya
Idan da zamu laƙanci ɗabi'ar haƙuri, to da lallai mun ci nasara a duk wata himma ko huɓɓasa da zamu yi. Saurara kuji misalin irin ribar da haƙuri ke kawowa.
2021-12-06
02 min
Abokin Fira
032 - Sharri Kare Ne
Duk yadda za ayi, mu guje ma sharri don ko badaɗe ko ba jima, yana biye da mai yin sa kamar kare.
2021-11-13
05 min
Abokin Fira
031 - Banza ta Kori Wofi
Kaji wannan labarin Kuwa?
2021-09-15
01 min
Mahangar Mu
12 - Soyayyar Mahalicci
Shi ba mu ga yadda Allah ya albarkaci rayuwar iyaye da kakanni ba ne? Ai daga cikin manya dalili, akwai kyautatawa mutane
2021-07-19
02 min
Mahangar Mu
11 - Ranar Idi Kenan
Mun ko san Muhimmancin wannan ranar da ake ce wa ranar Idi. Zai matuqar amfanarwa idan muka saurari wannan gajeren saqo
2021-07-19
04 min
Mahangar Mu
10 - Ga Fa Wata Dama
Akwai wani abu da mutane da dama yau basu san muhimmanci shi ba yau sai kadan daga ciki. Iyaye da kakanni sun matuqar darajta wannan abu kuma sai Allah Ya albarkaci rayuwar su a dalilin haka. Don sanin wani abu ne, ba mu aron kunnuwar ku.
2021-07-19
02 min
Mahangar Mu
09 - Tarar Da Babu Kamar Ta
Yau fa ranar Arafah, ranar da babu kamar ta. Mai wayo shi ke ribatar ta fiye da yadda ya taba ribartar kowace rana a rayuwar sa. Maza mu saurari wannan don samun fahimta akan ta sosai
2021-07-19
07 min
Mahangar Mu
08 - Lada Babu Iyaka
Ikon Allah, kun ji irin wannan alfanun kuwa. Kar mu bari wannan lada ya wuce mu.
2021-07-17
02 min
Mahangar Mu
07 - Daya Mai Haifar da Goma
Alhamdulillah da Allah Ya ni'imta mu da irin wannan ni'ima. Saurara ku ji wace ni'ima muke nufi.
2021-07-15
01 min
Mahangar Mu
06 - Mun Saba Amma...
Akwai wasu furuci da harasan mu har mun saba da furta su, amma da yawa ba mu hankalta da irin alfanu da suke qumshe da su... To lallai mu hankalta sannan yu ke kawo wannan tunani lokacin da muke furta su.
2021-07-15
01 min
Mahangar Mu
05 - Munafukai Basu Iyawa
Allah Ya nuna mana wata siffa na Munafukai, maza mu saurara sannan mu dau darasi don mu bambanta da su
2021-07-14
03 min
Mahangar Mu
04 - Gimshiqai 5
Babu lokaci da bawa zai iya cika dukka shika-shikan musulunci 5 kamar wannan lokaci. Salloli 5, Azuma, Zakka, Hajji da kalmar shahada
2021-07-12
03 min
Mahangar Mu
03 - Nemi Agaji
Daga cikin abubuwa da kullun muke maimaitawa idan ana kiran Sallah shine nuna gazawar mu sai dai in Allah Ya bamu iko, inda muke cewa lahaula wala quwata illa billah. To yanzu ma sai mun hada da neman agajin Sa.
2021-07-11
03 min
Mahangar Mu
02 - Kwanaki 10 Farkon Dhul-Hijjah
Ko kun san cewa babu kwanaki da Allah Ya fi so a a shekara fiyebda kwanakin da muke ciki yanzu? Aikin alheri da za muyi sun fi nauyin lada? Maza ba da kunnuwan ka aro don jin muhimmancin wadannan kwanaki.
2021-07-10
03 min
Mahangar Mu
01 - Kasuwa Ta Bude (Gabatarwa)
Ga garabasa nan, kar mu bari wannan alfanu su wuce mu. Maza mu samu bibiyi wannan jerin gwanon podcast da za su biyo baya. Wannan gabatarwa ne da zai shajja'a mu don bibiya da qoqarin aiki.
2021-07-10
01 min
Mahangar Mu
027 - Cin Hanci da Rashawa
Yana da kyau mu san illar cin hanci da rashawa.
2021-06-27
03 min
Mahangar Mu
026 - Watsa Jita-Jita
Sanadiyar yawaitar da sauqin kafofin Sadarwa, yau yaɗa jita-jita ya yawaita inda zai yi wuya a kwana biyu baka gani ba. Mafi yawanci mutane basu bin diddigin sahihanci saqo suke yaɗawa. Mu kiyaye, idan an turo mana saqo, kada mu watsa sai mun tabbatar da gaskiya sannan muna da tabbacin akwai buqatar watsa shi.
2021-05-18
03 min
Mahangar Mu
025 - Ba Jayayya (Imani)
Duk falala da muke da ita, duk ni'ima da Allah Ya mana, babu daya a ciki ya ya kai imani.
2021-05-17
03 min
Mahangar Mu
024 - Zalunci
Akwai rashin fahimtar Munin da zalunci kan tafi da shi Qiyamah ban da illata rayuwa a nan duniya. Ranan gobe Qiyamah duhu zalunci kan zama don haka mu guje wa yin zalunci
2021-05-17
03 min
Mahangar Mu
023 - Abokantaka
Ta irin abokai da mutum ke alaqa da su, irin ɗabi'ar da yake siffantuwa da su kenan, don haka mu kula, mu kiyaye wa muke abota da su.
2021-05-06
03 min
Mahangar Mu
022 - Babbar Jari
Idan ka samu Allah Ya azurta ka da wannan a zuciyar ka, to lallai ka samu babbar jari.
2021-05-06
02 min
Mahangar Mu
021 - Haƙƙoƙin Maƙwabtaka 3
Saurara don sanin wasu manyan haƙƙoƙin da Allah Ya wajabtawa akan bayi na Maƙwabtaka.
2021-05-03
02 min
Mahangar Mu
020 - Tuba
Qofar tuba na bude har sai wasu alamomi sun bayyana. Lokacin da zaka tuba, Shaidan na jin kunya da takaici
2021-05-03
03 min
Mahangar Mu
019 - Kyawon Hali
Musamman Kyawon hali abu ne wanda ko makaho yana gani. Musulunci kaf na karantar da Kyawon Hali
2021-05-03
03 min
Mahangar Mu
018 - Kyautatawa
Mu zama mutane masu kyautatawa a duk abin da muke yi.
2021-05-03
03 min
Mahangar Mu
017 - Takobin Mumini
Shi Allah jiran bawa ya ke yi don ya roqe Shi. Rashin roqon ma na fusata Allah. Roqon kuma Ibadane don haka banyan samun biyan buqata, bawa kan samu lada don ya roqi Allah. Ya kai mumini, maza yi amfani da takobin ka babba kamar yadda Annabi ya bayyana.
2021-04-30
03 min
Mahangar Mu
016 - Madubin Mumini
Shi musulmi, mumini wanda Allah da Manzon Sa ke gaban shi, yana amfani da wani madubi don tafiyar da rayuwarsa. Ya na da yaqinin cewa idan yayi amfani da wannan madubi, to ya tsira a duniya sannan ya rabauta a lahira. Maza, bada aron kunnen ka don sanin wannan madubi
2021-04-28
02 min
Mahangar Mu
015 - Sidratul Muntaha (Magaryar Tiqewa)
Ya kai mai son Al-Jannah, akwai madakata da Allah Ya sanya maka kuma wuce wannan madakata, kamar zagin Annabin Allah ne, nuni da cewa Manzon Allah ya ha'inci al'umarsa ne. Maza ka guje ma wannan mummunar abu. Saurara don qarin bayani
2021-04-28
02 min
Mahangar Mu
014 - Haquri
Ko kun san sakayyar da Ummu Salma ta samu? Rayuwa dole akwai jarrabawa kuma idan ba a hada da haquri ba, sai tayi daci. Dalilin haka Allah Ya yi kira ga bayi su zama masu haquri. Don haka, mu rika yin haquri idan abun da muke qi ya same mu, sai mu samu lada, sannan Allah Ya azurta ta mu hanyar sakayya fiye tunanin mu.
2021-04-26
03 min
Mahangar Mu
013 - Tushen Lada
Duk aiki na da buqatuwa zuwa ga tsarkin niya. Wannan shi ne sanadin samun karbuwar aikin, rashin sa kuma asara ce babba
2021-04-25
02 min
Mahangar Mu
012 - Buhun Toka
Akwai wata mummunar tabi'a da yau mutane ba a dauke ta a matsayin komi. https://youtu.be/ZThLOaLSRqM
2021-04-24
03 min
Mahangar Mu
011 - Status
Shin kana da masaniyar cewa abin da mutane suka gani domin ka sannan su ka yi aiki da shi na iya sama maka lada ko alhaki? Mu kiyaye abin da muke sanya wa a statuses namu.
2021-04-23
03 min
Mahangar Mu
010 - Sadar Da Zumunci
What shapes the thought of our future generations? What moulds the character of our youth & what's their aspiration? Have we as parents fulfilled our obligations? Really, or are we subliminally a source to future destruction? In honesty, what have got as responds to these undeniable must asked questions?
2021-04-22
03 min
Mahangar Mu
09 - Social Media
Yau kusan kowa na amfani da wayar ko wata aba da ke bashi damar shiga kafafen sada-zumunta, facebook ne, twitter, whatsapp, instagram da sauran su. Shin me muke yi a wadannan kafafen? Shin muna da masaniyar duk abu da muka yi ko ya zama shaida gare mu (alheri) ko shaida akan mu (sharri)? Mu yi hattara. Mu kula..
2021-04-21
03 min
Mahangar Mu
08 - Cutar Zuciya (Hassada 2)
Shin kuna da masaniyar cewa yin hassada kamar zagin Allah ne? Mai hassada na nuni ta halin shi cewa, Allah bai san abin da ya dace Yayi ba, don haka Ya ba wa wane ko wacce abin da Ya ba da a lokacin. Mu guji wannan mummunar cuta don cin aiyyukan alkhairi take yi fiye da tunanin mu.
2021-04-20
03 min
Mahangar Mu
07 - Cutar Zuciya (Hassada 1)
Hassada cuta ce da mutane yau ba a dauke shi a bakin komi ba, alhali illar hassada na da muni kwarai da gaske. Mai hassada na sa wa kan sa ciwon zuciya ne don kama yana gasa da Allah ne, Allah kiyaye mu.
2021-04-19
02 min
Mahangar Mu
06 - Ƙanin ƙafa
Akwai hadisai da dama da Annabi ya nuna mana muhimmancin kiyaye harshe don illar da rashin hakan ke janyowa.
2021-04-18
03 min
Mahangar Mu
05 - Dokin Ƙarfe
Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kawo wata magana da Hausawa ke yi. Ya ce "Sai dai a ce ƙaryar mutum ta ƙare ba dai gaskiya ba"
2021-04-17
03 min
Mahangar Mu
04 - Jumu'ah Ko Oho!
Yau mun yi ladubban Jumu'ah riqon sakainan kashi, bamu girmamasu kamar yadda ya kamata kuma kan na sa mutane da dama rasa ladar Jumu'ar su. Gaskiya mu fadaka mu tashi tsaye wajen bin su kar mu yi ta aikin baban giwa.
2021-04-16
03 min
Mahangar Mu
03 - Sallah
Musulmi ba ya da abin da ya kai Sallah Muhimmanci a rayuwar sa. Tabbatuwa akan yin ta yadda ya kamata, alamar tsira ne. Tozarta ta kuma alamar halaka ne a duniya da lahira. Mai hankali baya wasa da Sallah kuma idan ya ga mutum na wasa da ita, tausayin sa yake ji.
2021-04-15
03 min
Mahangar Mu
02 - Muhimmancin Nasiha
Duk imanin bawa, ya na da buqatuwar tunatarwa domin Allah Ya tabbatar mana, tunatarwa na amfanar mumini. Manzo ya nuna mana Muhimmancin tunatarwa a hadisai masu yawa kuma ya shaida mana cewa mu tunatar da junan mu.
2021-04-14
03 min
Mahangar Mu
001 - Taqaitacciyar Nasiha (Gabatarwa)
Ganin yanayin da mutane da yawa suke ciki a yau na rashin samu dama na zama karatu ko dogon darasi, Taskar Malam tayi nazarin kawo nasihu a taqaice. Wannan ita ce darasi na farko inda a aka kawo gabatarwar wannan hubbasa.
2021-04-13
03 min
Abokin Fira
30 - Haɗarin Zina
Zina cuta ce mummuna wacce tabon ta ma kawai, abin kyama ne.
2021-03-15
03 min
Mahangar Mu
001 - Baqi Ko Fari (Murnar Birthday)
Yau dai muna yawan kwaikwayon mutane na abubuwa da suke yi ba tare da la'akari da rayuwarmu a matsayin mu na musulmi ba. Kama daga yadda muka murnar bukin aure, haihuwa har da ma baqin cikin na mutuwa. Wai ko muna tunanin yadda musulmi ya kamata ya tafiyar da al'amuran sa? A taqaice, Mal. Abbas da Mal. Zahruddeen sun bayyana mana wani muhimmin al'amari a wannan Podcast din.
2021-03-11
02 min
Mahangar Mu
02 - Representing Islam
This discussion was centered on Muslims and the way they go about their daily lives and the impact this has on how people regard their religion of Islam. The reality is that a lot people form their perception and judgement of Islam on the way they see Muslims behave. So the big question is HOW ARE YOU REPRESENTING ISLAM? Two powerful stories were told in the episode relating to how Islam is represented and alternatives are given where relevant. The highlight of this podcast is for all Muslims to be aware that they are representatives of the Deen in the...
2020-11-06
00 min
Abokin Fira
029 - Alqali Mai Hikima
Kuji wannan shari'ar don Allaah
2020-10-04
01 min
Abokin Fira
028 - Ramin Qarya
Duk wanda yayi qarya, tabbas akwai ranar qin dillanci
2020-10-03
01 min
Mahangar Mu
01 - Being Kind To Others
In this podcast, we explored the major reason why people are lacking when it comes to the issue kindness, also we spoke about some of the benefits that comes with being kind as Islam teaches.
2020-10-03
00 min
Abokin Fira
027 - Girman Kai Rawanin Tsiya
Girman kai ba halin mumini ba ne
2020-10-03
01 min
HausaRadio.net
#RanarHausa 2020 - Shirin Daga Taskar Hausa Daga Guarantee Radio 94.7 Kano
Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdulƙadir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020. Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, ƙarfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020. Za ku iya saurara kai tsaye daga ko'ina a www.guaranteeradio.com
2020-08-24
39 min
Mahangar Mu
S02E05 - Haqqin Dan Adam A Musulunci
Shin wa menene mahangar Addini akan yancin haqqin Dan Adam da ake ta magana? Saurari wannan tattaunawa don samun haske akan wannan maudu'i
2020-02-24
24 min
Abokin Fira
026 - Zato Zunubi
Mu riqa kyautata wa junan mu zato don munana zato ba halin kirki ba ne.
2020-02-23
02 min
Abokin Fira
025 - Ramin Mugunta
Duk mugu, Allaah baya barin sa. Mu guje wa mugunta da duk wani nau'in zalunci
2020-02-23
02 min
Abokin Fira
024 - Dan Hakin Da Ka Raina
Ilmi ba ruwan sa da shekaru. Dan hakin da ka raina, shi ke tsone maka ido.
2020-02-23
02 min
Abokin Fira
023 - Wani Hani Ga Allaah
Allaah Mai Iko, idan ka ga Allaah Ya hana ka ko Ya jinkirta maka biyan buqata, wallaahi akwai dalili... Saurari watai irin baiwa da Allaah Ya ba wa wani bawan Sa ta hanyar da bai zai taba tunanin cewa taimaka masa aka yi ba.
2020-02-23
03 min
Abokin Fira
022 - Uba Mai Hikima
Wannan maihifin ya karantar da dansa wasu darasi ne masu muhimmanci ta hanyar lurarwa. Saurara ku ji.
2020-02-23
02 min
Abokin Fira
021 - Sata Halastacciya
Ikon Allaah, wannan wace irin sata ne kuwa?
2020-02-20
04 min
Abokin Fira
020 - Qarshen Fushi
Shaidan na cin galaba akan wanda baya iya hadiye fushin sa fa.
2020-02-17
02 min
Abokin Fira
019 - Balarabiya Mai Kaifin Fahimta
Gaskiya ya kamata mutum ya kware akan iya magana da mu'amala
2020-02-17
02 min
Abokin Fira
018 - Ta Hana Mijin Ta Shan Sigari
Ikon Allaah, wa'azi fa iyawa ne. Saurari uslubin da'awa da mata tayi wa mijin ta har ya dena shan sigari.
2020-02-17
02 min
Abokin Fira
017 - Kishi Bayan Mutuwa
Allaah Sarki mata, maza, ku tausaya wa matan ku masu kishi mana.
2020-02-14
01 min
Abokin Fira
016 - Yau Ma Kunu Za A Sha
Iya zaman Aure da magance matsalolin Aure, darasi ne da ya kamata a koyar.
2020-02-14
03 min
Abokin Fira
015 - Riqon Amana
Duniya fa ba taru duk an zama daya ba. Har yanzu ana samun mutanen kirki.
2020-02-14
02 min
Abokin Fira
014 - Limamin Da Ya Sha Mari A Banza
Ikon Allaah, shi kuma wannan ko me akayi ma sa da har takai ga marin liman?
2020-02-14
01 min
Abokin Fira
013 - Dogaro ga Allaah Jari
Dalilin samun nasara kenan...
2020-02-11
03 min
Abokin Fira
012 - Qarya Mugun Hali
Wannan magana ba gyara...
2020-02-11
01 min
Abokin Fira
011 - Wanda Ya Mutu Ya Taso
Labari mai ban mamaki...
2020-02-11
01 min
Abokin Fira
010 - Baki Shi Ke Yanka Wuya
Ikon Allaah... Ka ji yanda Allaah Ya kama azzalumi...
2020-02-11
02 min
Abokin Fira
009 - Yanci Ya Fi Kudi
Mai hankali ke gane wa amma...
2020-02-11
03 min
Abokin Fira
008 - Labarin Mai Gurasa
Allaah na taimakon masu taimaka wa
2020-02-11
02 min
Abokin Fira
007 - Bayan Wuya
Bayan wuya
2020-02-06
07 min
Abokin Fira
006 - Talkalmin Buba Dan Bauri
Wanda ke son sanin wahalalle, lallai na da bukatan sauraron wannan labari.
2020-02-06
05 min
Abokin Fira
005 - Rabo Min Indil Lahi
Allaah Mai kyauta ta yanda Ya ga dama. Ku saurari wannan ku sha mamaki.
2020-02-04
02 min
Abokin Fira
001 - Musha Dariya
Idan zakayi magana, ka san abin da zaka fada, idan ba haka ba, to fa lallai kar ka ji haushi amsar da za a ba ka.
2020-02-04
00 min
Abokin Fira
004 - Sanin Gaskiyar Mutum Sai Allaah
Rayuwar wasu abin tausayi ne amma mai hankali ke gane haka don ba su roqo sannan mutane gama gari, suna mu su kallon banza.
2020-02-04
01 min
Abokin Fira
003 - Allaah Ya La'ani Shaidan
Wato Shaidan babban Maqiyin mu ne, amma kash, sai ka ga mutane da yawa suna biye ma waswasin shi. Ku ji wannan labari
2020-02-04
01 min
Abokin Fira
002 - Barawo Ya Zama Sarki
Kun taba sanin labarin Gamon Katar kuwa? Ku dai saurari wannan
2020-02-04
02 min
Mahangar Mu
S02E04 - Rayuwa Mai Sauqi
Idan kana so ka samu rayuwa mai dadi, Maza maza ka saurari wannan don cikin mintoci kadan, mun tattauna yanyar samun irin wannan rayuwar.
2020-02-01
21 min
Mahangar Mu
S02E03 - Tsarin Jari Hujja
Sai mu ji ana ce wai jari hujja, to shin hakan kuskure ne ko dai bamu fahinci abin a ne.
2020-01-25
18 min
Mahangar Mu
S02E02 - Nau'ukan Ilimi
Shin wasu fannonin ilmuka aka bar musulmai a baya da ya kamata su farka. Akwai bambanci tsakanin ilimin fiqihu da ilimin da na kiwon lafiya da sauran su?
2020-01-17
19 min
Mahangar Mu
S02E01 - Malamai da Siyasa
Shin akwai rawar da malamai ya kamata su taka a yanayin yadda ake siyasa a yau, ba wannan ba ma, shin ya kamata malamai su shiga siyasa kuwa? Wai menene Zuhudu sannan malamai kaɗai aka sani da zuhudu? Aibi ne idan aka samu malami ya yi Kuɗi? Don samun ansar waɗannan tambayoyi, saurari wannan shiri...
2020-01-11
24 min
Mahangar Mu
17 - Shaye Shaye Cikin Al'umma
Dr. Mansur Sokoto ya bamu lokaci don tattaunawa kan matsalar shaye-shaye. Wallah Shaye-Shaye babbar matsala ce da mutanne ke daukan ta qarama. Lokacin da mukayi nazarin illoli da ci baya da wannan mugunyar dabi'a ke tattare da ita, to fa nan take zamu fahihimci cewa ta wuce duk tunanin mu. A wannan tattaunawar, Dr. ya bayyana mana menene kayan maye, yadda ake gane dan shaye-shaye da hanyoyin rigakafi da magance wannan matsalar shaye-shaye. Ku ba mu mintoci kadan don sanin "Mahangar Mu"
2019-12-02
17 min
Mahangar Mu
16 - Degree, Sana'a Da Aiki
Yau matasa da dama sun kamma karatu amma ba abin yi. Shin wai manene matsalar ne? Wai ina aka kuskure sannan ina mafita? Saurari wannan maqala don jin Mahangar Mu.
2019-11-25
19 min
Mahangar Mu
15 - Karance-Karance
Rayuwar Musulmi fa yanzu dole akwai buƙatuwar ya faɗaɗa karatun sa don ire-iren ra'ayoyi da ake ta ƙoƙarin yaɗawa suna da yawa kuma idan mutum bai san su ba, bai asalin su ba, bai san irin illoli ko alfanu da musulmi zai samu ba, to lallai za a bar shi a baya. Wannan tattaunawa, anyi ta ne don fahimtar da al'uma Mahanga da ya kamata a fahimci waɗannan ra'ayoyin.
2019-11-18
21 min
Mahangar Mu
14 - Ina Laifi Na?
Sau da yawa, sai ka ga ana wa mutum wani irin kallo, hatta ta waje mu'amalantar sa, sai a munana masa. In ka duba, za ka ga wata qila shima yana da laifi da a tunanin sa ba wani laifi ba ne, kuma amma har a gaban Allaah, yana iya samun alhaki don shi ya janyo hakan. Wannan kuma yafi samuwa ga mata, kuma zaka ga daga iyaye ne wasu lokutan. Ku saurari wannan tattaunawa da muka yi don jin "Mahangar Mu" akan matsalar.
2019-11-11
16 min
Mahangar Mu
13 - Murna Ko Hisabi?
Ga wata matsala da aka sanya shububa akan ta. Idan kana son ganin cikakken tsari da ta shafi duk wani fanni na rayuwa, babu shakka ka dubi tsari da Annabi ya dora Sahabbai akai. Duk wata kafa wadda idan an bi ta, za a samu natija, to fa sai da ya karantar da su. Wurin da yake aibi ne kuma, ya nuna ma su, sannan ya shiryar da su tafarki wanda zasu iya gano abin da ya ke dai-dai, da kuma akasin haka. Ta wannan hanyoyin suka bi suka gano har da abin da bai...
2019-11-07
18 min
Mahangar Mu
12 - Bani Shawara
Wannan podcast, mun tattauna kan matsaloli biyu, A yi qoqari a saurara har karshe. 1. Matsalar Shawara 2. Matsalar Aikin Mace Sau da yawa mutane na fadawa cikin halaka saboda wani shawara da suke samu daga wasu. Aure da yawa sun mutu, jari da yawa sun karye, zumunta da yawa sun yanke duk saboda shawara da a ka basu. Mu kame bakin mu idan mun san cewa ba mu da shawarar da za mu bayar. ba dole sai mun yi magana ba idan bamu da masaniyar al'amura.
2019-11-04
22 min
Mahangar Mu
11 - Hakan - Akwai Dalili
Wasu lokutta, mukan ga abubuwan farin ciki sun same me, wasu lokutan kuma, abubuwa da ba mu so ke faruwa da mu. A mahangar Addini, duk abu da muka gani, to fa tabbas akwai dalilai, sai dai tunanin mu ba lallai ba ne mu hankalta da hakan. Rashin haihuwa, mutuwa, samun dukiya, ganin saɓanin Addu'o'i da muka yi ne da dai sauran su. Saurari 'MAHANGAR MU'
2019-10-28
18 min
Mahangar Mu
10 - Zaman Aure
Wai aka ce "Zo mu zauna, zo mu saba". Shin wannan matsalar wani shawara ne a Mahangar ka, kake gani zata yi aiki don sasanta sabanin maaurata tunda dai rayuwa ta tabbatar mana inganci wannan magar da muka kawo. Mu dai, idan ka saurari wannan shiri, za ka fahimci Mahangar Mu.
2019-10-15
20 min
Mahangar Mu
09 - Neman Aure 3
Kun taba la'akari da yadda muke gudanar da bukukuwan mu yau kuwa? Menene laifi ko kurakurai da muke yi a hidimar bikin mu? Wasu abubuwa ne laifi ba da muke yi? Shin menene haduran laifukan da muke yi a rayuwar aure bayan buki? Yaya zanyi in gyara matsalar da na riga na jefa kaina a ciki? Ku saurari Mahangar Mu don samun amsoshin wadannan tambayoyi.
2019-10-15
20 min
Mahangar Mu
08 - Neman Aure 2
To bayan mutum ya/ta samu wanda za a aure, me ya kamata ayi ne?
2019-10-15
12 min
Mahangar Mu
07 - Neman Aure 1
Wai shin yaya ya kamata a nemi aure ne? Shin muna yi daidai kuwa? Ina laifin abin da na ke yi?
2019-10-15
13 min
Mahangar Mu
06 - Malamai da Ilimi
Anya yau kuwa ana ba ilimi muhimmmanci kamar yadda magabatanmu suka ba da kuwa? Amma wani lokaci, sai kaga kamar ba laifin mu ba ne. Saurari wannan shirin don sanin Mahangar Mu. Bamu aron kunnuwar ka.
2019-10-15
13 min
Mahangar Mu
05 - To Fa Iyaye
Wannan shin qalubale ga iyaye ne ko dai kuskuren mu ne? Ku saurara don jin Mahangar Mu a wannan matsala. Ku bamu aron kunnuwar ku.
2019-10-15
12 min
Mahangar Mu
04 - TV da Yaran Mu
Shin wai matsala a TV a gida ne ko barin shi wa yara ko dai akwai hanyar da za abi don anfanuwa da TV? Wasu irin quguyoyi ne ke jan kwakwalwar mutane ha ya kasance sun maqale wa TV? Ku bamu aron kunnuwan ku don samun amsoshin wadannan da ma wasu tambayoyin.
2019-10-15
19 min
Mahangar Mu
03 - Tarbiyar Yara
Idan muka duba, zamu ga cewa akwai yaduwar rashin tarbiya a cikin al'uma. Shin me ke jawo irin wannan masifa? Ina tunanin akwai abubuwa da yawa wanda ka ke tunani. Saurari wannan don samun mahangar mu a wannan matsalar. Ku bamu aron kunnuwan ku.
2019-10-15
12 min
Mahangar Mu
02 - Lokaci Ma Yara 2
Idan kun saurari bayanai da muka koro a shirin baya, lallai baza ku so wannan ya wuce ku ba domin ci gaba ne. Ku bamu aron kunnuwar ku don samun mahangar mu.
2019-10-15
11 min
Mahangar Mu
01 - Lokaci Ma Yara 1
Subhanallah, yaran mu yau suna buqatar lokacin mu amma maganar gaskiya, mun gaza wajan basu wannan babban kulawa. Wannan dabi'a kuma kan jawo matsaloli da dama. Saurara don samun cikakken bayani.
2019-10-15
11 min